*ZAMAN GIDANMU*
_(Mai cike da kunci)_*Wattpad:JamilaUmar315*
*Mallakar:Janafty*
*Arewabook:Jamilaumarjanafty**
MMN MUJAHID KAYAN MATA AND SUPPLEMENTWallahi ba wai birgewa bace mace tazauna daskaka wai ita nan har fariya take batashan maganin mata to dai dan* *ace kinyi koqaqari wallahi inhar kikasake kika zama haka to kinzama gidan da ba gyara sannan duk mace intasan kanta zata gane mace bata tsufa domin duk wadda tagane cewa namiji zai iya dauko waddama ta girmesa ayko anan zaki gane mace bata tsufa don haka kisani rayuwa saifa da gyara domin gyara yancin ki mutuncin ki kimar ki* *wanna zaisa mijin ki yasamu dalillan
* neman matan banza*💃💃💃💃💃🤪Mmn MUJAHID KAYAN MATA AND SUPPLEMENT tana da kayan gyaran jiki kala kala na ciki da waje da kayan kamshi kedai hjy ta kiyi bayani abaki dai2 da type dinki kada kisa zurfin ciki kayan mu testing and trusting ne ga NASIHA
Tsime tabaje galam 3k
Jan tsime galam 3500
Gumba Madara 4500 burket ruba 1k
Gumba aya da DABINU 3k burket ruba 600
Gumba shinkafa 2500 burket ruba 400
Gumba 3 bala'e 3k burket ruba 500
Zuma matsi tana ciko gaba da Karin Dadi gura babba 2500 karama 500
Zuma da ba'a ba Mai kishiya Sha yanzu magani yanxu
2500 babba karama 800Garuruka Muna da su kala kala har kala 10 ku wani burket dinsa 2500
Ruba 500Cicibe 3k
Kaza 5k
Mai kwai 7 7k
Y'an shila 3k
Garin dafuwa kaza 1k
Turare wuta burket akwai na 5k 3500 3k 2500
SHU'UMAR HUMRA 1200
Normal humra 800
Kollacca 2500
Turare MUHIBBA MAI KIRAN MUTUN DAGA NESA 2500Mmn MUJAHID KAYAN MATA AND SUPPLEMENT 08066726866
*🅿️08*
Nan inda ta barsu nan ta iskesu
ganinta cikin Shirin Fita yasa Duk Suka tashi Zaune.
Jamila ce tace"Anty Fita zakiyi.? Kai ta gyad'a musu kafin tace"Eh Bidda zani kuma sai jibi zan dawo, Saboda haka ku kula da kan ku kun ji ko?
Gabadayansu suka gyad'a mata kai kafin Su mike Suyi hugging d'inta lokaci d'aya Suna Fad'in"Allah ya kiyaye hanya ki gaida mana Momcy."
Suka Fada atare. kumatunsu ta Shafa kafin tace"Alright. in kuna bukatar kudi kawai ku Tambayi Dee, kunji ko"
kan su suka kara d'aga mata alamun Sunji.
Wucewa tayi da Sauri Suka bi bayanta har Farfajiyan gidan inda morarta Kirar prado take Samauel ta Shiga kwalama kira sai gashi ya Fito da Gudu yana Fadin"Yes Madam."
Key d'in hannunta ta Wurgamai kafin ta Bude bayan motan ta Shiga batare da yayi mgana ba ya Shiga mazaunin Direba Ya Tada motar.
bayan ya Zuba hon,megadi ya wangale musu kofar Makeken gidan Suka Sulala waje, Su Jamila na Daga musu hannu har Suka Karisa Ficewa daga gidan.
Falon Suka dawo suka sake Da'i da'i a saman kujera kowacce nata Faman Danne dannen A faska faskan wayoyin su. Motsin Saukowan Abdallah Sukaji duk suka waiga yana sanye da Riga da wando Blak and White.
Fuskarsa ta bayyana alamun kamar yana cikin damuwa, wayarsa ke hannunsa sai key din motarsa,Bai ko kalli barayin da Su Jamila Suke ba. ya Fice yana Taku cikin Sanyi da Rashin kuzari.
