💖💖 Matar Baba na💖💖
💖💖 (My step mom)💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖
💖 💖 Page 27💖💖
💖💖 Written by Hanerh💖💖
Da'kyar aka sha kan Areef ya shiga ciki, amma da akazo tafiya da Areez asibiti yace wallahi babu inda za'a dashi, haka aka kira Doctor da nurse suka zo gida.
Abba, Daddy da Abu ne suka tsaya kallon kallon tsakanin yara, can gefe ga Khurthum, Farha da Hanerh suna kuka, 'dayan gefen Areef na huci, ga kuma Aryaan da fashasshen baki, sun tsaya kallonsu gaba 'daya.
Abba ne ya iya fara magana, Aryaan meke faruwa ne agidan naku?
um... Um.... Daman ne..... Um.... Daman mun... mund...... Mumdawo ne...... Se..... Se ku..... Kuma.... aka.... aka... da....
Daddy ne ya daka masa tsawa bazakayi baganaba?
Shirun da yai ne suka jiyo da kallonsu kan Matan, kowa ta kasa magana se kuka.
Abu ne ya kalli Areef, in a serious tongue, Areef what's going on here?
Abu fya'de zeyuwa mata ta, Abu mata ta ta sunna fa, Abu can you imagine plz, wallahi da kun barni na kashe Areez, i can't take it anymo... Magananne taqi qarasa fito masa.
'Bangaren Abba, Daddy nd Abu kam suman zaune akai, babu wanda ya iya kwakkwaran motsi a cikinsu, every body was Shocked. Dakyar Daddy ya furta one word "Fya'de"?
Daganan babu wanda yasake magana, se Abba da yace kowa yaje ya kwanta da safe a ha'du a gidan Abu.
Jiki babu kwari kowa yawuce. Hanerh da Areef suna shiga 'daki ya rungumeta so tight like never before, kuka ta qara sa masa yaji kaman ya bu'de qirjinsa ya sata ta shige kozai samu nutsuwa. Rarrashinta yafara yana shafa bayanta, Yana mata kalamai masu sanya ya zuciya..
I get the best feeling in the world when you say hi or even smile at me b'coz I know, even if its just for a second, that I've crossed your mind. I love you more than words can define, feelings can express and thought can imagine. I love you. And it's not b'coz you make me happy, not b'coz you make me feel special, not b'coz you are the sweetest person ever... but because I just love you. And I'll never ever let this shit happen to you again PureLamp inshaAllah, am so sorry babe, I know it hurts a lot and I know the word sorry cannot be enough for you, but accept it plz.
Kukan tane ya rago don tabbas kalaman suna ratsawa ta kowani sassa na jikinta, rungumarsa itama tayi so tight tana godewa Allah da irin mijin daya bata, lullu'besu yayi da Blanket daganan na ja musu qofa don basu space.
Tun around 9am aka taru agidan Abu kowa ya hallara hatta su mommy. Bu'de taro akai da addu'a sannan aka fara jawabi.
Aryaan ne ya fa'da duk abun da yafaru a Daren jiya.
Abu yakai kallonsa ga Areez me kumburarren goshi da baki, halin da yake jiki be hana Abu Jin wani tsanar Saba a zuciyan sa, kansa ya sunkuyar qasa don har ga Allah yasan yayi abun kunya ever. Tashi Abu yai ya fara basa Almighty slap's a both cheeks insa, Abba da Daddy ne suka basa haquri da kyar ya zauna.
Daddy ne ya qara musu Nasiha sosai especially Areez ma yabawa Hanerh haquri don har cikin ransa yayi regretting sosai ba ka'dan ba.
Abu ne yace kowa ya tashi ya koma gida, haka suka tashi jikin babu kware, kowa ya'dau matar sa a mota suka tafi gida.
Da aka dawo gida ma Areez ya je ya qara bawa Hanerh da Areef sosai Kuma yanuna kuskurensa, Hanerh tace ta yafe shima Areef hakan ne, daga nan aka fara sabon ta'di.
Ana cikin hira Hanerh ta ke tambayar Areef ya akai suka dawo ne ma? Anan ya ke sanar da ita ai anfasa Dinner ne sukuma sukaga babu amfanin Zama so sukai deciding su dawo kawai.
Muguntan khurthum ya ragu sosai don sunfara shiri tun abunda ya faru, khurthum tana da kishi sosai so tasan de duk wannan abun da yafaru harda laifinta, ta ajiye komai a gefe aka fara soyayyan gaskia.
***3 Months Later***
***Bayan wata uku***Hanerh da Areef, Farha da Aryaan sun koma London, don cigaba da karatunsu Hanerh, inda Aryaan da Areef suke aiki acan. Akabar Khurthum da mijinta A Abuja, anan Areez ya ke aiki itama anan take makaranta.
'Ban garen Farha na fama da laulayi sosai, don baya barinta ta rintsa, ko girki bata iya yi, sosai ta ke samun kulawa tagurin Hanerh don gidansu 'daya, ba'abar Aryaan a baya ba, don shi yake duk ayyukan gida, girki ne kawae Hanerh ke kawo musu.
Inka gansu abun burgewa da ban sha'awa.
Farha da Hanerh suna zaune a Garden in school suna karatu, Hanerh ta ce tayi mantuwa a gida zata koma ta 'dakko, assignment ne Kuma yana da amfani sosai. Farha tace takira Areef ko Aryaan su kawo mata, tace a'a tasan suna tsakiyar aiki yanzu so baza tayi distracting insu ba. Sallama sukai da Farha ta wuce gida.
Tum 9am ta tafi har 12noon Bata dawo ba, Farha tayi trying number har ta gaji, tace yanzu Haka tana bacci. 'Bangaren Areef baya Jin da'di jikinsa, zuciyarsa se tsinkewa take, bayaji Lapia don kaman Abu na Shirin faruwa ko ya faru, 'daukan waya yai yakira Hanerh Amma it's not going through, ya gaji da trying yafara Kiran Farha, daidai lokacin da ta iso gate in gida, picking Tai da sallamanta.
Areef: Finally! Farha Ina PureLamp her line isn't going through I don't know why?
Farha: same here, I've been trying her number since time in da ta tafi gida 'dakko assignment, har yanzu. Amma gani a bakin gate, let me go in and check.
Areef: Gida Kuma? Mesa Bata Kiran ba? Kuma tun yaushe?
Farha: wallahi na fa'da maya, Amma ta ce may b kuna tsakiyar aiki that's why na barta. Since 9 fa.
Areef: subhanallah, kushiga kiduba lapiyanta qalau kuwa.
Shiga tai gida tagansa.......
💖💖💖💖💖💖💖
💖💖💖💖💖💖💖Alhamdulillah
Page 27 is already here🤗
Hope you're I'll enjoying my book?💖💖💖💖💖💖
💖💖💖💖💖💖
Tell your friends to tell their friends, if they don't have the app (Wattpad) tell them to download it, install it to their phone, open their own acc, follow me @Hanerh Yahya and search my book Matar Baba na (My step mom).
And
Don't forget to hit that little star 🌟 and the bottom, and also don't forget to visit my comments section to pour out your heart 💓 you guyz will bring a smile to my face 😊
Lots Of Love💖
Hanerh Yahya💖
YOU ARE READING
Matar Baba na (My step mom)
Mystery / ThrillerA story of a girl who lost her mother at the age of 2, and start a new life in another family. It's all about the difficulty of life, when people you leave around 'em dislike you. The story is about a girl who receive all sorts of maltreatment from...