Kwance ya sameta kan gado kamar mai bacci zama yayi gefen gadon ya haska fuskar ta da wayar sa don ta kashe fitilar dakin
Amma bata motsa ba murmushi yayi yaja bargon da tayi rufa dashi "ta mana muje muci abinci"
Banza ta masa ganin bata da niyar tashi ya yaye bargon gaba daya
Hannu tasa ta ja bargon ta rufe jikinta ya kara janye ta,,,ita ma ta sake janta
Ganin alamun rigima take ji yasa ya haye kan gadon shi ya kwanta a bayanta tana sa mata hannu gaban rigar ta da babu koh bra
Saurin ture hannunsa tayi ta fada a hasale "ka bari ban so"
Bai cire hannun ba "toh meyasa baki so?" Ya tambayeta
Nan ma shuru ta masa "wai bana baki hkuri ba ne fareeda duk da gskya na fadi maki"
Hararar sa tayi duk da baya gabanta "ni ka ba wa hakri? Yaushe?" Tafada tana dan juyo ba
Murmushi kawai yayi bai ce komai ba sai da suka dauki minti biyar ahaka kan tajuyo muryarsa ahankali "am sorry toh pls tashi muje mu ci abinci "
Wait wat jst happened ni deen ya bawa hkri ashe ya damu da fushi na
Turo baki nayi"amma sai bayan ka fama min fada agaban matar shine ni xaka biyo ni nan ka bani hkri sabida ita ce matar so koh" tafada kamar xatayi kuka
Hular kanta ya cire kan ya soma shafa gashin kanta "waye ce miki kema ba matar so bace"
"Ai ba sai an fada ba gashi nan ka nuna a fili nasan dole aka maka kk xaune dani amma ba shi ne xai sa kuna wulakanta ni ba kai da matar ka"
"Ke ma fa ina sonki kawai dai bana son rashin kunyar da kk yi wa nadia koh ba komai ai ta girme ki"
"Toh ai ita ta fara zagi na ita da kawarta"
"Naji toh ni na baki hkri amadadinsu pls karki nisanta kanki da ni baxan jure ba" yafada yana mai daga kunnuwanta xuwa wuyarta
Sosai kalamansa suka samu wuri suka zauna a zuciyarta deen na sonta kuma har bayason yin nisa da ita yau kawai da suka samu matsala
Wani dadi ne ya mamayen xuciyarta wanda ita kanta bata san ta mecece ba
"Baki ce komai ba" tajiyo muryarsa "na hakura amma kar ta sake xagin iyaye na "
"Naji xan mata magana pls muje muci abinci yunwa nakeji"
Mikewa tayi shima ya mike ya kama hannunta xai yi hanyar waje "hijabina" ta fada
"Aa muje ahaka" "ni gskya aa kunya nakeji in aka ganni ahaka fa" ta nuna kayan jikinta
Dadi yaji aransa duk da tasan daga shi sai nadia acikin gidan wacce ma tana can dakinta amma tana kunyar a ganta ahaka
Ba kamar nadia ba da take iya fita har gun mai gadi da kayan bacci bbu kunya
Wanda sai da ya nuna fushinsa akan hakan sosai kan ta dai na shima tsakar gidan ce kawai bata fita
Amma ciki koh hajjo na nan ahaka take yawonta bbu ruwanta
"Toh dauko amma inmunje xaki cire" daga masa kai tayi sai ya saki hannunta
Kan sallayar data idar da sallah dazu ta nufa ta dau hijabin
Wanda garin hakan kayanta ya dan dangale daga baya har sai daya hango pant dinta
Wani abu yaji na yawo a dukkan sassan jikinsa har ta sa hijabin ta karaso gabansa
Da kyar ya iya kai kanshi dakin abincin ma a daddafe ya ci
Gaba daya mood dinsa ya canxa idanunsa sun soma ja "ina kuma xaki " ya fada ganin tana maida hijabin bayan sun gama cin abincin
"Kitchen xan kai" ta fada tana nuna tray din kayan abincin
"Ki aje ki dawo" bata ce komai ba ta kwashe kayan ta fice
Deen
Tana fita ya mike ya shiga bayi yayi alwala ya fito ya shinfida sallaya ya kuma shinfa wata daban abayanshi ta gefen damaJallabiya ya ciro ya aje mata kan ya xauna kan nasa sallayar yana jiranta
Fareeda
Ta na aje kayan a kitchen ta hauro saman da kamar ta wuce dakinta sai kuma ta shige nasa "shiga kiyi alwala" yace da ita"Alwala kuma nayi sallah fa"ta fada
"Nasani wata sallar xamuyi kuma"
Ba ta kara cewa komai ba sabida yanda gaban ta ya soma fadi har ta shige bayin
Alwalar tayi kamar wanda bai da jini ajikinsa har ta kammala ta fito
Yana nan zaune inda yake ganinta ne yasa ya mike ya soma tada kabbar
Jallabiyar data gani shi tasa kan ta maida hijabin ta suka soma sallah
Raka'a biyu sukayi suka sallame addu'a kawai yayi ya shafa ita ma ta shafa duk da bata ji abinda ya roka ba
Ita ta ninke sallayar har da jallabiyar da shima ya cire
Yayinda shi kuma ya haye kan gado xaman jiranta
Tana sane jiranta yake amma ta tsaya ninke kayan ahankali
Ya lura da hakan murmushi yayi don shi ynxu komai na fareeda burgesa yake
Tana tsaye bata ankara ba sai jin hannayensa sagaye da ita ya kuma daura kansa kan kafadatar ta
"Menene"ya fada dai dai kunnen ta bata ce komai ba ganin hakan ya cire mata hijabin kan ya juyo da ita
Bata kallesa ba duk da hakan,Jan hannunta yayi kan gadon ya xaunar da ita yaje ya kashe fitilar dakin ya dawo
Kwantar da ita yayi ya cire kayan jikinsa gaba daya kan ya haye kanta
Nadia
Bayan ta gama charting din ta ta kashe fitilar dakin tayi kwanciyarta don ta san koh ta je gun sa ba kulata xaiyi ba daman can ita ma tana bukatar hutuFareeda
Tana jinsa ya na mata wasa da dukkan sassan jikinta kayan baccin ma dake jikinta ya cireshiIta dai bata koh motsa sai dai dukannin sakon da ya ke aika mata suna isarwa
Bata kai ga birkicewa ba sai data ji shi acikin jikinta tun tana iya jure wa da rike kukan ta har ta gaza
Tana ji tana gani deen ya maida ta babbar mace inji ni'imatu amma bani ba 😆 🤣Deen
Yaji dadin yanda ta barsa yayi wasa da ita son ransa ba tare da ta hanashi ba duk da bai yi tsammanin samun fareedar da budurcinta ba don shi yayi tunanin ynxu kowa ya waye kamar yanda nadia ta ce dashi lokacin daren farkon su daya tambayetaHer walls wer so tight and warm zai iyacewa tunda yake bai taba gamsuwa kamar ba kamar ta yau ba
Sumbatu iya sumbatu yayi tun tana iya juyo shi har ta daina don ta ci bakar wuya
Bai daga ta ba sai da yayi sau uku nan ma don ya ga ta galabaita sosai ne
Pls like share comment post and tag d little star down there
Thank you
Mommah ❤️