*ZAMAN GIDANMU*
_(Mai cike da kunci)_*Wattpad:JamilaUmar315*
*Mallakar:Janafty*
*Arewabook:Jamilaumarjanafty*Ina masoya kayan ado da kwalliya, ina masoya dogayen riguna wato Egyptian Abayas masu kyau da saukin kudi..Ina yan kwalisa masu son kawata gidajensu da kayan kwalliya da gayu na zamani masu kyau, Aminci da karko a bisa kudi kalilan
*Maryam's Egypt Abaya* got you coveredhttps://chat.whatsapp.com/CPRnRPcAD5K8vEY91Ziz8V
Join her grp via the link for breathtaking Abayas and beautiful home decors at affordable price.*🅿️27*
Suna Zuwa Bakin Get din gidan Suka ma mai Taxi mgana kan ya Jirasu kad'an Su Shiga gidan nan Su Fito, shiko yace ba Damuwa Su Shiga Su Fito Indai bazasu Dad'e Sosai ba polina Tace Ka daDamu yanzu Zasu Fito
Wannan Karon Shegen Megadin bai hanasu Shiga ba Tunda Madam Tadawo Harara Polina ke Sakarmai Sanda ya Bude musu karamar Kofa Suka Shiga gidan.
Domin da farko Tayi Niyyar Wlh Da yahanasu Shiga sai Ta Nunamai Ta Fishi zama yar Bariki, Duk da Polina bata Taba Zuwa Gidan ba ammh Tayi mamakin Girman Gidan Abdallah Sosai Haka dai Suka Karisa Shiga Kofar Da Zata Sadasu da Kayatattacen Falon Gidan Ita Da Rabece Wacce ke Sanye Da Wata Figilalliyar Riga Wacce Da Kad'an Ta Wuce Cinyoyinta, Sai Gashin Attachement Wanda Ta bazoshi sai Wani Combos dake Kafarta.
Polina Kuwa Tana sanye da Wani Karamin Wando ya Matseta Wanda Ko Cinyarta bai gama Rufewa ba sai Wata Riga Bata da Tsawo ko Cibiyarta Bata Rufeba, Irin Mai Daurewan Ta Wajen Ciki,kanta ya Sha kitson Attachement kanana kafarta Sanye Da Wani bakin Takalmi Sawu Ciiki kamar na masu aikin Gona.
Fuskarta babu Fara'a ko kad'an Don yadda Take Tafiya ma kad'ai Zaka Fahimci AShirye Take.
Wasila na Zaune a falon Tana kan kujera Ta Zabga Tagumi da Hannun Biyu, Duk ta Rame ta Kwarjane Kamar ba Wasila ba
yau kan nan ba Attachement Ainihin Gashinta ne mai Kama da Hammatar Dan Iska ko Fakin bazai yi ba, Jamila na Kwance Akasa Chan gefe Tana bin Sanyin Tayels Wasila Data kalleta sai Taji Kamar Tatashi Ta yankata Saboda Bakinciki.
Abun da yake Karamata Haushi Na Yarda Jamilar ke Tsirtar da yawu Duk ta Kazanta Falon, Don ma Tana saka Josepn yana gyarawa,ammh Abun na Bata Haushi Kuma Tayi Tayi Ta Sanar Da ita Wanda yamata Ciki ammh tace Bata sani ba ammh Wlh Bazata Yarda Da Iskanci ba Asibiti Zata kaita Azubar da Cikin, Hafsat ko Tana Daki bata Fitowa saboda Yadda cutar ta bayyana ajikinta Abubuwa Goma da Ashirin Suma Wasila yawa Tana ta Zuba idon Ganin Abdallah ammh Shuru.
Babu ko Sallama Su polina Suka Shiga Cikin Falon Domin basu iya ba,Wasila Dake Zaune Tayi Tagumi Ta Dago Tana Kallonsu Ciikin Mamaki kafin tace"Plz su waye ku...?
Polina tayi Mirmishi Tana bin Falon Da kallo ayatsine Gefe daya Kuma Rabeca ta Samu Daya Daga Cikin Kujerun Falon Ta Zauna Tana Taunan Cimgam.
Jamila Dake Kwance Ta Dago Tana Karema Su Polina kallo Wacce Ta nufi Inda Wasila Ke Zaune baki Bude Tana binsu da Kallo Tana Zuwa Tadaura Kafarta Daya Kan kujeran Hartana Taka Yatsun Wasila Cikin Kallon Banza da Tsana polina tace"U bitch Ashe Tsafin Bokan Naki na Karya ne Da Iskanci Tunda Bai Taba Baki Lbrina ba.." kun san Dayake polina tayi Zaman lagos so Sun zauna da Hausawa ba laifi Sun Ji Hausa
Baki Wasila Taka ra wangalewa Kafin ta Furta"Bo...boka...? Bakinta na Rawa Cike da Gadara Polina tace"Yes...dat wht i mean, Shegiya mara Imani Nazo ne na sanar dake Koni Wacece Bayan Na baki Narrative din Story din Nice Mganin Iskancinki Don Ubanki.." Tsorata Wasila Tayi Da Yanayin polina ganin yadda Take Mata mgana Daga gani Ta fita Bariki.
