Page**26

215 21 1
                                    

💖💖 Matar Baba na💖💖
💖💖 (My step mom)💖💖

💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖

💖 💖 Page 26💖💖

💖💖 Written by Hanerh💖💖

Areef ne ya fara magana, ango kasha kamshi ko ince kana Sha, yau kwalliyan glass ne?

Kallon Khauthar yai ta gefen ido itama ta kallesa tasa dariyan mugunta. Tsayuwa kallonsu sukai se Kuma tai shiru.

Khauthar: Nima de abun yaban mamaki. Kusa dashi ta matso ta cire glass in ahankali, gaba 'daya suka ha'da baki "Areeez Mezamu gani haka"?

Hawayen baqin ciki ne yafara zubo masa a ido ya tashi ya shige 'daki ya buga musu qofa.

Kallon juna suka tsaya dukansu se kuma suka mata salla ma don dariya ne a bakinsu sosai amma basusan suyi a gabanta. Basusan 'ban garentama hakan bane, don suna fita tasa dariya tai shegewarta 'daki.

Haka rayuwa taringa yiwa Areez alantan tsaye, ba shi ba har khauthar mugunta sukewa junansu.

Areef da Hanerh suna zaune suka jiyo sallama, Areef yabi qofa da mamaki don tabbas yaso yagane muryannan. Ai ko begama tunani ba yaga Abbakar tare da Isa. Barka da zuwa yai musu suka. Gaishe-gaishe sukai masa da. Masa murnan aure, sunkusa 1hrs da shi daga bisani suka masa sallama.

Yau ta kama Asabar ranan weekend, Farha ta'je bikin qawarta, daga Khauthar se Hanerh a gida. Areef , Aryaan da Areez zasu je kaduna don 'daurin auren abokinsu, sun isa an 'daura aure Lapia lapia, amma zasu bari se gobe don suna son ayi diner dasu, anfara bu'dan kai Areez ya'dau excuse akan cewa anne mesa agun aiki na gaggawa, sallama yai musu yadawo Abuja, ya iso around 5, yashiga 'bangaren Khauthar yace tashirya suje gidansu. Tashirya suka tafi, tana zuwa tace zata kwana daman haka yakeso, ya dawo kusan isha shi ka'dai. Yaga tabbas babu kowa a gidan se shi da Hanerh.

Bu'de qofar yai a hankali yaga abu'de take yai hamdala. Be tsaya ko inaba se bed room inta, shima bu'desa yai ahankali yashige straight har gurin gado, dai-dai lokacin da ta fito a toilet, daga ita se towel iya gwiwa da na goge jiki, subhanallah! Abun da yazo bakinta da tai tozali da Areez zaune, tazo juyawa ban'daki ya jawota ta fa'do jikinsa, tashi tai da sauri tana jada baya ya na matsowa, kuka tafara yi sosai tana basa haquri amma ina idon Areez ya rufe, kuka take sosai amma tasan babu me temakon ta se Allah, jawota yai da qarfi ta fa'do kan gado, rirriqe jikinta tai amma ya nuna mata qarfi so she cannot control her self dole ta rusuna takoma roqon mahaliccinta, da qarfe yafusge towel.....

****

'Bangaren Gwaggo ta manta da damuwan komai don tanasamun kula yanda ya kamata.

Wata rana safiyar jumma'a Allah ya Amshi ran dattijon da ya 'dauke ta a gidansa. Ba ka'dan akai kuka a anguwan ba, don mutumin kirki ne sosai, kowa yabon halayensa kawai yake, sosai Gwaggo taji mutuwar mutumin nan.

Bayan anyi sadakan bakwai, matan gidan suka tara meeting na yaran harda gwaggo, anan ake sanarwa gwaggo wa'adinta agidan ya qare, don ayau zata tattara kayanta tabar gidan, saboda suma anbarsu da yara kuma basusan ya zasuyi ba.

Gwaggo tasha kuka har ta godewa Allah amma bayanda ta iya, ko a gida aka bunne cibiyarta qarshe kenan. Ta tattara ya nata amma batasan gun zuwa ba, matan sun mata adalci coz sun ha'da mata kusan 6k aka bata, sosai tayi godia amma haushinsu ta'ke ji da takaicin rasuwan me gidan, da yanzu tana zaune hankalinta akwance.

