CHAPTER FOUR: SWEET TOOTH

689 59 26
                                    

Fitowa sukayi daga cikin gidan suka shiga mota kallan Nazia Yasmin tayi tace sai ina?

Muje mu siyo shawarma saimu koma gida since we have nothing to do. Tafiya sukayi suka siya shawarma Suka koma mota.

Bayan sun karasa cin abarsu suka wuce cold stone Suka siyo ice cream. Sabiha na driving tana shan ice cream

Nasreen tace ke shegiya wlh bazai yuwu ba ban tashi mutuwa ba dan banyi aure na haihu nigga diyana ba.

Sabida haka please malama ajiye wannan ice cream din harmu isa gurin da zamu sannan sai ki sha.

Kallan nasreen tayi tace kullu nafsin zaikatil mauti idan lokacinki ne yayi Allah ya tsare ya akiyaye hanya.

Taka motar tayi ta sake dibar ice cream din takai baki. Hannu nasreen ta daga zata daketa tace wlh koh.

Kika kuskura kika gwada wannan kuren cikin wacchan katuwar tifar zanyi Insha ta.

Tara daarbain suka ajiyeta a gida sannan suka wuce. Da sallamarta ta shiga cikin gidan suka amsa mata.

Zaunawa tayi a parlorn suka danyi fira sannan ta nufi side dinta. Sanin tayi gobe tunda safe jidda zatazo so she needs to sleep properly inorder to have the energy to deal with her.

Tana gama wanka ta sanya kayan baccinta ta

Hijab tasa tayi sallah sannan ta zauna tana karatun kurani

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

Hijab tasa tayi sallah sannan ta zauna tana karatun kurani. Mikewa tayi ta bude kofar Jin ana knocking.

Bude kofar tayi sukayi ido hudu da Ammah. Gefe ta matsa ta shigo sannan ta kulle kofar.

Zaunawa sukayi kan daya daga cikin kujerun dake parlorn. Sabiha kwantarda kanta tayi a kan kafadar Ammah tace yane?

Kallanta tayi tace nothing kawai dai don't know what to do and how to take things.

Murmushi Ammah tayi tace Sabiha at that time even I didn't know what to do and what to feel I was numb actually.

To be sincere with you when I got married to your dad I thought he was some arrogant prick and a picky old man.

But slowly I realized things about him. We gave eachother a chance and we found out the real us.

I slowly thought myself how to love your dad. I didn't even know when I fell in love with him.

When I chose to get married to your father it was my decision I wasn't forced and right now I want you to know that you are not being forced as well.

It was my decision to make and it should be your decision to make as well so think things through.

And things aren't always bad you should not be negative about new things.

Tell me if you don't want this and I'll call it off. Your father will never get you married against your wish.

The Marshall's DaughterWhere stories live. Discover now