Kallan kanta tayi a madubin tana zuba murmushi ganin zata bata lokaci idanta kara tsayawa admiring kanta yasata fitowa. Already Mrs Zhen tasa lunch din a mota. Fitowa tayi waje tayi tana jiran a kawo mata smoothie dinta
Karba tayi ta juya aka bude kofa ta shiga cikin motar
Jan motar driver yayi suka wuce zuwa company din. Suna isa daya daga cikin bodyguards dinta ya bude mata kofar ta fito ya maida ya kulle. Shades dinta ta cire ta nufi cikin company din.
A bakin lobby fiyeda twenty guards were standing in two straight lines ta nufi ciki direct elevator ta nufa ignoring the receptionist da sauran mutanen dake kallanta. Private elevator dinsa ta shiga gasps were made by the employees. The elevator doors opened to reveal an empty secretary's desk. She looked around and tried to find the doors to his office when she heard someone talking she turned around and saw a woman dressed in a secretary's out fit on the phone.
YOU ARE READING
The Marshall's Daughter
RomanceNOT EDITED This is book two of the romance series Yar Gidan Modibbo being the book one this is book two. this book has a very huge agegap between the main guy and the main girl so if you are not comfortable please do not read. Most of the media yo...