💖💖 Matar Baba na💖💖
💖💖 (My step mom)💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖
💖 💖 Page 16💖💖
💖💖 Written by Hanerh💖💖
Fita sukai dukansu daga dakin, kowa da abunda yake saqawa azuciyarsa, babu abunda tausayi se Areef da Farha, inde ga gansu dole kwalla yafi to maka😥 so heart touching..💔💔😥.'Ban garen Razaki ne mansa hukuma ta ke ruwa a jallo, an yada pictures insa ta ko ina, basa shiga cikin gari see qafa ya dauka. Ya watsa 'yayansa akan duk inda akaga Gwaggo a kawo Masa ita a raye ko a ma'ce. Ita ko Gwaggo Tana ta holewanta abunta, tafi 3weeks bata da idon ta akan Lantana ba, Lantana tayi nisa bata Jin Kira.
Abba yai musu ordern flight shi da Hajja da Haydar, jirginsu ze tashi around 3, tashin hankali mara misaltuwa sun shiga. Gashi sun fara bin cike akan Umma, Kuma Alhamdulillah sun fara gano wani sirri na ta tagun me aikin ta, don ta yarda da ita hundred percen
Dr. Asmey ne tashiga dakin inda gawar Hanerh ta ke, tana hawaye tana kallonta, tana tuna time in da akai aiki Lapia qlau Amma wani azzalumi ya bata musu aiki, hannu tagani yana mutsi da sauri ta nufa in da Hanerh ta ke don tabbatar wa kallon what's she's seeing right now, Ihuh ta sa kafin ka ankara kowa yashigo da gudu, Areef har yana buge Daddy, Hanerh ce ta fara bude ido a hankali basu sauqa a ko ina ba se idanuwan Areef, da qarfi ya furta I knew it, I knew it wallahi, PureLamp cannot die and leave her other half, you see what am saying now? Farin ciki ne ya zagaye kowa sannan Areef ya bata te makon daya da'ce. Alhamdulillah jiki yayi sauqi sosai, Daddy ya tafi dau ko su Abba a Airport yace ze musu surprise, Mommy Da Farha sun tafi kawo abinci, ita da Areef kawae aka bari a dakin. Shin fi'data yai akan laps insa yana shafa gashin kanta idanuwam junansu na kansu, wani qauna ne yake ratsa zuciyo yinsu, bangaren Areef Kuma he can't control his emotional feeling that is passing through his blood any more, he tried as much as possible to control it but he couldn't, hura Mata iska yai a eye's inta tana rufewa ya mandaqa Mata kisses ta kowani part a face inta, they all feel shocked in their body, magana ya fara Mata cikin nutsuwa da kwanciyar hankali...
Love is always patient and kind, it is never concieted or boastful, it's never rude or selfish, love take's no pleasure in other people's sin, but delights in the truth, it's always ready to excuse, to hope, to trust, to forgive, and endure what ever comes. PureLamp my heart only beats for you, I promise to leave together in peace with you forever, my Love for you will always grow and never let go. I LOVE YOU MY PURELAMP.
Nun fasawa tai tana me Jin dadin kalaman, bata so ya tsaya ba, gashi yayi shiru yana kallonta, she definitely knw yana waiting for her respond ne. Qara numfasawa tai itama tafara magana cikin wanni muryan ta da'ke rikitar da Areef...
Oh my Love! am all your's and there will never be another one coz am eternally your's, when I say I love you I don't say it out of mind or to make any conversation, I say it to remind you that you're the best thing that has ever happened to me, my heart is a flame and it's burning in your name even through the sands of time, I LOVE YOU MORE PRINCE CHARMING.Sallaman su Mommy ne ya dawo da su daga duniyar da suka fa'da, kunya ne ta rufesu baki daya don gani suke su mommy sunji abunda suke Fada, tashi tai daga cinyarsa tana ta rufe ido, murmushi mommy Tai yace dama kinkoma Nikam ai ba sirikar ki bane ki, shima kansa am not his in-law, am his mother, and you guys are all my children so nothing like kunya here, yanzu de ya jikinnaki, da sauqi tace sannan mommy ta zuba abinci a plate zata bata a Baki, Amma inaa ta'ce batajin yunwa sam-sam suka buga suka rawa taqici, se da Areef ya karba ya bata sannan ta samu taci, kunji masoya Kennan. Suna zaune suna tadi Mommy, Farha, Areef da Hanerh suka ji sallaman Daddy, murmushi sukai ya musu ya me jiki. Daddy ne yace "my daughter inada surprise fa" really😍 yace yes my daughter close your eyes for some seconds. Rufe ido tai a hankali tana jiran surprise, Daddy ne yace to oya open your eyes, bata sauqe akan kowa ba se akan Abba, wayyo ai ta manta da ciwo da gudu taje ta rungumi Abba, ja da baya yara ba shi ba harda Hajja da Haydar da ke hawaye, seda suka nutsu sosai Daddy ya Basu labarin har tashin ta, murna sukai sosai daganin Hanerh, wayyoo farin ciki ya ratsa zuciyar Farha, don ganin ya Haydar ya sata farin cikin da ta dade bata jiba, Haydar da Areef ne suka gaisa, fita sukai sukai yana tambayan Areef a ina yasan su Hanerh, labari ya bawa Haydar tun daga ha'du wansu har zuwa yanzu, sosai Haydar yaji dadin labarin nan, shima yasanar da shi komai akanta, sosai abun ya taba zuciyar Areef, dama Abba mahaifinta ne na asali, Amma Haydar yace this is a secret don't tell anybody please Areef, areef yace I promise friend. Anan sukai ta hira har maghrib ta yai kowa ya nufa masallaci.
Anyi sa'an kama doctor Khalid akan Poison in da yasa, yasa ne saboda irin masifa da sukai ta masa akan wata banzar mace da ubanta, ankaisa court an yanke Masa hukuncin Zama agidan yari na 10years da hukunci da horo mai tsanani Kuma babu beli.
An sallame su a hospital sun koma gida Lapia, Hanerh tanasamun kula ta koni 'bangare. Bayan ta warke tsaf Abba ya sanar da Areef ya tura iyayen say in sun koma Abuja ayi maganan auren su, gefen Haydar da Farha Kam an gama magana tsaf. Sede muce Allah ya kaimu biki mu kwasu shokie💃💃💃💃 nida Matar Baba na fans page😍.
💖💖💖💖💖💖💖💖💖
As i said earlier, this is short book, it will not take many pages, I just want it to be perfect and sweet not many, remain few pages to finish it Inshallah
💖💖💖💖💖💖💖
💖💖💖💖💖💖💖Alhamdulillah
page 16 is already here 🤭 hope you're oll enjoying my book?
💖💖💖💖💖💖💖
💖💖💖💖💖💖💖Tell your friends to tell their friends, if they don't have the app (Wattpad) tell them to download it, install it to their phone, open their own acc, follow me @haneh Yahya and search my book Matar Baba na (My step mom).
And
Don't forget to hit that little star 🌟 and the bottom, and also don't forget to visit my comments section to pour out your heart 💓 you guyz will bring a smile to my face 😊
Lots Of Love💖
Hanerh Yahya 💖
YOU ARE READING
Matar Baba na (My step mom)
Mystery / ThrillerA story of a girl who lost her mother at the age of 2, and start a new life in another family. It's all about the difficulty of life, when people you leave around 'em dislike you. The story is about a girl who receive all sorts of maltreatment from...