💖💖 Matar Baba na💖💖
💖💖 (My step mom)💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖
💖 💖 Page 3💖💖
💖💖 Written by Hanerh💖💖
Washe gari da misalin qarfe 4pm Razaki yaqara buga sallama aqofar gidansu Hanne, qirjin Malam ne yayi mummunar bugawa don dama da abun yakwana aransa. Fita yai jiki babu lakka, gaisawa sukai sannan Razaki yaqara maimaitawa Malam batun abunda yakwawosa jiya, hakuri Malam yaqara basa akan besamu yayi tunaniba amma zuwa gobe inshallah, ashar Razaki ya sake yana kallon Malam da idanunsa sukai jajazur don tsoro, zage zage yacigaba dayi yana yiwa Malam last warning akan wallahi gobe inbe basa amsaba seya ga mera basa da shi, ahaka suka gama malam yashige gida kaman anzare masa laka ajikinsa.
Hanne da Laila suna tafiya suna hiransu zasu tafi dandali talle, Razaki ne yatare gabansu da alamu yayi shaye-shaye ya qoshi, don dakyar yake kallon gabansa, Hannun Hanne yariqe yana wasu muzurai, Kafin Hanne ta iya motsi tuni Laila ta watsa masa Almighty slap a both cheeks insa, ai inaaa tuni ya ware daga mayen da yake, Hanne ce take kallon Laila da mamaki ga tsoro yaciketa amma Laila se wani cika take tana batsewa harda hucinta kaman wacce tai gasar gudu😂, Razaki ne kebin Laila da wani kallo wanda marubuciya bazata iya bayanin kallon ba, kada kai kawai yai yabar gun, hannun hanne Laila taja sukai wucewarsu, Hanne takasa furta komai se tsoro daya cika ranta, komawa gun tallensu sukai babu meyiwa dan uwansa magana har suka gama tallensu suka koma gida.
Adaren de Hanne bata iya runtsawa ba saboda tabbas tasan Razaki seya dau mataki, baya barin ta wuni balle ta kwana, amma itako Laila har da gwarti saboda ta manta ma da abunda yafaru tsakaninta da Razaaki.
Razaki's Pov
Wallahi se yarinyar nan tayi dana sanin abunda tamin, setayi dana sani tayi nadamar zuwanta duniya, sena mata abunda zesa iyayenta kuka da idonsa, abunda bazata iya ganuwa ba aduniya, abunda setayi danasanin sanin wani me suna Razaki ma muje zuwa....
*****Abuja*****
A bangarensu Lantana kuma tun adaren jiya Umar wato Dan birni yagama da ita, yai mamaki sosai don azatansa tunbayau ba me aukuwa ya auku da ita, ashe duk rawan kanta da son kudinta da saura, bata damuba saboda tana hango musu dukiyar dazasuyi ita da iyayenta.
Tun aranan Lantana tazama 'yar gari wayayya insunfita tun safe se dare suke dawowa wani sa'in ma a hotel suke kwana, da manyan mutane take aiki danko tana samun kudi. Wani Alhaji tahadu da yasiya mata rangadediyar mota qiran Corolla harka suke sosai da mutumin danko babban me kudi ne, shiko Umar har yafara jin haushinta acewarsa bayason tana kula wasu maza inba Shiba.
(To ai bazeyuba dama haka rayuwa take, kakoya mutum abu inya iya seya fika iyawa).
Lantana fa harka yaci uban nada, danko bada maza kadaiba harda mata take alfashanta inda nanma bata harka da yara se matan manya, anan wata Hajiya anacemata Hajiya Usaina tazamewa Lantana Babbar qawa don batasan Lantana tai nisa da ita, sosai takejin dadin harka da ita (Allah yaqara tsaremana mutuncinmu Amin).
*****
Gwaggo ce tashiga kitchen inda Hanne ke tattare kwanuka tace mata tazo tanason magana da ita kawai tayi ficewarta. Hanne went straight to her room and wear her himar then proceed to Gwaggo's room, as her heart is beating faster she is wondering what Gwaggo is going to tell her at this hour, Allah yabarwa kansa sani.
Sallama tai tazauna agefe sannan tabada all her attention to Gwaggo dake taga alaman she's damn serious akan maganar dazatayi.
Gwaggo: Hanne kinsan menakeso dake?
![](https://img.wattpad.com/cover/228102194-288-k135738.jpg)
YOU ARE READING
Matar Baba na (My step mom)
Mystery / ThrillerA story of a girl who lost her mother at the age of 2, and start a new life in another family. It's all about the difficulty of life, when people you leave around 'em dislike you. The story is about a girl who receive all sorts of maltreatment from...