CHAPTER FIVE: GET RID OF THE EVIDENCE

666 50 17
                                    

Zaunawa sukayi cikin cinema din suka fara kallan movie din da akeyi halfway through the movie ta mike.

Kallan nasreen tayi tace let's go I'll drop you off and go home. Saida ta isa gurin motarta zata danna remote din.

Yasa hannu ya karbesa yace I'll have wolf send them home you will come with me I'll drop you off.

Saida suka shiga mota taga coincidence din yayi yawa duk Cinema's dinda ke Abuja yarasa inda zaije kallo sai inda suka tafi?

Kallansa tayi har zatace wani abu kuma ta dauke kanta. Chan ta tunafa ice cream dinta is finished.

Can we stop by at cold stone? Kallanta yayi for a few seconds kamin ya maida kansa yana kallan straight.

Stop by at the nearest cold stone shop. No what I want is only sold at the main branch.

You heard her kawai ya cewa driver din. Ringing din wayarsa tayi disrupting silence dinsu.

Picking yayi ya sanya wayar a kunnensa. Yes dinda yace yasata furrowing eyebrows dinta.

Wato shi idan kowa na daga waya yace hello shi yes yake cewa. Wai wani sabon salon kicihi da kilinbibi.

Jin kawai tayi ya chanja harshe ya fara speaking fluent Chinese. Dagani fada yakeyi because his reaction and body language says it all.

Har suka isa waya ya keyi. Ficewa tayi ta shiga gurin matar na ganinta tayi smiling.

Itama smiling tayi tace good evening Felicia how are you? Am fine ma'am the usual?

Eh the usual and one additional bucket of chocochips flavor. Kamar nasan zaki shigo na ajiye wannan flavor din.

Have a seat I'll be back in twenty minutes cause we have to make the blueberry flavor ya kare.

Or do you mind coming back tomorrow to get it? No I'll just wait here tace tana smiling.

Ganin bata fito da purse dinta na yasata fita Dan daukota. Bude mata kofar wolf yayi ta kuwa ga purse dinta kan seat din.

Dauka tayi ta koma ciki. Wayarta ta fidda ta shiga Instagram tana Zama. Ganin tayi harsu nadia sunyi posting pictures dinda suka dauka dazu.

Itama selection wasu tayi tayi posting bayan tasanya caption kuma tayi tagging dinsu.

Tana harkarta a kan wayarta taji ana kiranta. Daga kanta tayi taga Felicia na pricing kayanta.

Kallanta tayi tace how much? That will be a total of ninty. The price for the big bucket has gone up a little that's why.

And today you took nine buckets plus the one you added each bucket is ten thousand.

Mika mata credit card dinta tayi tace remove from this and give me five scoops in two places.

Okay Felicia tace kamin tayi danne dannen ta a POS din ta bata dan tasa pin.

Sawa tayi sannan ta bawa Felicia sai tace your new Total is a hundred ma'am. Just remove it.

Bayan an cire saita maida mata katinta. Can you choose the flavors ma'am?

I'll take caramelc vanilla, two chocolate and that orange flavor. For the other one I'll have dark coffee chocolate flavor with Oreo toppings.

Tsayawa tayi suka gama sawa sannan ta amshi karamar ledar ta scoops din jakkarta ta bude ta kirga five thousand ta ajiyewa Felicia tace your tip.

Sannan ta fito ma'aikatan gurin suka biyota da buckets dinta. Wolf na ganinsu yasa aka buda daya daga cikin motocin aka sasu.

Su biyar dinda suka dauko mata ice cream din ta bawa 5k tace kowa 1k. Shiga motar tayi tace sorry I kept you waiting.

The Marshall's DaughterWhere stories live. Discover now