BIYAYYATA 2

79 2 0
                                    

2
Mama na shigewa daki fareeda ta bita " mama don allah ki saurare ni kiji" " bbu abinda xaki fadamin fareeda,wllh kin ban mamaki ace duk halin da muka shiga har kin manta kina son ki kara maimaita tarihi" mama ta fada tana mai goge hawayen dake barazanar fitowa da gefen zaninta,xama fareeda tayi gefen ta ta rungumeta ta baya " mama ban manta ba hasalima shine babban dalilina na niman karatun a wani gari sabida nayi proving dinsu wrong mama" jin bata mama bata kulata ba ta cigaba" mama inhar kin yarda da tarbiyar da kk bani trust me,mama banxa baki kunya ba u already know me,koh ynxu bana kula kowa balle har wani ya rudeni " " u never know mamana wllh maza are very tricky " mama ta fada cikin damuwa " I know mama amma please ki bani chance din nan don allah" tafada tare da riko hannunta kwacewa mama tayi " I can't mamana kawai ki hakura da karatun nan ki sake nima anan kaduna please" tasan yar ta mai san karatu ne sosai kuma ba wai bata yarda da ita bane kawai she's scared ne kar abin da ya faru da ita,ace hakan ya faru akanta itama mikewa fareeda tayi tace " mama so kk in hakura koh toh shikenan allah yasa BIYAYYATA agareki shine mafi alkhairi" tana fadin haka tayi waje,hijabin ta taja akan igiyar shanya ta zura tayi waje,tafe take ahankali kamar mai jin tausayin kasar,duk da kunan da zuciyar ta keyi bata fasa tafiyar ta ba cikin natsuwa da karamci har ta isa kofar gidan hajia ta,gida ne mai daidaici mai gate Wanda compound ba wani babba can bane daki ne awaje a gefe daya sakuma wata mai facing gate din falo ne mai dan girma sai daki biyu duk da bayi a ciki sai sai kitchen shi mai dan girma yana da kofa ta baya Wanda xai sada ka da dayan bangaren wato na amaryar gidan kenan shima mai daki biyu sai kitchen da falo kamar dai na farkon.
Gidan alhaji Muhammad Adam runka dan kasuwa mai rufin asiri matan shi biyu hajia hauwa wato mami itace uwar gidan yaranta uku bikisu ce babba tayi aure akano yaranta biyu,sai hayatuddeen Wanda ake kira da deen  shima yayi aure yana xaune a Abuja sai autar su nana khadija tana karatu anan kaduna kasu sai anty amarya wacce ke da yara biyu salman wanda ya gama karatun yana xaman jiran bautan kasa sai umar autan su wanda ke da shekara 4.mami kawar mama ce wacce mami ce ta taimaka masu alokacin da suka da mahaifin su fareeda ya rasu cin abinci ma ya koma bbu sai mama ta ta ba mama jari ta kuma ce xata dauki nauyin karatun fareeda da nana mama tace baxa ayi haka ba sai dai fareeda ta runka taya ta aikin gida mami tace toh ita ma tana da ya sa'ar fareedan mai taya ta aiki duk da hakan mama tace ai fareedan ma ta tayasu ahaka aka tafi, dan man tana jss 3 babansu ya  rasu mami ce ta ma abba magana ya ce bakomai ai mahaifinsu mutumin kirki ne kuma daman ce makocinshi ne ahaka aka sasu amakaranta daya dayaran gidan,har fareeda da khadija suka shaku lokacin da suka xane jamb tare kuma suka ci amma wajen admission khadija ce kawai ta samu, " nima baxanje ba sai mu kara applying tare" cewar khady tana jin bbu dadi " lallai ma yarinyar nan kina son dodon gidanku ya zaneki " don tasan ba karamin aikin shi bane dariya khady tayi tace "ashe baki manta dukan da muka sha ba" "ke ina xan manta wannan mugun gidan naku ni wllh nagode wa allah da ya salma bai biyo halin shi ba" " ai kam amma ai yana da kirki sosai " cewar khady " ke kk gani ba ni ba" ana haka har khady ta fara karatun biology anan kasu,ganin aikin zai ma fareeda ita kadai yawa yasa mami tace xata rinka biyan ta salary,da farko mama bata yar da ba sai da mami tace mata ai koh don jami'ar da fareeda so atara kudi kafin nan mama ta yarda.
"Mami ina wuni" ta fada tana xama kan kafet din falon " lfy lau fareeda ya mama" mami ta fada tana xama kan kujera " lfy lau take " kanta akasa tana wasa da yatsunta murmushi mami tayi tace " spit it out fareeda meke faruwa " hawaye tafara " subhanallah fareeda xo nan" ta nuna mata gefenta mikewa tayi ta xauna tana mai share hawayen da gefen hijabinta " talk to me,menene" " na samu admission ne" murmushi ya kara bayyana kan fuskar mami " alhamdulillah abin murna ne den y are u crying koh duk na farin cikin ne" mami ta fada tana leka fuskar ta girgixa mata kai tayi " mama ne tace baxan je ba" " ban gane baxaki je ba explain fareeda" nan ta ba mami lbrn abin da ya faru "na fahimci kawata fareeda amma naji dadin BIYAYYARKI agareta,amma wannan ba damuwa bane insha allahu xan mata magana xaki je kinji kije ki fara shiri" da sauri ta dago ta kalle mami " yes xakije ba Abuja bane u will go" mami ta jaddada mata da mamaki still a fuskar fareeda ta koma gida,tana shiga gidan ta tarar mama na tuka tuwo ita kuma nana na wanke wanke a bakin rijiya da sallama ta shigo " sannu da aiki mama" tace da mama " sannu da xuwa " mama ta bata amsa ita kuma ta shige daki.
Abuja
Deen ne xaune yana calculation a laptop din sa gefe kuma tea ne mai kauri yana kurbanta ahankali yana aikinsa,nadia ce ta sauko daga bene sanye cikin half gown duk da bai kai guyiwanta ba Rabin cinyarta awaje rigar armless ne mai hannun singlet,grey color,ta tufke Jan gashinta mai tsawo a tsakiyar kanta da ribbon black fuskar ta nude make up ne sai black flat shoe kafarta hannunta nails ne mai dan tsawo ne ba sosai ba tana taunar cin gum ta isa kusa dashi sai kamshi take,rungume shi tayi tace "babe sannu" tafada tana kara shafa kirjinshi tana sa harshenta cikin kunnen shi,shuru yayi bai ce komai ba don ya gane mai take nima.

Please like, follow, and share
Ina jiran comments dinku
Mommah ❤️

BIYAYYATA Where stories live. Discover now