💖💖💖Matar Baba na 💖💖💖
💖💖💖(My step mom) 💖💖💖💖💖Page 10💖💖
💖💖 Written by Hanerh💖💖
****Who is Areef****
Areef Ahmad Kurfi, shine first born agun Alh. AHMAD Kurfi. Babansa babban me kudine, yanada Mata daya tak da yara 7 maza uku Mata hudu, Areef ne babban Dan Alh. AHMAD Kurfi, iya so da qauna yanayiwa dansa, yagama University a Dubai sannan yawuce London don Master's insa.
Dawowa gida Haydar yai, ya tadda Abba da Daddy a zaune a parlor kowa da dariya afuskansa, dama insun hadu ba'a magana, mommy ce tafito daga parlorn ta takawo musu fruit salad sannan ta koma.Farha da Hanerh inkagansu kaman sunyi shekaru da dama da sanin juna dake dukansu sunada saurin sabo, anan farha take bata labarin tagama secondary School inta zatashiga University, haka itama Hanerh tagama secondary School don Abba yasata amakaranta. Tadi suke sha ba qaqqqutawa. Hanerh ne ta tambayi Farha..
Hanerh: Farha ke kadaice agun Daddy ko kinada sister's da brother's?
Farha: Nop.. inada brother ya kalil, amma ba'anan yake karatuba, mu biyune tal su mommy suka aifa.
Hanerh: wow! Allah ya yai muku Albarka.
Farha: Amin.. and yhu?
Shiru Hanerh tai nawani lokacin kafin hawaye yafara gangarowa daga idonta.
Farha: Hanerh lapiya? Ko bakison tambayane.
Hanerh: Nop.. bahaka bane.........
Anan takwashe labari gaba daya tunzamanta agun Baba, har sanda yace ba Baban ta bane, rasuwarsa zuwa zamanta agidan Abba.Kuka sosai Hanerh da Farha suke sanda sukai me isarsu sannan Farha ta riqe hannun ta..
Farha: Hanerh kiyi hakuri don Allah, haka rayuwa take dama, life is full of irony and contradiction, zaki fiskanci abubuwa da yawa arayuwa, so dole se kinyi zeroing mind inki inbahaka ba zaki kashe kanki da damuwa, Allah yafito miki da mahaifanki, Allah Kuma yasakawa Baba ya jiqansa da rahma, itakuma Gwaggo Allah ya shiryeta, Allah jiqan Laila yasa tahuta, Allah yatuni asirin Razaki da Wanda yai sanadiyyan bata rayuwarki.
Hanerh: Amin ya Rabb, you're amazing Farha, Allah saka Miki da alkhairi.
Farha: Babu komai. Da Abba yasaki a school bakiyi wata frnd bane?
Hanerh: Nop.. sede duk adanyi tadi a wuje gurin but banda close friends.
Farha: And why?
Hanerh: Haka kawae babu wanda ya cancanta yazama best friend inane.
Farha: wani irin friends kike so to.
Hanerh: Wacce zata riqemin sirri na duniya da lahira, wacce zata jure duk wani mood swings ina, banason munafurci da qarya arayuwa.
Farha: Well.. we're oll dsame fa, haka nima wallahi, that's why har yanzu banda bestfriend. But can we bcm best friend with yhu?
Hanerh: Why not tunda halinmu yazo daya, and gida daya muke dake ae babu problem.
Rungumar juna sukai, suka fito parlor gunsu daddy.
Abba: Daughter nafa ta girma, Wai yaushema zamuzo musha biki ne?
Daddy: Bikin wa kenan?
Abba: Kaji kade, Bikin Farha Mana.
Daddy: chabdi baka shiryaba to.
YOU ARE READING
Matar Baba na (My step mom)
Mystery / ThrillerA story of a girl who lost her mother at the age of 2, and start a new life in another family. It's all about the difficulty of life, when people you leave around 'em dislike you. The story is about a girl who receive all sorts of maltreatment from...