CHAPTER 31: BAD BITCH

558 41 8
                                    

Habawa saratu duk akayi magana ba abinda kike in ba dauko wannan maganar ba. Kodai mijin naki baya kula dake ne?

Ke kuwa sultana saima kin tambaya? Itace ta hudu fa sai tayi kwana shidda kamin ta bude ido ta ganshi a dakinta dole yanzu tunda yadan labata tazo taga chaina tayiwa mutane saibi. She elegantly took the tea cup to her mouth and had a sip

 She elegantly took the tea cup to her mouth and had a sip

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

Sannu wacce ke yadda takeso mansura tafada. Ai baki hadawa da wacce take ta hudu da kuma wayanda suke su kadai. Am sure idan ita bata gane ba mansura ke kin gane sultana ta fada tana kashewa mansura ido irin kin gane dinnan.

Me kike tinani sis? Kallanta sabiha tayi tace hmmmm kedai ba komai nake tinani ba irin wai diyan hajiya kulu ne Allah ya maida haka. Wanne irin kuri ne ba'ayi mana ba? Wace irin burgace bamu gani ba? Shiyasa akace ka tsaya inda Allah ya ajiye ka sannan ka godewa Allah kan abinda ya baka.

Tabewa sukayi lokacinda saratu da mansura suka tashi a fusace zasu wuce. Dan tsaya mana sabiha tafada MI? Saratu ta tambaya. Murmushi sabiha tayi tace bill ku biya kudin shayin da kuka sha.

Nothing is happier than being at peace with your family. In her case it's better to say husband. They made up last night and well not to brag they kinda stayed the entire night. She was late to work due to her sleeping late. Da sauri tayi wanka tayi sallah sannan ta sanya kayan zuwa office. Tana fitowa a hargitse ta fito kokarin sanya hularta take ta gansa zaune a saman kekersa. Murmushi yayi wanda ya fito da dimples dinsa hadeda winking at her.

Harararsa tayi tayi saurin kurbar coffee dinda ke cikin golden water bottle dinta sannan ta shiga back seat aka jata zuwa office

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

Harararsa tayi tayi saurin kurbar coffee dinda ke cikin golden water bottle dinta sannan ta shiga back seat aka jata zuwa office. Tana is a direct media department ta nufa dan taga what was going on. Gurin ayi scanning nata ta cire hularta kasancewar tanada wani karfe mai kwalliya a gaba. She was there for about thirty minutes tana kallan poster din sabuwa kuma suna maganar kanta. Jin an kirata yasata juyawa tana murmushi

 Jin an kirata yasata juyawa tana murmushi

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.
The Marshall's DaughterWhere stories live. Discover now