CHAPTER 23:TOUCHY FEELY

663 65 15
                                    

Shiga dakin tayi tace muje ihu yarinyar ya saki tace I cant believe dagaske kike zakixo daukoni Allah Farida idan bakizo muka tafi ba zantafiyana in barki. Tare suka fito suka yiwa mutanen dake parlon sai anjima. A Dari taja motar suka tafi hanyar Eko Sahel and suits takama. Kiran wayar Farida akayi ta dauka chan ta mikawa sabiha wayar. A kunne ta saka tace hello tana driving da hannu daya. Tsaki tayi tace abeg gani nan I'll be there in five minutes. Take motar tayi tun daga nesa tafara danna horn kamin ta kawo aka bude gate din. Bata rage gudu ba tayi cikin abokan angon da suka dauko yan matan amarya zuwa event din. Birki taja saida tayar motar tayi kara kamin ta kashe motar ta fito. Lock button ta danna sannan ta zagaya ta kalla abokan angon tace sorry I didn't see you guys there. Inda amaryar take cikin mota ya nufa murmushi tayi tace masha Allah girl you fine. Fitowa amaryar tayi she was dressed in an atampha ball gown

 Fitowa amaryar tayi she was dressed in an atampha ball gown

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

Dafata tayi ta fito daga cikin motar tana smiling. Tare suka shiga tana rawa idan ba sani kayiba zaka dauka itace yayar amarya. Kudi ya fidda from god knows where tafara zuba mata liki. Har suka shiga hall din suka isa inda amaryar zata zauna

 Har suka shiga hall din suka isa inda amaryar zata zauna

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

Guri tasamu ta zauna yan matan ma suka zauna tareda ita. Ana sake sakin kida suka fara fara tafiya filin suna rawa daya bayan daya. Shake body aka saka Dj din ya saka and they went out of control. Basu bar gurin ba sai da dare yayi. Murmushi tayi tace saida safe danna remote din tayi ta bude motar ta shiga. Tana kallan time saida taji gabanta ya fadi it was past eight pm almost nine. Innalillahi wa innalillahi rajiun tafara maimaitawa harta isa gida. Tana isa tayi cikin gidan da sauri ko sallama babu kamar an jefota. Sanda tafarayi tana tafiya kamar wata barauniya. Ganin kawai tayi wutacen gabadaya sun kawo and in the center of the living room was tahal seated with his legs crossed

 Ganin kawai tayi wutacen gabadaya sun kawo and in the center of the living room was tahal seated with his legs crossed

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.
The Marshall's DaughterWhere stories live. Discover now