💖💖 Matar Baba na💖💖
💖💖 (My step mom)💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖
💖 💖 Page 15💖💖
💖💖 Written by Hanerh💖💖
yau ta kama Saturday Hanerh ta tashi da matsananci ciwon ciki, tun tana jurewa har abun yaci tura, zube ta ke a tsakiyan room batasan me ts ke ba, Farha ne tashigo dakin da gudu zata dau phone, me idon ta ze hanga😲 Hanerh zube Rai a hannu Allah, ihu tasa tana kiran mommy, Sega Daddy da mommy sun shigo da gudu dakin, Daddy ne yadauketa cak se mota, ina mommy da Farha suka Zara himar suka shige mota, Daddy Jan mota yake tsakanimsa da Allah, asibiti suka nufa da ita, daga isarsu emergency aka kaita, tsayuwa sukai jirum don an hanasu shiga. Doctor ne yafito yace wa Daddy se an Mata aiki don Appendix ne kuma yagirma sosai, Ba Daddy ba har mommy da Farha sanda suka razana.
Daddy: to Doctor yaushe za'ayi aikin?
Doctor: eh to zuwa gobe ko jibi don muna da aiki sosai a gaban me.
Daddy: subhanallah.
Farha da Mommy ne tafita waje tazauna jirum tana hawaye.
Areef ne yazo wucewa yaga dattijo se roqon doctor yake Amma doctor yaqi sauraron sa.
Areef: Lapia Alhaji?
Daddy: Lapia da na, wlh 'ya tace batada Lapia Kuma za'a Mata aiki Amma yace sunada abunyi yi se gobe ko jibi, Kuma kaga gobe ko jibi Kam ae ga me nisan kwana ne.
Areef: Haba doctor Khalid bakaji tausayin yanda tsoho da shi yake rarrashin kaba, kama San wayeshi ne.
Doctor: Kayi hakuri Doctor ba Haka bane.
Areef: Mtcheww Allah wada ran naka ya lalace wallahi. Alhaji sa hannu anan.
Daddy: yawwa da na nagode sosai Allah ya saka da alkhairi.
Wani doctor ne yazo gun ya tsugunna har qasa ya gaida Daddy, sannan ya tambayesa lapia yazo da kansa, daddy ya Fada masa, ai da sauri yajuya ya kalla doctor Khalid, yace Allah ya soka mutuminnan yanada sauqin Kai wallahi da kashiga uku.
Areef: kasan sane?
Doctor: ambassadorn Dubai ne fa da, yanzu Kuma na London innam
Areef: What?😲 Khalid kaga irin tako mtchew Allah ya kyauta. Yamzu de kushiga ku farayiwa patient operation plz.
Fita yazo yi daga asibitin se ya hango kaman Farha, basarwa yai yace da ita ne da ta masa magana, itako bata ma lura dashiba.
Sunshiga sunyi aiki Lapia qlau Alhamdulillah, an kaita dakin hutu, bayan wasu awanni akace su Daddy zasu iya shiga su ganta, har rige-rige ake nashiga da shigansu suka sameta a qasa see kumfa bakinta yake, subhanallah abunda Suka iya furtawa mommy da Farha sukai kanta suna kuka, jijjigata sukai inaa babu numfashi, Daddy ne yafita da gudu ya Kira Doctor, Suma zuwa suka dau Salati, dau kanta akai aka mai da ita emergency room, iya qoqari sunyi amma numfashinta yaqi ya dawo, oxygen ba wanda ba'a Saba Amma Abu yaci tura saka makon Poison da aka sa Mata ta drip, Sai a lokacin Farha ta tuno bata fadawa Areef, dau kan waya Tai cikin tashin hankali da rudewa takirasa kawae kwatan ta masa asibitin tai ta kashe, da ke anan yake aiki kafin ai haka ya qaraso, da sauri yashiga inda ta masa kwatance, da shigarsa tsaya kallon mommy da Farha ga Daddy a gefe yana share hawaye
Areef: Alhaji Lapia?
Daddy: babu Lapia Kam 'yata Rai na hannun Allah.
Areef: Farha wannan ne Daddy?
YOU ARE READING
Matar Baba na (My step mom)
Mystery / ThrillerA story of a girl who lost her mother at the age of 2, and start a new life in another family. It's all about the difficulty of life, when people you leave around 'em dislike you. The story is about a girl who receive all sorts of maltreatment from...