CHAPTER 29: SUSPICION of BETRYAL

566 54 9
                                    

Taimaka mishi tayi ya kwanta sannan taja mishi bargon kamin ta janye. Are you comfortable? Baka bukatan wani Abu? Murmushi yayi yana kallanta

 Are you comfortable? Baka bukatan wani Abu? Murmushi yayi yana kallanta

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

Bakiyi lattin zuwa aiki ba kuwa? Yafada yana nuna agogo. Girgiza kanta tayi kamin tace it's not my priority. Idan bakije aikin a madadina ba ya kikeso muci abinci idan karshen wata yayi? Shikenan saimu zauna muyita kallan juna tafada tana zama kan gadon. Go to work I don't need anything idan Ina bukatar wani abu ai inada schedule naki I'll call you. Just get me a glass of cold water yafada yana shafa hannunta. Mikewa tayi ta sauka downstairs kitchen ta shiga. Harta debo ruwan sanyi ya kama hanyar dawowa ta koma ta kunna kettle ta tafasa ruwan zafi. Bayan ta gama ta sanya a cikin flask sannan ta dauka glass cup da bottled water biyu ta sanya a tray ta koma sama. Tana fita first thing dayayi wayarta ya dauka ya sanya wasu numbers a ciki.

Shigowar ta yayi daidai da ajiye wayar da yayi ajiye mishi kayan tayi kusa dashi sannan tace don't forget to call me if you need anything. Fita tayi bayan tayi pecking dinsa tana bude kofar waje taci karo da Mss Ahn bude mata kofa tayi ta shiga. Mrs Zama your schedule has changed a little the location of your meeting with the other shareholders and the CEO of STAR RIGHT has been changed due to some privacy issues. They sent the location we are to meet them at its Grand Burrington Hotel the conference center at 6. She nodded before saying update the schedule and also tell My husband. She walked inside the company with a normal expression

Masu aiki a company din sukaita gaida ita kamin ta shige elevator

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

Masu aiki a company din sukaita gaida ita kamin ta shige elevator. Tahal kuwa tana fita ya janye duvet din ya mike tsaye. Kayansa ya chanja zuwa na gym. Fita tayi daga dakin ya sauka kasa ya shiga gym din yafara fuming

 Fita tayi daga dakin ya sauka kasa ya shiga gym din yafara fuming

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.
The Marshall's DaughterWhere stories live. Discover now