💖💖 Matar Baba na💖💖
💖💖 (My step mom)💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖
💖 💖 Page 4💖💖
💖💖 Written by Hanerh💖💖
Kowa Allah Allah yake yabude yaga mene abuhunnan, babu wanda yabi takan motanma, abruptly suna budewa head tight in Laila ne yafado, gaban kowa yayi mummunin buguwa, jikin kowa yai sanyi a hankali Baban Hanne ya iya qarasa bude buhu pieces of Human body suka gani ga fuska babu ido ko wanne part a daddatse da dan uwansa, Innalillahi wa'inna ilaihirraji'um yafara furtawa inda kowa yayu kansa da gudu, gawar Laila suka iske anmata kisan wulaqanci.
(Duniya ina zaki kaimu babu tsoron Allah ko kadan azuciyan wasu Allah yai mana tsari da azzalumai masu son ganin bayanmu Amiin) girif kakeji mutum aqasa, Hanne ne tafadi sumammiya aqasa, babu wanda be zubda kwalla ba don ganin mutuwar da Laila tai, Hanne aka dauka akai ciki da ita inda maman Laila ma tafadi asume.
Anyi kuka har angodewa Allah, masu jan Allah ya'sa ma sunja danko da haka akabarsa sunsan baze gama da duniya lapiya ba, gashi babu inda zasukai qaransa abi musu haqqi saidai akwai Allah.Yau ya kama kwana 7 da rasuwan Laila, kowa de abun na ransa, inda hankalin Laila yafi nakowa tashi, don gani take ita tai sanadiyyar rasuwar aminiyarta.
Hanne's Pov
Yanzu shikenan narasa aminiyata, narasa meban shawara, amma Allah ya isa tsakanina da Razaki, inshallah Allah baze barsaba, inshallah se Allah ya wulaqantashi, ya tozartasa, kuma makomarsa bazata tabayin kyauba.
Kukane yaci qarfinta, sosai take kuka tana tuna rayuwar dasukai da Laila, Laila ta zame mata uwa da uba Amma yau Allah ya rabasu. Tashi tai tayi sallah sannan tanemawa Laila rahma agun ubangijin talikai.
Mutuwa kenan, mutuwa me raba uwa da 'ya, uba da 'da, miji da mata, mutuwa me raba zumunta, Ya Allah kasa mucika da imani, Allah kadau ranmu muna masu maka sujhudi, kadauranmu muna masu tsarkake addini gareka, kasa aljanna ce makomarmu, Allah ka yafemana zunubanmu. Ya Allah kajiqan mahaifina, kasa aljannace makomarsa, kagafarta masa. Allah kajiqan qanwata Rabi'a da yayana Suwet, kasa aljannace makomarsu, Allah kajiqan duk grannies ina, Allah kajiqan duk wani musulmi ya Rabbil'alamin. Duk wani mumini na gaske dole ya yarda da mutuwa, ayanzu kuna jirana namuku typing, niko inakan typing sedai kuji ance Rayha Allah yai mata rasuwa, kuma Nanda 3dayz kowa ya manta babina, Allah ka yafemana kuraouranmu ya Rabb.
Baba me yashigo gida yatarda Gwaggo a tsakar gida sannu da zuwa tai masa sannan yafara tambayanta ya labarin Lantana
Baba: Nikam Lantana har yau fa, kusan kwanaki nawa tai saboda Allah.
![](https://img.wattpad.com/cover/228102194-288-k135738.jpg)
YOU ARE READING
Matar Baba na (My step mom)
Mystery / ThrillerA story of a girl who lost her mother at the age of 2, and start a new life in another family. It's all about the difficulty of life, when people you leave around 'em dislike you. The story is about a girl who receive all sorts of maltreatment from...