Rabeca Dake gefe Tace"Common ki mareta ne may be zata Fi gane bayaninki.."Tafad'a Tana Dariya Wasila Taji Tsoro ammh Sai Da Dake Ta Mike Tana Fadin"Bangane me kuke mgana akai ba plz Su waye ku...? Polina tayi Dariya kafin Tace"Am polina by Name Kuma ni Karuwar Abdallaah ne mijinki Since 4yrs muna Tare Dashi Tun bayan Auranku Wanda baki K'ullashi Ta Hanyar Allah ba da gaskiya ba" ta fad'q lokaci daya tana Jifanta da Wani Kallo.Jikin Wasila ya Fara Rawa Cikin Fitan Hayyaci Tace"No na laya...I know my Dee bazai Taba Cin Amanata Ba karya Kuke Kafuran Banza.."Bata Karisa ba polina ta Kasheta Da Wani Gigitaccen mari Har sai Da Ta Koma Kan Kujera Ta Zauna Dafe Da Kunci Tana bin polina da Kallo, Wacce Ta Fiddo Wayarta Ta binciko Hotunan Da Suke Dauka da Abdallah Wani Lokacin ma Babu kaya ajikinsu Sai Blanket Da suka Rufe Da kasansu da shi Nuna mata Polina keyi Tana Wucewa gasunam Kala kala Iya kallonka.
Wasila ta Zama Out of Control Saboda Tashin Hankali bata samu Zarafin mgana ba Polina Tace"Mijinki Abdallah yamin komai a rayuwata ,Shegiya Bariikin ko na Banza ne Kina nan Kina Haukan banza Shi yake Dauke Da Nauyina ya Siyamin Mota da Gida Anytime ya Fita office muna Tare, ammh dayaa ke Mumu ce ke,mummmunar Fuskarki har Cikin Zuciyarki ne,Ke Kina Takamar Ke yar iska ko..? Toh Yau Kinga Wad'anda Suka Fiki iskanci da Bariki, Nice nan na Kirawo Abdallah ya Dawo kasarnan kuma yaje ya had'u Da Matarshi Domin bani da Wani Buri na kafin Na bar Rayuwar Abdallah Naga na Tarwatsaki kuma Thank god Kin Fara gani Daga yanzu Zuwa Wani D'an wani Lokaci Zaki Ci Ubanki sai Kin Yi yawao Tsirara Atiti Goat." Tafad'a Tana Huci.
Wasila Data Ji Wani Tashin Hankali da Bakin ciki Sun Ziyarceta Ta Mike Da Sauri Ta Cakumi Wuyar Polina tana Fadin"Never. Sai na Kasheki yanzu nan Tunda Kikayi Sanadiyar Lalatamin Aikina Kika Kuma Raba.."Bata karisa ba polina ta Dauketa da Mari Rabeca Data Taso Ta saa Kafa Ta Kwasheta Ta Fadi basu yi Wata wata ba Suka Tarun mata Suna Duka Kamar Allah ya aikosu Tun Wasila na Ihu iya karfinta Harta Daina.
Jamila ko Dake gefe ganin Abunda Ke Faruwa Ta Rarrafa da Tafiyar Maciji Ta Shige Daki Domin Yadda Take ganinsu Rabeca Manyan Yan Duniya ne Tsab Itama zasu Had'a Da Ita Su Jibga Tana Shiga dakin Hafsat dake kwance Tana maida Numshi Tana Tambayan Ihun Wa Takeji Jamila tace"Anty Take Shan Lakada Wajen Wasu Yan bariiki, Nafara Tunanin Anty da Momcy Sun Fara girban Abunda Suka Shuka.."Hafsat bata kara mgana ba sai Nishi Take Sama sama.
Su Polina ko basu bar Dukan Wasila ba sai da Suka ga Ta Kusa Daina Motsi kana Suka Barta Suka Mike Suna Haki Da Kafa Polina ta Shure wasila Kafin Ta Dau wayarta Data Fadi Gefe Sanda wasila ta Shaketa.
Ficewa Sukayi Daga Falon Suka bar Wasila na Maida Numfashi Sabida Wahala, Ta daku fa ba karya Domin Ko Yatsanta Bata iya dagawa Saboda yadda Su Rabeca Suka Daki Hallita.
Suna Fitowa Suka ciro da Emeka dawowarshi Kenan, basu Wani Tsaya Wata mgana ba Polina Ta Mikamai Takarda da keys din Mota dana Gida tace ya Tabbatar ya Damkama Abdallah Indan ya Dawo. Sanin Mai Taxi na Jiransu yaasa Suka Fita da Sauri Allah ya Taimakesu mai Taxin yana Da Hakuri ammh yace zasu karamai Kudi Suka ce Sun yarda Tasha ya kaisu Suka sallameshi Inda Suka samu Motar da Zata kaisu Birnin ikko Domin anan Suka Had'u da Abdallah ammh Wannan Karon babu Wanda yasan Inda Zata Koma.
Wasila Dake Kwance Tana Kuka Muryanta Bata Fita So Take Tatashi,ammh Takasa Cikin Ranta Ja masu Polina Allah ya isa Kad'ai Takeyi ammh Sabida Karfin Hali bata fara Nadamar Abunda Ta Aikata ba.
sai ma Tunnin Ta koma Wajen Boka na Chan Maiduguri Tamai bayanin Har yanzu Shuru babu Abdallah ba Dalilinshi,Tana Bukatar Asake Mata aiki Domin Haryanzu Tana ganin Akwai sauran Dama.
VOCÊ ESTÁ LENDO
ZAMAN GIDANMU.
AventuraLabarin Asma'u da Abdallah. da kuma irin kaddaran da kowannen su ke dauke da ita.