Chapter 02

293 39 4
                                    

*ZAMAN GIDANMU*
_(Mai cike da kunci)_

*Wattpad:JamilaUmar315*
*Mallakar:Janafty*
*Arewabook:Jamilaumarjanafty*

MMN MUJAHID KAYAN MATA AND SUPPLEMENT 08066726866

*B.CLEAR*

Matso kusa kuji amfanonin b clear kamar Haka.....🔥🔥🔥🔥

🌹 Koh kunsan b clear  Yana maganin  cututtaka da ake kwasa lokacin saduwa???

🌹Ina maza da Mata  masu matsalar viginal infection Wanda yake sa kankancewar alaura ga namiji mace Kuma jin zafin saduwa?? Kuzo ga b clear

🌹Ina masu fidda ruwa Mai wari Koh Kuma masu fama da manya manyan marurai b clear na magani da yardar Allah

🌹B clear na taimakawa both mace da namiji masu fama da infertility

🌹 Ina masu fama da matsalar cikin jini b clear na wanko duk wani matsala ta jini da yardar Allah

🌹B clear na gyara fatar jiki tayi kyau sosai...

🌹Ina Wanda suka kone da wuta Koh ruwan zafi? B clear na taimakawa wurin kamar da wuta maana yayi saurin healing

🌹B clear na ba jikinki kariya daga kamuwa daga duk wani infection da zai shiga jikin Dan adam (immune booster)

🌹B clear na maganin yeast infection
🌹B clear na maganin hatsabibin basir
🌹Ina masu fama da kyankyamin damina kuga jikin mutum Yana kuraje kala kala toh b clear na maganin kuraje price__18,500
Muna Bada rabi ku kwata

Mmn MUJAHID KAYAN MATA AND SUPPLEMENT 08066726866

             *🅿️02*

*Area-Rumoula*

Hon Emeka ya zuba abakin Wani d'an karamin get dan Madaidaici. Wani inyamuri ne yazo Ya bude get di'n yana Faman kai gaisuwa ga oga cikin Harshen Turanci.
Tana Tsaye Aharaban gidan Sanye da Wani karamin wando Wanda ko Cinyoyinta bai Rufe ba, sai wata karamar Riga mai hannu D'aya wanda ta bayyanar Da duka Tsiraicinta waje,wanda ko Ramin Cibiyarta yana Waje,Kanta kuwa dauke da gashin Attachement Brown ta Zubosu har gadon baya. Wuyanta dauke da Wata sarka ta alamun Cross , kafarta na Sanye cikin wani Takalmi mai Tsinin bala'i Idanuwanta ta kara musu gashin ido sunyi Zaro zaro,hakama Kumbunan Hannunta suke zako zako Sunsha penti. Fara ce Doguwa Duk da tana karawa Dana kanti ammh babu Laifi tana da kyanta Daidai gwargwardo.

*POLINA JOSAYA* Kenan Arniya ce Kuma tangararriyar karuwa wacce taga Duniya kala kala. Abokiyar Holewar M.A ne Suna Tare Tun Shekaru Uku da Suka Wuce,kuma yakasa Rabuwa da ita,Tun kafin motar ta gama parking ta Nufeshi cikin yanga da kwakwarsa Ita ta budemai Murfin Mota ya sawo kanshi waje. Tunkafin Yagama Daidaita Tsayuwarshi Ta cakumoshi Zuwa Jikinta Cikin Wata murya mai Cike da Shagwaba tace"U know i miss u so much *MY SUGAR*.?
Tafad'a tana Fito da Harshenta tana lasan Gefen Wuyanshi kamar Wata mayya.

Rumgumota yayi Sosai yana kissing gefen Wuyanta Suka Fara Tafiya Zuwa cikin gidan Yake Fadin"I know Babe buh Stop give me a call. juzt text me kin riga kin sani,  duk Ranar da My Noory ta ganoki Both of us We got into Trouble.."Batama Saurareshi ba Bakinta ta Had'a Danashi lokaci Daya Tana Shafa Sassan jikinsa,shikuma cikin kwarewa ya cakumi kirjinta Ahaka suka Shiga Falon gidan Suna Tsotsen Bakin Juna kamar Wasu mayunwata. Dakyar Polina ta bari suka Shiga bedroom Saboda yadda idonta ya Rufe Ta kosa taji ji sa a jikinta.
Cikin besdroom din Suka Shiga chan Suka Cigaba da lalacewarsu.

******
BAUCHI

*Area-Federal lowcost*

Zaune Suke Dukkansu a kayatattacen Falon na Hajiya. wacce ke Zaune kan lallausan Cafet din daya Malale dakin,Ta jingina da kujera gefenta an saka mata kananan Filulluka Guda biyu,Daga yadda take Yamutsa fuska Daga gani Bata da lafiya ne.
   Ya'yan  na ta Guda biyu mata Wato *ANTY NAFISA* da kuma *ANTY SAFINA* Sune Suka Tasata agaba Suna Faman mata Sannu. kai kad'ai ta ke d'aga musu Ta maida kanta ta Jingina da kujera tana Runtse ido, Anty Nafisa ce Ta kalli Hajiya ta Girgiza kai kafin ta Maida kallonta kan Anty Safina tana Fadin"Wai ni kan Anty Safina ba Wanda zai iya zuwa gidan Ya Baffan ya gano ko lafiyanshi kalau..? Wlh kina ganin Duk wannan Tashin Ciwon Na Hajiya Tunaninshi Ta Daurama kanta."
Anty Safina dake Ba ma karamar Diyarta Nono tace"Wazai je Nafisa, kema kinsan banda YA YUSUF ba wanda yasan Address din gidan ya baffa. to koma mun sani kinsan ko giyan wake muka sha Mallam bazai barmu muje ba,sanin Halin wannan Tsinanniyar Matar nashi wacce bata ganin kowa da gashi.
karshenta ta Wulakantamu Ta hanamu Shiga.."Ta fad'a Tana kwafa da alamun Abun na Cimata Tuwo kwarya.
Hajiya Datayi Shuru kamar batajin Me Suke Fad'a,tana jin Duk Abunda Suke Fadi,mirmishin gefen baki tayi batare ta ce komai ba. Anty Nafisa ko da Anty Safina suka cigaba ta tattaunawa har MAMAN FATI tayi sallama ta Shigo dakin. nan dukkansu suka gaisheta ta amsa cikin sakin Fuska tana Fadin"Ina wanka naji Shigowarku,Kunzo duba Hajiya ne..?

ZAMAN GIDANMU.Where stories live. Discover now