💖💖 Matar Baba na💖💖
💖💖 (My step mom)💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖
💖 💖 Page 29💖💖
💖💖 Written by Hanerh💖💖
Holding kafadan sa yai yana jinjina Kai.
Haba Areef, dama mafarki Kai shine ka kawomu wannan gurin, don Allah kazo mubar gurinnan it's so risky wollah.Be kulasa ba illa ture hannu sa yai da sauri ya nufa santan inda suke, buhu suka gani a kwance a bakin kogi, daga gani ruwa ne yai gefe da shi.
Da gudu suka nufa gurin Aryaan har yana ture Areef.
Bu'de buhun sukai Subhanallah!
Me zasu gani??Hanerh ce a kwance babu alaman mutsi ko rai a tattare da ita, ga ruwa ya cika mata ciki dam.
Basu lura da komai ba illa daukan da Areef ya mata dagudu gudu suka shiga mota, Aryaan ne ke driving 'coz Areef baze iya komai ba.
Asibiti suka nufa babu wani jira likitocin gaggawa sukai emergency sa ita
Se da sukai tsahon 2hours akanta kafin numfashi ya dawo daidai.
Aryaan ne ya iya Kiran su Abba ya sanar dasu.
Kafin mintuna 30 su Abba sun hallara harda Su mommy da Farha.
Safa da marwa suke acikin asibitin kowa da abunda yake tunawa.
Andau awanni sannan doctors suka fito daga asibitin, don Kiran sallahn asuba da aka fara
Dukansu tare likitocin sukai da tambaya. Likitan ne yace musu Alhamdulillah jiki kam da sauqi, daman saka makon ruwan da ya shiga jikinta sosai ne yasa aka dade ana aiki, se Kuma wankin cikin da aka mata.
Whattt!!!
Areef ya fa'da da karfi.
Abba ne ya tambaya, wani irin wankin ciki?
Likita ya musu bayanin zubewar cikinta shiyasa akayi.
Dukansu da mamaki suke kallon doctor, don babu wanda yasan tana da juna biyu.
Likitan ne ya musu warning da abarta ta huta se nan da 3hours don an mata alluran bacci.
Tafiya sukai don gabatar da sallah, aka bar mommy da Farha a gurin.
*************
Andau tsahon 2week kafin aka sallami su, ta warke tsaf kasancewar tasamu kulawa sosai agun both iyayenta da doctors.
Se da sukai 2dayz da komawa gida sannan aka tada magana, ba Areef ba harda sauran jama'a suna son suji labarin komai.
Tara kowa akai a parlor ana sauraron abunda Hanerh zata fada.
Nan da nan ta kwashe musu labarin komai.
Flash Back
Fito wanta daga school bata samu abun hawa ba, babu alamun su agurin, sauri tafara sosai da taga alaman ana binta a baya, Amma bata kawo komai aran taba.
Kara sauri take sosai kaman zatai tumtube. Keee, abun da taji ance abayanta, da sauri ta juya don taga wa ke mata magana.
Tana juyawa aka manna mata farar handkerchief a nose na ta.
Bata kara sanin abun da ya faru ba.
Ta'dau kusan minti 20 kafin hankalin ta ya dawo, ganin ta tayi acikin mota, gardawa 2 akusa da ita, se driver dakuma Wanda bata hango face insa a front sit, tazo sake ihu wani akusa da ita ya buge bakinta, ya salaam! Sega hawaye a ido, Jini ya cika bakin subhanallah!
Kuka tafara taji an daka mata murya, Kuma muryan is so familiar sosai, Amma don yanda ta tsorata bata iya gano me muryanba, se hawayen idon ta da suka kara zuba kaman ruwan sama.
Sunyi tafiya me nesa sannan suka iso wani kata faren kogi, babba ne kam sosai amma bata kawo komai aran taba ma, azuciyarta se cewa take "Ni Kuma waya ce musu na iya swimming be" lolz
Hannun ta suka ja, suka tsaida ita daf da kogi, mutumin ne ya fito ya juta kansa tana kallon bayan sa, Amma tabaga face nasa ba, magana ya fara cikin dakewa da eesa da kasaita,
"Ba'a taba min abu na bari ba, sede na day lokaci ban rama ba, in fact ko cinna kane ta cizen da ruwan zadi nake kasheta, balle adam, mijin ki yamin laifi, yana ganin ya wuce to Amma inaa nidin ba kanwan lasa bane, naso na rama akansa, Amma inaa naga yafi son ki akan yanda yakeson kansa, to kisani, wlh wlh daga yau kwanan ki ya kare, za'a shafe labarinki a doron qasa Hanerh, Kuma abun da zefi daga masa hankali baza a tsinci gawar ki ba balle ma asan kashe ki akai, don ruwannan yana tafiya qasashe da dama".
Tunda ya fara magana take kare masa kallo ta baya, tabbas ta gane muryan Amman ta rasa a ina ta taba ji, tambayoyi take wa kanta sosai tare da hawaye, daga yau zata bar kallon kowa nata, harda Prince charming dinta, daga yau ta rabu da iyayen ta da Farhan ta, yanzu bazata ga aihuwan farha na, kuka sosai tasa tana masa magiya, Amma ko joyowa bai yiba balle ya kalle hawayen da ke idon ta yaji tau sayinta.
Ciro buhu akai, ku buli buli suka danne mata hannu da kafa aka daure, tana magiya Amma ina, sata suka farayi a bohon se da ya saura face na ta sannan ya juyo face insa yana mata wani killer smile
Whatttttttt🧐😳😲, abunda bakin ta ya furta tana hawaye.
Wazata gani.......?
Kubiyoni page 30 don ganin yanda za'a kaya😩😩💔.
💖💖💖💖💖💖💖
💖💖💖💖💖💖💖Alhamdulillah
Page 29 is already here🤗 you're I'll enjoying my book?💖💖💖💖💖💖
💖💖💖💖💖💖
Tell your friends to tell their friends, if they don't have the app (Wattpad) tell them to download it, install it to their phone, open their own acc, follow me @Hanerh Yahya and search my book Matar Baba na (My step mom).
And
Don't forget to hit that little star 🌟 and the bottom, and also don't forget to visit my comments section to pour out your heart 💓 you guyz will bring a smile to my face 😊
Lots Of Love💖
Hanerh Yahya💖
YOU ARE READING
Matar Baba na (My step mom)
Mystery / ThrillerA story of a girl who lost her mother at the age of 2, and start a new life in another family. It's all about the difficulty of life, when people you leave around 'em dislike you. The story is about a girl who receive all sorts of maltreatment from...