CHAPTER EIGHT: KAMU

527 42 11
                                    

Suna zaune suna fira ana dariya aka shigo dakin. Kallan kofar sukayi sukaga suwaiba rikeda packaged Abu.

Ajiyewa tayi a gaban Sabiha tace gashi sako aka bada a kawo miki. Nagode race kamin ta janyo sakon.

Budewa tayi taga favorite chocolate dinta ne wanda tabada dazun a siyo mata ba'a samo ba.

Batasan lokacinda murmushi ya subuce mata ba. Fira suka ci gaba dayi har bacci ya saci wasu daga cikinsu.

Washe gari baccin da basuyi saurinyi ba suka ranka bayan subahin. Jin ana tadata bayan baccin bai isheta ba yasata bata fuska.

Bude idanta tayi sukayi ido biyi da anti mimi. Zaunawa tayi daidai ta mike tace Mami Ina kwana.

Girgiza kanta anti Mimi tayi tace lafiya kalau. Hada kayanki kizo muje. Ina zamu?

Shafa kanta tayi tace gida zan maidaki you should spend some more time with you ammah before Saturday.

Bayan ta shirya anti mimi ta sanyata cikin farar LX570 sannan ta tabbatarda duk kawayenta sun shiga cikin luxury bus dinda akazo da ita.

Gaba tasasu tabi bayansu da motarta. Suna parking a harabar gidan suka fito dukansu har Sabiha.

Tana shiga gidan Yan uwa suka fara tsokanarta. Shigarta dakin Ammah da wuya maman su nasreen(deexa)

Taja hannunta tayi toilet da ita kallanta tayi tace ki fire kayan jikinki kiyi taking at least thirty minutes bath

A cikin scented water dinnan idan kika gama use this cream as your lotion before coming out.

After thirty minutes you will take a milk bath before you prepare for the kamu okay?

Nodding tayi tace yes. Tana fita tayi stripping yadda tace hakan tayi kamin ta doro towel ta sanya bathrobe a sama sannan ta fito.

Ganin Ammah kaidai ce a dakin yasata nufar inda take ta zauna kan gadon sannan ta kwanta kan jikinta.

Ajiyar zuciya Ammah tayi tace my dear kin dawo? Amsawa tayi da eh Ammah Ina wuni?

Lafiya kalau tace tana shafa kanta dake cike da kitso. Amma Ammah zaki tafi yau right?

Murmushi tayi tace of course how can I miss it? Muga kayanki da zaki saka Sabiha tada lokacin da tasawa kofar key.

Wai kar wani yazo yaga kayanda ammahnta zatasa. Wow Masha Allah tafada tana shafa asoken tace they look good.

Daddy dasu baby zasu tafi suma right? Amsawa Ammah tayi da yes they won't miss it for the world.

Karfe uku aka tsantsara mata kwalliya ta gani ta fada ita Bata wani yi chaa ba sannan kuma kwalliyar bata chanja mata kamanni ba.

Koda four thirty tayi har sun gama pictures dinda za'ayi a cikin gida da komai sun kama hanya.

Da shigarsu gate din suka farajin tashin kida na gargajiya ashe Salisu mai kida ne aka dauko.

Kallan nasiba data bude mata kofar motar tayi tace shegiya saida kikayi wannan dinkin ma ankon atampha.

Rufe mata fuska sukayi da silver din material maidan kauri tace dafa nice bala'i ko aikina.

Fitowa tayi daga cikin motar ta kalla nasreen ta cikin kyallen lokacinda tayi posing ayi mata hoto.

Fitowa tayi daga cikin motar ta kalla nasreen ta cikin kyallen lokacinda tayi posing ayi mata hoto

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.
The Marshall's DaughterWhere stories live. Discover now