💖💖 Matar Baba na💖💖
💖💖 (My step mom)💖💖
💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖
💖 💖 Page 11💖💖
💖💖 Written by Hanerh💖💖
Hanerh: sisturhhhh where are you, tundazu se kira nake?
Farha: Gani tanan ta samu Kennan babe.
Hanerh: Am telling you.
Farha: what's going on?
Hanerh: Ya Haydar yace innemo masa girlfriend ko wacece ma.
Farha: don't tell me plz.
Hanerh: Am telling you, yanzu de ranki yai sanyi plzx.
Farha: oh my G.... I can't heart yhu less, you're the best Hanerh, but wait... Banason nayi saurayi nabarki single.
Hanerh: Allah zekawo beb don't worry Huh?
Farha: wayyo yau dinnan bakisan menakejiba.
Ringing in wayane ya katse musu hiransu, phone in Hanerh ke ringing, Ya Haydar ne yafito agaban wayan. Sanda ta nutsar da kanta sannan tai picking call in.
Haydar: Naji shiru.
Hanerh: kasan see na darje nasamo maka me kulamin dakai kasani. So tundazu I was totally out of mind tsantsan yanda nake bincikowa.
Haydar: Hope andace?
Hanerh: yeah may b, but I don't actually know coz agunane kadai akadace, bansan tagunkaba.
Haydar: wallahi I promise yhu, whoever yhu love I love he/she, nasan bazaki tabason abunda beda kyauba.
Hanerh: Wow! Thatz nyc ya Haydar, to sunanta Farha inace mata Swthrt hahaha she laugh
Haydar: Farha? Wata farha tukun, you mean Farhan daddy?
Hanerh: yesso
Haydar: chab! Farhan daddy bata Sona at oll fa, ko a phone bataso mui waya I don't know why.
Hanerh: Sha you are a man, so do whatever you can, to put your love inside her heart, beside farha is a simple lady, so I definitely knw bazamu samu problem ba Inshallah.
Haydar: anyway, zanyi trying all my best inshallah.
Hanerh: tnz durln, and yhu know what?
Haydar: Nop
Hanerh: Allah su Daddy da Abba zasuji dadi sosai wollah.
Haydar: Kuma fa. Yanzu de nizankirata kokuma zakimata explaining everything?
Hanerh: abunda kumsan juna, karka damu komai will be okay inshallah.
**************
Soyayya tayi nisa tsakanin Haydar da Farha Se MashaAllah. Farha da Hanerh suna zaune se tadi suke mommy da Daddy sunfita anguwa, Kira ne yashigo phone in Hanerh kaman bazatayi picking ba Amma farha tace Mata tai picking call in thou is a new number, dauka tai da sallama..
Hanerh: Salaam
Unknown: Wassalam, Hanerh
Shiru tai na Dan wasu second don gaskia muryan ya daki gangar jikinta, sunan kansa harda wani madda da gunna yasa da wata iriyar husky voice.
YOU ARE READING
Matar Baba na (My step mom)
Mystery / ThrillerA story of a girl who lost her mother at the age of 2, and start a new life in another family. It's all about the difficulty of life, when people you leave around 'em dislike you. The story is about a girl who receive all sorts of maltreatment from...
