page**21

229 22 0
                                    

💖💖 Matar Baba na💖💖
💖💖 (My step mom)💖💖

💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖

💖 💖 Page 21💖💖

💖💖 Written by Hanerh💖💖

Juyowan da zatai taji ansa mata handkerchief a nose nata tuni bacci me nauyi ya 'dauketa.

An yi tafiya akai me'dan tsayi sanna. Naga anbu'de gate in wani gida, ba wani babba bane, Suka shiga su Kai parking, fito da ita sukai a hannu suka shiga da ita, anan nagane gidan nada girma, 'daki 'daki sukai ta shiga duka babu kaya aciki, se can suka iso wani 'daki matress ne kawae a 'dakin da toilet a gefe, akan matress a ka ajeta sannan duk suka fita suka bar room in.

20 minutes past 1 Hanerh ta tashi tana miqa, mezata gani, empty 'daki, sekuma tajiyo qaran ruwa a toilet, arazane ta tashi se Kuma abubuwan daya faru ya ringa zuwa mata. Subhanallah abunda bakinta ya furta, ta tashi a razane tayi bakin qofa, mur'dawa ta farayi amma ina anyi locking qofar, tana wannan halin ne taji qarar qofar toilet, da sauri ta juya, me idonta ze gani Razaki ne tsaye daga shi se boxers, Ra...ra...rrrrazaki😲 da qarfi takira sunansa shikin i'ina. Murmushi yai mata sannan ya'dau towel yana goge jikinsa, still be tanka mata ba.

Yayi kusan 5mins yana aikin gabansa kafin yajuya ya kalle ta, itade kaman tai fitsari haka takeji, may b ma yazubo bata sani ba😲🤭.

Razaki: Gashi a sannu sannu nakamoki, har gidana, har 'daki na, har makwancina, a zatonki yanzu ma Zaki iya guduwa ne, ko kina zaton innai alqawari bana cikawa, to wallahi kinyi ka'dan, a yau 'dinnan ba se gobe ba zan cika qudiri na, dama tun can ba aurenki na zanyi tsakani da Allah ba, jikin ki nake so, Gashi Allah ya kawomin ke har 'daki, ayau 'dinnan zancika alqawarin dana 'dauka, wallahi wallahi wallahi Hanne oh naji kindawo Hanerh, to ko ma wayene yau sena rabaki da abunda kike taqama dashi, Kuma kisa aranki zan dawo dake kamar mata na ne, a duk lokacin danake da buqatarki zanbiya buqata na, don haka gwara ma kishiryawa first night'dinki anjima.

Be bari ta bada amsa ba ya jata kan bed ya fita ya rufe qofan.

Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un, this is the only thing she could say. Kwancia tai a matress in tafara rera kuka me fitar hankali, tai kuka harta godewa Allah, da taga kukan baze mata komai ba se ta fara ruqan me sama.


******

*Farha's Pov*

Oh ni farha an 'daura ma ba Basu bar juna ba, gobe Kuma seyaya oho, yanzu kusan 40mins da fitanta amma taqi ta dawo, dama nabisu naga mezasuyi ai, yanzu haka yace ma acan zata kwana, itakuma zatazo tasamen wallahi iyayi kawae🙄


Tana cikin tunaninta sega Kira yashigo a wayan Hanerh, ko waye wannan Kuma oho, seda yai 2missed call ta'dau wayan, number Areef tagani, se tai mamaki lapia, se Kuma tai dariya tace may be zece in Kai mata kaya side insa anan zasu kwana, to wallahi bazan 'dauka ba. Haka yai kusan 4missed call taqi tai picking yakira ta wayan tama taqi tai picking.

*Areef's Pov*

To lapia dukkansu sun qi picking call, may be sunyi bacci ne shiyasa, Amma de nasan basa saka waya a silent, ko wataqila gajiyan biki basaso a damesu, to Allah ya kaimu goben de.

Yana gama zancen zuciyansa ya kashe wayan gaba 'daya ma, bacci ya'dau kesa.

Around 2 farha taji shirun yai yawa, kawae takira sa amma inaa switched off wayan, tsaki taja tace mayu sekum nuna maitanku tun kafin kuje gidan, bar nai kwancia ta nika, itama tabi lapiyar bed.

*Hanerh's Pov*

Oh no Raihanerh me yake Shirin faruwa dani yau, Allah ka kareni daga sharrin Razaki ka tona masa asiri. Yanzu haka Farha tana can tana tunanin ko Areef yace mu kwana tare, shiko inaga yanacan Yana shashewa da abokansa, Amma de nasan ze kirani a waya, oh wannan yarinya da bacci sekace kasa yanzu haka bataji kiranba. Ya Rabb ya ceceni daga hannun azzaluminna , ka cecen ya Allah, Allah katsaremin mutunci na da tai shekara da shekaru ina karewa ya Allah

Ta gama zancen zucian ta, kawae taji kaman an tsu gureta ta miqe tsum se bakin qofa, jitai ansa key, wata dabara tazo mata, ga key amma inta bu'de tasan suna zagaye a gidan kawai ta sa key a qofan tabarsa yanda wani key baze shiga ta baya ba, taje tai kwanciyarta.


Da asuba taji ana qoqari bu'de qofar dakin amma yaqi ya bu'du , murmushi tai itama batasan na meba ta tashi tai alwala da wanka a toilet in sannan tai sallah.

'Ban garen Razaki dayaji door in a rufe, yai murmushi yace azuciyarsa oho intaji yunwa zata bu'de ae yai fitarsa daga gidan gaba 'daya amma yasa security tako ina.

'Ban garen gidan biki, da asuba Farha ta tashi, daga tashinta sega Kiran Areef tace maye azuciyarta, 'dagawa tai da sallama

Farha: To sannu, kumkyauta gaba 'dayan ku ae, Zaku nuna mana maitar taku me?

Areef: Farha bangane me kike cewa ba, wani irin maganane wannan?

Farha: Can muku Kai da ita, to ya mezan kawo muku.

Areef: Ni da wa wai?

Farha: kajimun wata tambaya, Kai da Amaryan taka da kuka kwana tare.

Areef: Allah yashiryeki wallahi, can Miki de🙄🙄🤣 nikam bani ita mu gaisa.

Farha: don Allah Kar kamin wasa da hankali, tun jiya daka kirata ta dawo ne.

Areef: don Allah wasa apart Ina take, nide wallahi bankira taba.

Farka: whattt???? Wallahi yaro akanturo Wai kana kiranta tunda tafita har yanzu.

Areef: what the fu*k farha? Innalillahi qit ya katse wayan.

Haba Farha tafito jikin 'yan biki tana ihu, kuwa ya taru ta zayyana abun da ke faruwa.

Abun ka da Naira kafin 20mins an ya'da a kafafen labaru ta ko Ina, har ku'di aka sa ga Wanda ya ganta.

💖💖💖💖💖💖💖
💖💖💖💖💖💖💖

Alhamdulillah
Page 21 is already here🤗 hope you're oll enjoying my book?

💖💖💖💖💖💖
💖💖💖💖💖💖💖

Tell your friends to tell their friends, if they don't have the app (Wattpad) download it, install it to their phone, open their own acc, follow @hanerh Yahya and search my book Matar Baba na (My step mom)

And

Don't forget to hit that little star 🌟 and the bottom, and also don't forget to visit my comments section to pour out your heart 💓 you guyz will bring a smile to my face 😊
Lots Of Love💖
Hanerh Yahya💖

Matar Baba na (My step mom) Where stories live. Discover now