CHAPTER TWO: HANDSOME FIANCE

831 59 9
                                    

Kallansa sabiha tayi tace this is attempted murder. Isowar wasu daga cikin mazan dake a gurin yasa Sabiha dauke kanta.

Matanma zuwa sukayi Sabiha what happened kamin ta amsasu nasreen tace ba wannan Dan rainin hankalin bane.

Apologize ko kaji jiki wlh Nadia tafada tana daure fuska. Kallan mates dinsu da suka iso tayi tace am amaryar ta shirya?

Eh ta shirya yanzu ma zata fito. Karar jiniyar data jiya yasata smiling. Ganin tayi motocin sojoji sun fara cika gurin.

Mikewa tayi ta nufesu half way there naga Salah ya fito sanyeda uniform dinsa fuskarsa a hade.

Kafadunta ya rike yana kallanta as if he was searching for injuries. Girgiza kanta tayi tace am not injured.

Hugging dinsa tayi yace you had no idea how worried I was you sounded like you were about to cry.

Sakinsa tayi tafada masa abinda ya faru. Jan hannunta yayi suka nufi gurin. Kallan motar yayi lokacinda su nasreen sukace Yaya Ina wuni.

Lafiya kaway yace yana kallan motar har bumperta ta bayanta cire. Picture ya dauka sannan ya juya ya kalla yaransa.

Captain Yusuf!! Yes sir wani soja ya fito ya sara masa. Kallan Sadiq yayi ya nunashi yace wannan ne?

Amsawa tayi da eh. Kusa mun shi a boot yafada yana dauke kansa. Ganin amarya ta fito yasa Sabiha cewa.

Yaya can you drop us off gurin kamun? Murmushi yayi yace yes of course.

Makullin Benz dinsa ya karba ya Shiga passengers seat ta shiga drivers seat sauran suka shiga baya.

Tana parking a event center din tace my love wannan motar zaka bar min idan na dawo I will bring you the keys.

I was going to come back and pick you up but ba matsala I will leave it with you.

Shiga hall din sukayi suka nemi guri suka zauna. Ana fara kidi suka mike sukayi kan stage. Rawa sukayi kamar ba give.

Saida aka fara kiraye kirayen sallar magrib sannan suka wuce gida. Saida nafisa ta ajiyesu sannan ta koma gida.

Tana shiga gidan taga wayam ba kowa sanin tayi Ammah na daki su daddy Kuma sun tafi masallaci. Dakinta ta wuce da niyyar yin wanka.

NO ONE'S POV

He sat behind the huge mahogany desk in his office. He looked so concentrated on what he was doing.

The loud knocking sound forced him to open his mouth and say come in

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

The loud knocking sound forced him to open his mouth and say come in. Shortly after his secretary Ms Ahn came in.

She was dressed in a professional office attire. She stood opposite to him and said sir your mother called and said you should pick her calls or she will over here and b...she stopped without continuing.

The Marshall's DaughterWhere stories live. Discover now