CHAPTER TWELVE: EMOTIONLESS FREAK

665 57 13
                                    

Yana shiga yayi sallama suka amsashi. Tambayar Sabiha yayi Ina office din maigidan yake.

Kallansa tayi sannan ta kalla sultana tace sultana can you please take him to the office am busy with this.

Tafada tana nuna hadin fruit salad dake kan counter datake kokarin sanyawa cikin glass bowels.

Hararar sabihar sultana tayi tace yar rainin hankalin. Kallanshi tayi kamin tai smiling tace muje.

Har bakin kofar office din takaishi sannan ta juya da niyyar komawa yayi stepping besides her.

Daga kanta tayi ta kallesa tace mallam lafiya? Amsawa yayi da ita ta kawo hakan.

But let me tell you something nida kike ganin saina nuna miki cewa kedin karamar marar kunyace ko cikin kana nan marar kunyan.

Bude kofar yayi ya shiga. Yana shiga idansa suka sauka kan wani cream file dake kan table din.

Buda file din yayi yaga it's what he came for sannan ya dauka ya fita. Sai anjima yai wa Sabiha sannan ya fice

Saida sukaci abinci sukayi nak sannan suka shiga parlorn da was meant for him.

Kallan gurin tayi tace it can fit about forty people amma first let's move this center tables da a sake samun space

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

Kallan gurin tayi tace it can fit about forty people amma first let's move this center tables da a sake samun space.

Kama kama sukayi suka maida center tables din a balcony din dake a nan wajen parlorn.

Daya bayan daya abokan nata da cousins suka fara jera food flasks din a kasa tareda plates da spoons.

Drinks da ruwa sukayi deciding that they should leave it harsu fara cin abincin karsu cire sanyi.

Suna a Palo suna fira TV na a kunne sukaji karar dirar motoci sunfi goma. Jin ansanya password an bude kofar yasata conforming shine.

Jin surutu ya fara yawa yasa sukasan tareda abokansa yake. Elham ta dauka key din palon ta nufi corridor din.

Ganinsu a tsaye cirko cirko yasata cewa Ina wuni amsawa sukayi sannan ta mikawa Wanda yafi kusada ita key.

Bayan sun shiga sun zauna da ten minutes sultana, yusra, Yasmin tareda Nazia suka tafi Kai drinks da ruwa.

Suka dawo rikewa manya manyan ledoji sunfi goma niki niki. Guda shidda duka abaya abayane masu shegiyar tsada.

Ki wacce daya ta dauka suka kare meaning shogowarda Sameer yayi ya kirgasu kap.

Sauran kayan ciye ciye ne. Ice creams and shawarma together with dominos and other beverages.

Eleven suka kwasa sukayi gida shida kanshi ya bada mota ukku yace a kaisu gida.

In his words ba Dan iskan da zaiyi trusting da yayan mutane. Sai bayan sun wuce da ten minutes sannan friends dinsa suka wuce.

Kodaya fito daga bathroom empty yaga gefenta. He thought she'd be asleep by now dan ta rigashi yin wanka.

The Marshall's DaughterWhere stories live. Discover now