CHAPTER FITFEEN: HOUSE RULES

632 57 21
                                    

They landed at Beijing around two in the afternoon. Murmushi tayi tana kallan airport din it looked so beautiful and clean. Itace ta farko a fitowa shi kuma yana bayanta vibrating taji wayar ta nayi hakan yasa ta fidda wayar daga cikin jakka.

Dubawa tayi taga sunnan Ammah dagawa tayi tana smiling tamkar wacce akayiwa albishir din shiga aljannah. Gaida ita tayi sannan tace eh yanzun muka sauko tsayawa tayi jiransa ganin yana magana da pilot din. Bansan me akace a dayan gefen ba but naga ta ajiye wayar ta mayar cikin jakka.

Idan ta suka sauka kan wani plane dataga kofar shi a bude and people were in a line to come out but they didn't. Sosa bayan wuyanta tayi kamin ta Dan turo bakinta gaba tace weird. Jin idan mutum a kanta yasata juyawa sukayi ido biyu dashi ganin kallan dayake mata yasata saurin sauki hannunta kamin ta juya ta cije lips dinta.

No one needed to say anything she knew she did her bad habit again. Whenever she was confused or curious about something her hand automatically flies to her neck and she pushes her lips forward. Let's go he said before grabbing her hand. They walked inside the international arrivals and headed out to the terminal where his large convoy was awaiting him.

Sorry we have to walk out today the cars can't come in the road is under reconstruction. She shook her head and said its nothing. Suna fitowa a gaban terminal din saida gabanta ya fadi. Wasu jahilun motocine a jere masu kyaun tsiya talkless of the countless soliders and bodyguards dressed in black that were out there.

Wolf opened the back door to the suv for them. Shiga tayi ta matsa masa shima ya shiga ciki aka rufe. Tafiyar one and a half hour takaisu gida she was on her phone and didn't notice the routes they took. Ganin kanta tayi gaban wani mega mansion she wouldn't call it a mansion self it was a palace.

Shiya fara fita tabi bayansa as the suv was up saida ta tsaya kallan kasan before deciding to use the shield to walk down

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

Shiya fara fita tabi bayansa as the suv was up saida ta tsaya kallan kasan before deciding to use the shield to walk down. They walked in through the side door a gaban kofar wata middle aged Chinese woman ce tsaye tana ganin shi tayi bowing tace welcome back Mr Zama

 They walked in through the side door  a gaban kofar wata middle aged Chinese woman ce tsaye tana ganin shi tayi bowing tace welcome back Mr Zama

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

Cire takalmansa yayi kamin ya shiga yahau carpet din. Ganin ya cire nashi takalman yasata cire heels dinta itama a kan carpet din were two pair of in-house shoes one was black and the other was purple. Matar ganin ta sanya purple din yasata bowing to her as well kamin tace welcome home Mrs Zama. Murmushi tayi sannan tace thank you.

The Marshall's DaughterWhere stories live. Discover now