💖💖 Matar Baba na💖💖
💖💖 (My step mom)💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖
💖 💖 Page 30💖💖
💖💖 Written by Hanerh💖💖
Ciro buhu akai, ku buli buli suka danne mata hannu da kafa aka daure, tana magiya Amma ina, sata suka farayi a bohon se da ya saura face na ta sannan ya juyo face insa yana mata wani killer smile
Whatttttttt🧐😳😲, abunda bakin ta ya furta tana hawaye.
Wazata gani?
Isah ne, friend din Areef.
Flash Back
_Areef da Hanerh suna zaune suka jiyo sallama, Areef yabi qofa da mamaki don tabbas yaso yagane muryannan. Ai ko begama tunani ba yaga Abbakar tare da Isa. Barka da zuwa yai musu suka. Gaishe-gaishe sukai masa da. Masa murnan aure, sunkusa 1hrs da shi daga bisani suka masa sallama._
Nan ta tuno fuskan sosai Ya Salaaam!
Me tayiwa abokin mijinta yake so ya raba ta da Rayuwarta?Bata qarasa maganan Zucia ba aka kulle bakin buhu, babu magiyan duniyan da batai ba, Amma inaa ko kulata beyi ba illa wullata a cikin kogi.
Tun tana iya jan numfashi har ta ga gara.
Daganan bata qara sanin abun ya faru ba.
End of flash Back
Kuka tasa sosai da ta gama bada labarin abun da ya faru.
Farha ce ta riqe ta itama tana kuka mara misaltuwa.
Nan Iyaye maza suka yanke shawaran barinsu qasar, kowa ya dawo Nigeria gusa da 'yan uwa.
Areef yace musu se ya dau mataki Amma inaa sukace abarsa da halinsa ze hadu da Wanda ya fisa agaba inshaAllahu.
Babu Wanda baiji dadin zancen koma wansu Nigeria ba.
Hamdala sukai, Areef ya rungume matar da tsam.
Daki suka shiga shi da ita, qara rungume abun sa yai tsam like never before.
Anan suka fara watsowa juna kalaman qauna MashaAllah.
Kallon ta yai yace "Yau dinnan zan qara dasa abunda aka Mana asara" sannan ya manne one eye.
Da alaman tambaya ta dubesa?
Coz bata gane me yake nufi ba.Yaga alamun haka sosai amma ya watsar da batun.
Ranar ta kama Monday, ranan da zasu koma Nigeria.
Babu Wanda bayajin farin ciki aransa.
_NIGERIA_
_Abuja_Alhamdulillah!
Sun iso Lapia.
*Happy family*
In ka gansu gwanin ban sha'awa, Babu Wanda baizi karban suba.Babban parlor aka baza kulolin abinci kala kala. Ga cartons na drinks ba'a magana.
Abinci kala 5 akai agidan.
Kula kula se Wanda ka zaba.Acan gefe ga Ice cream a ruba ruba, ga popcorn MashaAllah.
Abun gwanin ban sha'awa.
*************
Akwana atashi Babu wuya agurin Allah.
Shekaru sun shude, kwanan dan adan na karewa a duniya.
Hanerh na hango zaune akan kujera da yara 4, babban Dan kimanin shekara 10 aduniya, na biyu Kuma mace ce, Yar kimanin shekaru 7, na ukun ma mace ce, shekaran ta 5, se Dan auta na miji she karansa 3.
MashaAllah Hanerh fa andawo uwar 'yaya.Aban garen Khauthar da Farha ma haka.
Farha 'yayan ta 5, while Khausar 4.
Abubuwa da yawa ya faru ashekarunnan daga ciki harda rasuwar Abba da Daddy.
Anyi babban Rashi a familyn nan, sede muce Allah jikan musulmai.*********
*********
*********Alhamdulillah!
Alhamdulillah!
Alhamdulillah!I'm literally dancing 💃💃here, I can't thank you guyz enough, I never in my wildest dream believe I can write a complete story😩.
No matter how long I've prepared for this... There's really no way to say it all.
Thanks you, for the reads..., Comments..., And votes...
Honestly if I could.... I'd mention the names of everyone who's comment has make me smile from page one to page 30, there are a lot of you.
Thanks you so much I really appreciate it.As I said before and I'll like to say it again, YOU GUYZ ARE MY MOTIVATOR's seriously 😍😍🤗🤗.
Suhayl is coming soon💃💃💃💃😍💖
Karku bari abaku labari.My WhatsApp number @08086871656 for corrections please.
Tell your friends to tell their friends, if they don't have the app (Wattpad) tell them to download it, install it to their phone, open their own acc, follow me @Hanerh Yahya and search my book Matar Baba na (My step mom)
And
Don't forget to hit that little star 🌟 and the bottom, and also don't forget to visit my comments section to pour out your heart 💓 you guyz will bring a smile to my face 😊
Lots Of Love💖
Hanerh Yahya💖
YOU ARE READING
Matar Baba na (My step mom)
Mystery / ThrillerA story of a girl who lost her mother at the age of 2, and start a new life in another family. It's all about the difficulty of life, when people you leave around 'em dislike you. The story is about a girl who receive all sorts of maltreatment from...