CHAPTER ELEVEN: TUWON BARNA

706 59 27
                                    

Yana fitowa ta dauke kanta daga gurin as he was in just a towel which exposed his broad shoulders and somewhat hairy chest.

He was built like a body builder. Mikewa tayi ta bude wardrobe din ta bincike kap kayan danta samu kayan bacci amma babu na arzikin da zata iya sawa.

Sai yanzu take dana sanin trusting din Sultana on this matter. Na farko kawai ta dauka sannan ta shiga toilet.

Bayan tayi wanka ta tsane jikinta a bathroom din sannan ta sanya rigar baccinta

Fitowa tayi ta kulle kofar ganinsa tayi a zaune kan katuwar dardumar sallarasa sanyeda kayan baccinsa

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

Fitowa tayi ta kulle kofar ganinsa tayi a zaune kan katuwar dardumar sallarasa sanyeda kayan baccinsa

Fitowa tayi ta kulle kofar ganinsa tayi a zaune kan katuwar dardumar sallarasa sanyeda kayan baccinsa

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

Kallanta yayi suka hada ido yace let's pray. Furrowing eyebrows ta tashiyi amma tayu resisting urge din.

Sa'arta daya she's used to it bata bacci saisa alwala take bacci. Bincika drowers din tayi chan taga hijab ta dauko.

Sallah sukayi Saida suka gama sannan yayi asking questions related to Islam to her.

She proudly answered them as she knew all of them also thanking her parents for their efforts to send her to islamiya despite the city they live in.

He couldn't keep a grain from coming out. As it is traditionally he himself decided to feed her the chicken.

He took a piece to her mouth. Kallansa tayi kamin ta maida kanta kasa tace banajin yunwa.

Ita kanta tasan karya tayiwa kanta she was hungry ta manta when last taci abinci. Kawai dai she's shy.

He raised her face using his fingers to lift her chin. Eat yace yana sake kai meat din bakinta.

She at least seven bites before tace ta koshi. Kallan iced drink dinda ke kusada shi yayi sannan ya dauka ya bata.

Rabu tasha tabar rabin. Wrapping din kazar yayi ya ajiye kan table dinda ke chan karshen dakin.

Sannan ya shige bathroom ya wanke hannunsa yayi brush kamin ya fito. Itama brush din tayi ta wanke face dinta sannan ta fito.

Ganinshi tayi zaune kan kujerar dake dakin tareda laptop dinsa da alama wani abu yake.

The Marshall's DaughterWhere stories live. Discover now