DISCLAIMER

639 78 0
                                    

DISCLAIMER{GARGAƊI}

  Wannan littafi kama daga sunan sa har zuwa content ɗin sa mallakin _Siyamaibrahim_ne,on no account in what so ever manner should anyone make  an attempt of changing,adding,subtracting or tempering with any word in this book..
  Basira ta da fasaha ta suka taimaka min na rubuta sa wanda nake kyautata zaton kowa ma Allah ya mai irin tasa basirar da fasahar da ba sai ya sace basirar wani ba yana da nasa already made,so zai fi kyautatuwa in ka saka blind eyes ma fasahar wasu kai kuma ka ƙirƙiro taka fasahar saboda gudun abin da zai kai kawo wanda ba'a fatar hakan..

  In order to be at the safer side,please,i plead,don't add,remove or snatch any part of my book it's meant for me and only i alone have the direct access to make any change in it..
Nayi nawa part ɗin by Disclaiming it sauran kuma ku zaku taya ni yin sa by avoiding what i said up there,.

  Wannan littafi na iya zuwar maku a sigar da baku yi tsammami ba dan haka zai kyautu in kun natsu kun bin abin a hankali ta nan ne kaɗai sigar zai maku daɗi,till then na bar ku lafiya...

DISCLAIMER!!!DISCLAIMER!!!DISCLAIMER!!!

All rights reserve
  IS SIYAIBRAHIM

BAMBANCIN ƘASA {Battle to reach} Where stories live. Discover now