Da kallo Jamila da Hafsat suka bisa kafin su koma Su kalli juna,suna tabe baki ,dama ko da chan bai Cika Shiga Shirginsu ba koda yaushe Fuskarsa adaure in dai ba yana tare da Anty Wasila bane. ba wacce Ta damu sai ma kara Lafewa da Sukayi bisa kujerun Falon,yayinda Jamila ta shiga kwalama Josepen kira, jiki na rawa ya Fito daga kichen jikinsa daure da Rigar Girki,Yamutsa Fuska Jamila tayi tana bashi odar ya kawo musu lemo ita da Hafsart.
jikinsa na rawa ya amsa kafin ya Fice daga Falon da hanzari,Hafsat ta rakashi da Wani Dogon Tsaki tana Fadin"Arnen banza dan Wahala"
yana Fita haraban gidan Emeka ya taso da hanzari yana gaisheshi hannu kawai ya Dagamai.
bai mai mgana ba ya Nufi motarsa matrix,Emeka yayi hanzarin bud'emai bayan mota,ammh sai ya Daga mai hannu kafin yace"No i will drive my Self'
Yafad'a kafin ya bude bangaren Direba ya Fada,cikin kwarewa yayi ma motar key. kafin ya saki Hon baya Emeka yaja lokacin da Abdallah yayi kwana da Motar ya Fice da Sauri kamar Zai tashi sama. yanayin yadda Emeka ya ga Ogan nashi yasan wani abu na faruwa.
Elelewo yanufa,Bakin Get din gidan ya Saki Hon, Polina dake kwance kan Daya daga cikin kujerun da Suka ma Falonta kwanya Kewar Abdallah Duk ya cikata yau Wajen kwana biyu kenan bataji shi ba.
kuma tana ta kiran wayarsa baya dagawa sai dai ya yi mata Text dacewa zai Kirata ammh har yau Shuru, Tafara damuwa kuma gashi yau Sunday balle tace zata sameshi A office kamar amafarki taji Hon din mota,cikin Fitan hayyaci ta tashi ta Fito da gudu wanda daga ita sai Wata kamarar yaloliyar Riga wacce Bata boye komai na Surar jikinta ba.
bata bude get din ba,sai da ta leka ta karamar kofar taga Abdallah ne kana Tafara jan get din gidan cikin Farinciki da Zumudi.
Yana kallonta ta cikin madubin motan ya sakarmata mirmishin nasa mai Saka mata dadama Farinciki,cikin Hanzari ya Sulala da motar cikin dan karamin Haraban gidan nata.
Tun kafin ya gama Daidaita parking Polina ta Rugo da Gudu ta Bud'emai Kofar mota ta sa hannu ta jawoshi waje Ta fad'a jikinsa Cike da Farinciki ta kamkamesa. ajiyar Zuciya ya saki lokaci daya yana kara Riketa cikin Wani yanayi take Furta"I Realy Miss u my Sugar."
Take Fad'a tana kara Tusa kanta acikin Kirjinsa cikin Wani yanayi Shima kara Riketa yayi yana Shafa Bayanta Zuwa Tudun Hips dinta yake Fadin"Me too my Babe."
Yake Fad'a cikin Wani yanayi yadda taji muryansa ne,yasa tayi Saurin dagowa tana kallonshi Cikin Wani yanayi take Fadin"My Sugar,waht Wrong With u? look so Cool Today?Tafad'a tana Shafa Sajensa da hannunta tana kuma gangarowa zuwa Kasan Wuyanshi
Lumshe ido yayi kafin ya Rike hannunta bai mata mgna ba. illah Janta dayayi Suka Fara tafiya Zuwa cikin gida,yana kankame da ita Tun acikin Falon yafara Sumbatar polina cikin Wani yanayi ganin yadda yake aikamata Sakoninsa nasa cikin Zafi zafi Shiyasa ta gane Wani Abu na damunsa batayi Wasa ba itama ta tallafeshi.
Tana bashi dukkan Halin kai,nan suka fara watsewar da suka saba tun a tsakar falon kafin su rankaya zuwa cikin bedroom.

YOU ARE READING
ZAMAN GIDANMU.
AdventureLabarin Asma'u da Abdallah. da kuma irin kaddaran da kowannen su ke dauke da ita.