💖💖 Matar Baba na💖💖
💖💖 (My step mom)💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖
💖 💖 Page 28💖💖
💖💖 Written by Hanerh💖💖
Sorrie for the late update, I'm a kinda busy ne wollah, I know y'all get tired of waiting for the update, I'm Sorrie please, I hope y'all are doing well? Yeah I feel it🤗😍 I love you all
Areef: Gida Kuma? Mesa Bata Kiran ba? Kuma tun yaushe?
Farha: wallahi na fa'da mata, Amma ta ce may b kuna tsakiyar aiki that's why na barta. Since 9 fa.
Areef: subhanallah, kishiga kiduba lapiyanta qalau kuwa.
Shiga tai gida tagansa a kulle, babu alaman mutum a gidan. Kiran Areef tai ta sanar masa abun de wakana.
Cikin hanzari ya faɗawa Aryaan, babu shiri suka bar Asibiti suka nufa gida.
Farha suka samu ta buga tagumi tanazaune abakin qofa, kallon-kallon suka farayi su dukan kowa da abunda yake saqawa.
Ganin tsayuwa bazata kusu aiki ba suka shigar da Farha cikin gida, sukuma kowa yai hanyar neman Hanerh.
Sun zaga duk inda ya kamata amma babu labarin Hanerh, kuma sunqi bada cikiya, coz suna tsoron kar ya isa kunnen 'yan Nigeria.
Yau ya kama kwana 3 da 'batan Hanerh, daga Farha, Areef da Aryaan babu wanda beshiga tashin hankali ba. Ranan suna zaune sunyi jigum sukaji qaran door belt, da sauri suna rige-rige suka bu'de qofan, razana sukai daganin Abu, Daddy, Abba da Daddyn Aryaan. Babu wanda ya iya musu sannu da zuwa, har suka qarasa suka zauna. Binsu sukai da kallon tuhuma.
Abu ne ya fara magana, Lapian ku kuwa kowa nagan sa Babu gaskia a tattare da shi?
Daddyn Aryaan ne ya amsa maganar, to Wai ina Hanerh ita ban gantaba?
Kirjinsu ne yaci gaba da zikiri.
Dakyar Aryaan ya bu'de baki yace "wallahi Daddy bamusan inda take ba".
Whatttttt!!! Abu ya fa'da a razane.
Daddyn Farha ya amsa, bamu gane bafa ka shigar da mu duhu.
Dakyar Farha tana kuka ta bada labarin duk abunda ya faru har zuwa yanzu.
Abu ne ya daga hannu yabawa Areef Almighty slap's a both cheeks insa, ya daga ze qara su Abba suka tare sa.
Kubarni inci uban yaronnan, is he mad? Do you want to kill me Areef, Infact both Areef and Aryaan, you're no more kid's fa, you're all matured enough, so why are you behaving like 5years old child, wallahi wallahi wallahi inde Hanerh ta bata wallahi Allah ya Isa nagama magana, idiots.
Daddyn Aryaan ma ya amsa "Wallahi Nima, Kuma kafin na bu'de ido bana son inkara ganin Areef da Aryaan a gidannan wallahi, karku yarda kudawo seda Hanerh a cikin gidannan, kunji nafada muku".
Ai kafin ya rufe baki sunbar parlorn.
Tsayawa kallon Farha sukai, ta ra'me tayi baqi, ga laulayi, tausayin ta sukaji gaba 'daya, seda suka Kira mommyn ta Akan tazota zauna da ita kafin suka mata sallama sukace zasuje bada cikiyar 'yar uwarta.
Addu'an samun masara tamusu suka fice gaba 'daya, sun fita bada jimawa ba Sega mommyn ta, rungumar ta tai tana zubda hawaye, anan ta fa'da mata duk abunda ya faru, sosai ta zubda kwallah itama Tai Addu'an samun nasara.
Ba Areef ba duk wani dan uwa dayaji labarin su Abba sun gama karade duk inda ya kamata Basu samu nasaran ganinta ba seda suka shiga tashin hankali da kidima.
Subhanallah!Kowa yana zaune jirum! Hankali atashe, Babu me alaman bacci acikinsu
Areef ne yazauna babu alaman farin ciki a face nasa. Zancen zuciya ahankali yana yi kaman me rera waqa, ya fara ahankali be san yana fitowa fili ba...
i miss you like crazy, I miss you being my babe, Tell me when you're coming back home. since you've been away, things ain't been the same, i miss you more and more each day. Something about your love, I just can't get enough, I wish it wouldn't hurt so much, you don't no what you did to me, I can't sleep at night babe, wishing you were here with me, there's something about the love you give to me, I miss you like crazyyyy😩😩😩💔💔
Adai dai gurin kuka yaci qarfinsa, sosai yake zubda hawaye kaman ruwan sama.
I dona nakai kan mutanen dake zaune a parlon, dukkansu kuka suke kaman ba gobe, sosai abun ya taba masu rai ainun.Bayan wasu awanni kowa yai makwancin sa, abubuwa da dama a zuqa tansu.
Areef da Aryaan ne zaune a parlo, areef bacci ya daukesa, inda Abyaan yake ta masa kallon tausayi.
A firgice Areef ya tashi, Abyaan ya riqesa yana tambayansa meke faruwa.
Babu abun da ya iya cewa illa daukan key na car dinsa yai waje. Aryaan ne ya bisa da sauri suka shiga mota tare, Abyaan kallon areef yake saboda irin Jan motan da yake without any control, ya Rabbi, abun fa isn't easy at all.
Birki yaja daidai da isowarsu wani guri, bayan gari ne sosai Babu komai se wani babban kogi tagurin.
Abyaan ya dubi Areef da alaman question? Coz yaga gurin is so risky especially da dare.
Bai iya tambayan sa komai ba saboda abun da yaji yana fada "PureLamp nazo gurin ban gankiba, don Allah karkice qarya ne, kifito PureLamp wollah bana ganin kowa, Ina kike habibaty na". Qara kallon sa Areef yai saboda maganan ya ratsa sa sosai.
Holding kafadan sa yai yana jinjina Kai.
Haba Areef, dama mafarki Kai shine ka kawomu wannan gurin, don Allah kazo mubar gurinnan it's so risky wollah.Be kulasa ba illa ture hannu sa yai da sauri ya nufa santan inda suke, buhu suka gani a kwance a bakin kogi, daga gani ruwa ne yai gefe da shi.
Da gudu suka nufa gurin Aryaan har yana ture Areef.
Bu'de buhun sukai Subhanallah!
Me zasu gani??Kubiyo ni a shafi na 29 don ganin abunda ze faru....
💖💖💖💖💖💖💖
💖💖💖💖💖💖💖Alhamdulillah
Page 28 is already here 🤗 you're I'll enjoying my book?💖💖💖💖💖💖
💖💖💖💖💖💖
Tell your friends to tell their friends, if they don't have the app (Wattpad) tell them to download it, install it to their phone, open their own acc, follow me @Hanerh Yahya and search my book Matar Baba na (My step mom).
And
Don't forget to hit that little star 🌟 and the bottom, and also don't forget to visit my comments section to pour out your heart 💓 you guyz will bring a smile to my face 😊
Lots Of Love💖
Hanerh Yahya💖
YOU ARE READING
Matar Baba na (My step mom)
Mystery / ThrillerA story of a girl who lost her mother at the age of 2, and start a new life in another family. It's all about the difficulty of life, when people you leave around 'em dislike you. The story is about a girl who receive all sorts of maltreatment from...