💖💖 Matar Baba na💖💖
💖💖 (My step mom)💖💖
💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖
💖 💖 Page 14💖💖
💖💖 Written by Hanerh💖💖
yake da silver yadi ya amshe farar fatansa, tsayuwa sukai suna kallon junansu kowa na yaba wankan Dan uwansa, don kongasar kyau za'ayi sede su fito bracket, sunyi kyau MashaAllahu..
Hanerh: Bismillah ka shigo, ta fada ne in a smiling face😊.
Areef: he smiled too.
Shiga sukai a tare suna tafiya majestically kaman prince da princess..
Hanerh: Bazaka zauna bane🙄.
Areef: kin ban gurin Zama ne😏.
Hanerh: 🤣se na baka? Kai da gidanku.
Areef: ehn tun a waje aka wahalar da qafa ta fa.
Hanerh: 😲waye Haka.
Areef: PureLamp Mana
Hanerh: sharri zakamin😟
Areef: baseda Kika qaremin kallo ba na wahala a tsayuwa.
Hanerh:🤭muka qarewa juna je, ynzu de zauna to.
Areef: aha thanks
Hanerh: Am coming.
Areef: ohk
After some minutes se gata da Farha..
Farha: Oyoyoo sweety.
Areef: Oyoy honey yakike.
Hanerh: ke tashi kibar nan.
Farha: ke Kika dagoni wallahi bazan tashiba🤣
Hanerh: qaq😏 zanyi maganin ku ne..
Areef: Haba PureLamp a yafe Mana.
Hanerh: 😊 to ai kasa Baki issok
Farha: wariyan launin fata Kennan, anyway
Areef: Mun Isa
Both of them laugh
Farha: Ya hanya?
Areef: Alhamdulillah, nasame ku qlau?
Farha: Lapia Lau
Areef: MashaAllah
Farha: To bar in bawa masoya guri.
Hanerh: yafi Kam🙄
Farha: na banu ayi hakuri de🤣
Fita sukai ita da Hanerh suka nufa babban parlorn, kayan abinci suka kwaso a dining suka Kai Masa. Binsu yai da kallo yana murmushi..
Farha: to sweety bismillah
Areef: Thanks honey.
Hanerh: wallahi na rabaku da sunanyennan
Areef: Hahahaha🤣🤣🤣🤣 jealousy
Farha fita tai tanasu guri.
Hanerh: Bismilla Prince Charming
Areef: Alhamdulillah PureLamp, babu space in cin abinci fa🤗
Hanerh: Really😏
Areef: sorry babe Allah akoshe nake.
Hanerh: shikenan
YOU ARE READING
Matar Baba na (My step mom)
Misterio / SuspensoA story of a girl who lost her mother at the age of 2, and start a new life in another family. It's all about the difficulty of life, when people you leave around 'em dislike you. The story is about a girl who receive all sorts of maltreatment from...
