CHAPTER 22: RESOLVED CASES

606 63 9
                                    

Zaunawa sukayi suka buda chapter fira suna cikin fira sai ganin tayi sarim da shayan na rigengen din shigowa. Suna gaisawa aka cigabada fira. Kallanta ammah tayi bayan ta sauko daga upstairs dan sallar azahar tagama kenan. Ya naga baki fara shiri ba? Kallan ammah tayi tace in shirya inje Ina? Bikin nasreen mana inaji yaune zakuyi bridal shower ba. Harma shi abdoolahad ya turo da kayan ki. Aa amma ni sai gobe zan tafi wankin amarya kinga saimuje tare. Harararta ammah tayi kamin tace zaki wuce kije ki dauko kayanki kamin suzo ko saina saba miki? Mikewa tayi tana gunguni sannan tayi sama. Tana sama taji muryar ammah da wasu voices suna tashi sama sama. Kallan kanta tayi a mirror tana Jin wani iri

Ta manta when last ya sanya atampha kuma dinkin yadan kamata meaning ta kara jiki kadan

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

Ta manta when last ya sanya atampha kuma dinkin yadan kamata meaning ta kara jiki kadan. Jin tayi anyi knocking an buda kofar. Ta mirror din ta kalla taga wanda ya shigo. Su takwas ne like always. Nasreen, Nadia, Nazia, Yasmeen, Salma, Sultana, Yusra da kuma meen. Dauke kanta tayi tace ameen waalaikumussalam. Dagangan tayi dan cikinsu babu wacce tayi sallama lokacinda suka shigo. Dankwalinta ta karasa daurawa kamin ta fesa tirarenta ta dauko gyale ta yafa. Kallansu tayi tagansu tsaye kamar wadanda ke jiran mamarsu tayi musu fadan sun fita sun jima a waje. Muje koh? Tafada tana Jan Yar karamar trolly dinta. Hugging ammah tayi tace saita dawo sannan ta fita suna bayanta jiki a sanyaye. Bude BMW dinda ke kusa tayi ta shiga

Wayanta ya fidda ta dannawa number dinda tayiwa saving da Hubby❤️ yana dagawa tana danna push to start button

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

Wayanta ya fidda ta dannawa number dinda tayiwa saving da Hubby❤️ yana dagawa tana danna push to start button. Good afternoon tafada tana soke kai kamar yana kallanta. Amsawa yayi da yasu ammah? They are fine. I wanted to as you if I could go and attend today's bridal sh...she didn't finish when the passengers door and the back door opened. Yasmeen ta shiga gaba nasreen da sultana na a baya. Kallan review mirror tayi suka hada ido da sultana. Kin dauke idanta sabiha tayi itama sultana taki dauke natan shower ta karasa. Amsawa yayi da yes it's alright you can go ahead and attend. But I have to go and get something done before going there. It's alright I understand murmushi tayi tace okay thank you. I'll talk to you later. Bayan ta kashe wayar ta sanya giyar motar ta fita. Sunyi nisa kan titi nasreen tace this won't do sabiha you need to hear her out I don't want to go to the event feeling this pressure. The tension in the air is too tick I didn't you you wanted to talk to me tafada tana shiga uturn. Seriously sabiha we are no longer kids let's talk this out like adults. Signal ta sanya tayi parking a gefen titi kamin tace you want to settle this? Then let's do it once and for all.

The Marshall's DaughterWhere stories live. Discover now