💖💖 Matar Baba na💖💖
💖💖 (My step mom)💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖
💖 💖 Page 25💖💖
💖💖 Written by Hanerh💖💖
Ababban parlon Abu kowa yake zaune, Abu, Abba, Daddy, Amma, Mommy, Areef, Hanerh, Farha, Twins, Afeena, Abyaan, Khauthar, Areez, harda Aryaan (best friend in Areef), kowa Yana zaune don jin abun da za'a fa'da.
Abu ne yafara gyaran murya, yafara da Assalamualaikum warahmatullah. Ha'da baki sukai suka amsa.
Yaci gaba da magana kamar haka...
"Bayan sallaman addinin musulunci zan fara da bada hakuri akan abunda yaita faruwa a 'yan kwanakinnan, Allah Kuma yajiqan wa'danda suka rigamu gidan gaskia. Namma aka ha'da baki Amiiiin. Sannan mumzauma munyi shawara da iyaye sunce nan da sati guda amare zasu tare agidajensu.
Areef baqin cikine ya cikasa sosai, 'ban garen Areez kam murna yake sosai. Ya cigaba da cewa.. Farha ina me baki hakuri akan mutuwar Wanda zaki aura Kuma Allah ya baki nagari. Suka qara cewa Amin.
Caraf Areef ya 'cabe. Don Allah ina me Neman iznin magana.
Daddy yace Kai magananka 'dana duk me magana ma yayi anbawa kowa iznin haka.
Areef yace Dama ina da wata shawara ne Allah sa ku gamsu da ita, dama inason a ha'da ranan tare wan amare da auren Farha.
Kowa 'dagowa yai da sauri ba ma kamar Farha. Kaman Wanda suka ha'da baki "Dawa fa?
Murmushi yai yace da Aminina Aryaan. Sa'ke 'dago Kai sukai gaba 'dayansu ana kallon Farha da Aryaan da Areef.
Areef ne ya kalli Aryaan yace "ko baka so ne"?
Harararsa Aryaan yai ya fara sunkuyar da Kai. Dariya akasa gaba 'daya gurin.
Hanerh ma ta kalli Farha "kema bakyasonne"?
Mintsinin Hanerh Farha tai suka sa dariya.
Anan Areef ya ke basu labarin yanda Aryaan yakeson Farha tun ranan da ya fara ganinta.
Hanerh ma take fa'da musu yanda Farha take crushing akansa, don yana burgeta.
Dariya akasa, Abba yace to ai shikenan yanzu kam. Aryaan se kaje kasanar da iyay..... Bai gama magana ba sukaji sallama. Kallon qofa sukai gaba 'dayansu, Baban Aryaan da mahaifiyar sa'ce.
Murmushi Suka musu, Babansa yace ai duk munji abun da ke wakana, fatammu shine Allah yanuna Mana Kuma Allah basu zuri'a 'dayya ba. Aka ha'da baki da Amiiiin.
Anan aka soma sabon gaishe gaishe Kuma.
💖💖💃💃💖💖💃💃💖💖
A kwana a tashi babu wuya agun me sama, sati ya zagayo.
An'daura auren Aryaan da Amaryarsa Farha. MashaAllahu Amare zasu tare de finally🤗💃💃.
An tara Amare da Angwaye ana musu nasiha, Farha, Hanerh da Khauthar babu agunda suke se kuka. 'Ban garen Angwaye ko baki har kunne, babu abunda ze bawa makaranta labari se sanda na hango Areez na kuka🤣🤣😲 I was like "Seriously Areez"?🤣🤣🤣 Haba! Abunne so funny, I donno kukam me yake ahswear.
Areef ne ya 'da ido ya kalli Areez, daya tintsire da dariya coz he totally forgot yana tare da iyayensa ne. Tsayuwa sukak suma kallonsa, nuna Areez yake da yatsa yana qoqarin maqe dariyan Amma inaa taci qarfinsa.
Daga Amare masu kuka har Angwayen dariya suka sa, sosai abun yabawa iyayen nasu dariya Amma suka noqe, amma ganin harda majina a hancin Areez Yana gogewa tsantsan kuka suma sanda suka ta'ba dariyan. Nima fa aradu na yi saura ka'dan asiri na ya tonu don basusan ina gunba🤣🤣🤣💃.
YOU ARE READING
Matar Baba na (My step mom)
Mystery / ThrillerA story of a girl who lost her mother at the age of 2, and start a new life in another family. It's all about the difficulty of life, when people you leave around 'em dislike you. The story is about a girl who receive all sorts of maltreatment from...