page**22

216 21 0
                                    

💖💖 Matar Baba na💖💖
💖💖 (My step mom)💖💖

💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖

💖 💖 Page 22💖💖

💖💖 Written by Hanerh💖💖

Akwana a tashi yau kwanan Hanerh 2 da 'bata, Areef da Farha babu wanda yakaisu, don kaman sunyi hauka haka Zama, babu ci babu Sha.

Kwanan Hanerh 2 akulle a 'daki, taqi tabude duk bugawan da zeyi, zuwa yanzu yunwa yafara cinta, Razaki ya fara fusata da kulle kanta da take a 'daki, don naqaramin shaqar dashi take ba, yanda yazo cika burinsa amma tanaso ta ruguza Masa shiri.

*****

*Flash back*

'Bangaren Gwaggo da Lantana sunyi nisa basa Jin Kira.
Wata rana Lantana tadawo gidan a wani irin yanayi da bazan iya misaltasa ba, ciwo, azaba, ki'dima duk ita kadai. Gwaggo ne ta tambaye ta meke damunta

Gwaggo: Lantana Lapia ko?

Lantana: Gwaggo babu Lapia wallahi, Gwaggo babu inda bayamin ciwo a jiki na, ninasan me nake ji. Wai kin San mene yafaru yau kuwa?

Gwaggo: To ya Baki Lapia, se kin fa'da.

Lantana: Yau na fita da wannan Alhajin da nake Baki labari ranan, mukake Kinga ku'din daya bani kuwa, yace ma gobe zamu fita dashi.

Gwaggo: Haba de, kice kina wuta, ko ince muna wuta, suka da dariya suka tafa hannu.

Washe gari tun around 8 ta shirya don fita da Alhaji, taji adonta sosai kaman ba Lantana 'yar qauye ba lolz, yakirata yace Yana waje, aiko taiwa Gwaggo sallama ta fita. Gwaggo har da cewa a kwaso mana metsoka.

Taje tasamesa a mota tashiga sukai tafiyarsu.

Sunyi tafiya me tsayi har suka fara fita daga Abuja, kallonsa ta ke da mamaki.

Lantana: Lapia kuwa Alhaji? Ina zamu??

Alhaji: Kekam inkina tare dani ai bakida saurin tsoro, ba kinason ku'di ba?

Lantana: Dasauri Tai murmushi. Eh sosai ma Alhaji, ai ku'di maganin Zaman dunia.

Alhaji: To ai kingani, in kanason ku'di Kuma dama kana tare da wahala.

Lantana: Ai zamu iya jure ko wani wahala.

Da yaga bata gane me yake nufi ba kawai yai mata dariya suka cigaba da tafiya. Seda suka bar gari gaba 'daya gaba jeji baya jeji sannan yai parking, kallon sa ta qara yi a second tym da alaman tambaya.

Alhaji: Zo mushiga Mana.

Lantana: Chab da man za'asamu gida awannan wirin gashi gidan me kyau, Alhaji naka ne?

Alhaji: eh nawa me, yamiki kyau, kina son irinsa?

Lantana: sosai ma Alhaji.

Alhaji: to ai shikenan in kikaje can seki samu. Yafa'da yana dariyan qeta.

Lantana bata gane abun da yake nufi ba kawae ta basar da zancen, tabi bayan sa suka shiga gidan.

Matar Baba na (My step mom) Where stories live. Discover now