💖💖 Matar Baba na💖💖
💖💖 (My step mom)💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖
💖 💖 Page 7💖💖
💖💖 Written by Hanerh💖💖
Wani magidancine yafito daga motan da dan saurayi, da sauri suka nufo inda take suka dagata se mota, dagudu suke tafiya da motan har suka iso bakin wani katafaren asibiti, emergency aka wuce da ita don temakwan gaggawa.
Abangaren Razaki kuwa ya qudurci niyyan duk inda Gwaggo take inyakamata se lahira. Anata bangaren kuwa babu kanta ae suna isa gidan da Lantana suke, tazube aqasa, daqar suka shawo kanta
Lantana: Wai lapiya Gwaggo, inasu Baba da Hanne.Gwaggo: Sun kashesa
Lantana: Suwaye????
Gwaggo Wallahi Hanne ne tahada baki da wasu 'yan fashi suka shigo da asuba, sunkashe Malam itakuma tatafi abunta banma san Ina tayi ba, nima Allah ne yatemaken wallahi da ankasheni.
Lantana: Kuka Lantana tasa sosai take kuka, kuma tadau alwashin intahadu da Hanne seta kasheta wallahi.
Ahankali har bacci yadebi Gwaggo taji AC.
Accident in da Hanne tayi tasamu tabin brain, Kiran mutanen dasuka kawota Dr, yai yace musu gefen brain inta yatabo, so tayi loosing all memories inta, kuma inba anci sa'a ba bazata dawo daidai ba, don ta bugu sosai. Dukansu salati suka ringa yi suna salallami. Anbaga kula na musamman kafin aka sallameta.
Wani katafaren gida suka zo, Offstairs me zaman kansa, motoci 7 ne a parking space, parking in motan akai sannan Dattijonnan yariqe hannunta haka saurayinma, babu abunda suke mata se sannu har suka qarasa ciki. Wata Mata nagani tana sauqowa majestically daga Offstairs, yawwa Umma dama ke nake nema inji wanna dattijon.
Umma: Mekuma yafaru Abba? alokacin ne naji sunan da ake Kiran sa dashi.Abba: Ga amanan 'ya nabaki Umma, kiji tsoron Allah kiriqemin ita da amana.
Umma: What?? Are yhu really serious Abba? Who is she?
Abba: inada abunyi yanzu, but if I come back we'll talk plz just be patient huh?
Umma: Is okay se tazauna before you come back.
Abba: Tazauna ina? Umma you'll never change your life wollah, she is a patient fa, didn't you see her face, and also her body? Infact she loose her memory, so Don Allah take good care of her before I come back. Kawai yai ficewarsa.
Kallon tsana da kyama Umma tabita dashi, sannan taja tsuka tawuce room inta.
Wata budurwa nagani tafito cikin takunta na isa da taqama, anyway duk wadanda nagani are damn beautify, especially Abba da saurayin danagani, Umma is black beautify, dukkansu kuma farare ne itakadaice baqar. Yarinyace tabiyota wata kyakkyawa ajin qarshe, Aunty fayha who is she? Tana me nuna Hanne. Islam I don't like too much of questions, tarede muka ganta, may b she's a new house girl.
Islam: House girl? As beauty as she is, and it seems like she's sick fa Aunty.
Fayha: Mtcheww.
Da sauri Islam tanufi inda Hanne take. Fayha ce ta daka mata tsawa sannan ta ja hannunta sukai room.
Hanne Kam tsoro ne yacikata, bata iya cewa komai, coz batamasan meke faruwa ba.
After some hoursFayha ce adaki ita kadai, tayi baje-baje akan bed inta, ringing wayanta yafari, dauka tai sannan tafara da..
YOU ARE READING
Matar Baba na (My step mom)
Mystery / ThrillerA story of a girl who lost her mother at the age of 2, and start a new life in another family. It's all about the difficulty of life, when people you leave around 'em dislike you. The story is about a girl who receive all sorts of maltreatment from...