Tasha ta je ta tsaya kallon motoci, don batasan wanne zata hau ba, da abun ya isheta seta hau motan da zai kaita cikin garin Abuja.

Ta isa babban birnin tarayya a karo na biyu, tana tafiya damuwa ya isheta tana tuna irin abunda ya faffaru akanta da wanda yake shirin faruwa, ta na tuna Baba se tasa kuka, zama tai agun tai kuka sosai kaman ranfa zai fita, ta tuno irin abubuwan da taiwa Baba, takuma rasuwar 'yarta tilo shima tasha kuka, ta tuna da abubuwan da taiwa Hanerh a rayuwa, roqan Allah tai ko bazasu sake ha'duwa ba Allah yasa ta yafe mata, kuma Allah kai haske kabarin Baba da Lantana.

Tafiya ta'ke batasan inda ta nufa ba, tunanin dunia ya isheta, ana wannan halinne wata mota tazo tai sama ta nunawa gajimare ta ribzo da gwaggo qasa, mitumin ko ta kanta bebiba illa yai tafiyarsa, daga gurin kuma se gawan gwaggo. (Aduk inda mutum yake yana tunawa da Allah, karka shuka abunda bazaka iya girba ba, ako yaushe ka shuka alheri seka girbe, inde kace sharri zaka suka bazata taba ganin daidai a rayuwar kaba, shi amana wallahi tun daga dunia zakaga sakaiya base anje can ba. Allah yasa mufi qarfin zuqatan mu, yasa mucika da imani Amim thumma Akin.)

*******

Rirriqe jikinta tai amma ya nuna mata qarfi so she cannot control her self dole ta rusuna takoma roqon mahaliccinta, da qarfe yafusge towel in seji yai anriqe hannunsa qam, juyowa yai da qarfe don ganin mahaluqin daya shigo gidan, Areef, Aryaan, Farha da Khurthum yagani tsaye agun, Farha hawayene ke fita da ga idonta kaman fanfo, jikin Areef ne yake 'bari kaman hungry lion dayaga 'danyen nama, fusgo sa yai da qarfin gaske ya bugasa da couch in 'dakin, farha da khurthum ne sukaje da gudu suka rungumi Hanerh suna kuka. 'Dago sa yai kansa ya fashe se jini yake ya qara bugasa da ginin 'daki, Aryaan ne ya riqesa amma ya naushe Aryaan a baki shima seda jini ya zuba, fita dashi yai waje yafara ball dashi, sosai yake dukansa kaman an aikosa daga sama, adaidai lokacin da Areef yai wa Areez wani wawan naushi abaki seda haqora 2 gaba suka zubo a daidai motan Abu ya danno gate in gidan. Shi be ankara ba ma ran maza ya 'baci ya qara dagosa ze sake masa wani naushin kenan Abu ya riqe sa da qarfi ya fincikosa a gun, kallon Abu yake amma ji yake kaman ya makawa Abu naushin daya kawowa Areez. Abu ne yariqesa yana fa'din "Bakada hankali ne Areef? Wani irin abu ne haka, 'dan uwanka kakeyiwa wannan dukan, ko bare iyakaci, are you out of your sence?" he said it angrily.

Motan Abba da Daddy ne suka qaraso haraban gidan suma suka tadda abunda ke faruwa.


💖💖💖💖💖💖💖
💖💖💖💖💖💖💖

Alhamdulillah
Page 26 is already here🤗
Hope you're I'll enjoying my book?

💖💖💖💖💖💖
💖💖💖💖💖💖


Tell your friends to tell their friends, if they don't have the app (Wattpad) tell them to download it, install it to their phone, open their own acc, follow me @Hanerh Yahya and search my book Matar Baba na (My step mom).


And


Don't forget to hit that little star 🌟 and the bottom, and also don't forget to visit my comments section to pour out your heart 💓 you guyz will bring a smile to my face 😊
Lots Of Love💖
Hanerh Yahya💖

Matar Baba na (My step mom) Where stories live. Discover now