CHAPTER ONE: UNEXPECTED

1.9K 77 29
                                    

Tsaye suke su biyu sanyeda kaya kusan iri daya saidai kowa color dinshi daban

Zarah make sure sunyi kyau cause am going to post the on IG mai red din kayan tafada tana smiling

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

Zarah make sure sunyi kyau cause am going to post the on IG mai red din kayan tafada tana smiling.

Naji Sabiha oya rage smiling din you look awful. Ta kusa da ita batasan lokacinda ta kwashe da dariya ba.

Hararar ta tayi race nasreen what's this me haka. Ganin taki ta daina dariyar yasata sakin tsaki ta nemi guri ta zauna.

Haba masoyiya badai fushi like dani ba? Dallah matsa ki bani guri ni banida lokacinki.

Jin ringing din wayarta a jakka yasata fitowa da ita. Farar iPhone 11 pro max din ta kai kunnenta.

Bayan tayi sallama tace daddy Ina wuni. Daga chan bansan me yace ba ji kawai nayi tace ok ganinan zuwa.

Mikewa tayi ta dauka jakkarta ta kallesu tace guys I'll have to leave early daddy wants to see me.

Ok mu hadu gobe although ni I will be coming nan gida because kinsan ankona yana hannun ki nasreen tace.

Okay see you guys. Fita tayi daga gidansu zarah din ta nufi parking lot ta shiga motarta ta wuce

 Fita tayi daga gidansu zarah din ta nufi parking lot ta shiga motarta ta wuce

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

Hour daya ta kaita gida as gidansu zarah nada Dan nisa da cikin garin Abuja.

Tana kashe motar ta cire makullin ta fito tana sauri ta isa gidan. Ganin tayi duka yannen nata a main parlor.

Gaidasu tayi sannan tayi hugging dinsu daya bayan daya kamin ta nufi part din Jay.

Da sallama ta shiga parlorn amsawa yayi yace zoki zauna. Ganin Jay tareda Nafisa yasa tasan this is something serious.

Gaidasu tayi sannan ta samu guri gefe kasan carpet ta zauna. Khadija! Ya kira sunanta abinda bai tabayi ba.

Na'am daddy ta amsa kanta a kasa. I want to talk to you about something important. But first tell me something.

Do you trust me? Nodding tayi tace yes of course I trust you. I took a decision without you knowledge.

And that decision will affect your future. Shiru tayi batace komai ba. Khadija your wedding date has been set.

The Marshall's DaughterWhere stories live. Discover now