8

50 1 0
                                    

8
Koh daya shiga dakin kwance ya ganta ta na ta latsa wayarta tana ganin shi ta mike muje ki gaida mom's dina abinda yace kenan ya bude kofar bin bayanshi tayi har falon anty amarya xaune suke ynxu su hada kaya a paper bags alamar souvenirs da sallama ya shigo ya samu wuri ya xauna gefe anty amarya ya nuna mata gefen mami wai ta xauna ina wunin ku mom's tafada dai dai lokacin data xauna anty amarya ce ta amsa ganin mami bata da niyar amsa mata lfy lau nadia ya hanya lfy kawai tace ta dau wayar ta ta fara daddannawa xai yi magana kenan anty amarya taja hanunshi ku muje na kaiku dakin ku kudan watsa ruwa koh da ido yake bin mami har suka fita dakin self contain na tsakar gidan ta kaisu an gyara shi tsaf sai tashin kamshi yake bayi ta shiga ta hada mai ruwan wanka tayi masu sallama ta fice.

Tana fita ya dubi nadia wacce kaya kawai ta fara cirewa xata shiga wanka dat was not d ryt way to greet my parents nadia ya fada yana kallonta bra din data cire na karshe ta jefar kan gadon u see dis is the main reason da yasa bana son xuwa nan u take everything personally "oh really haka ma kk ce" yafada don maganar ta ya sosa masa ransa sosai "pls nagaji aw jst take my bath and b here banson magana"tana fadin haka ta shige bayin
Ni kam nace toh ita aka hadawa ruwan koh shi 😏
Koh data fito ta tarar baya dakin tsaki tayi ta da xauna gefen gadon don bata hangi trolly din nasu ba ,,,,,,shi kam deen dakin mami yaje yayi wanka ya shirya anan ya fito da trolley din sai daya ije kan ya nufi dakin anty amarya

Hajia wllh am starving yace daidai sanda ya shiga falon kallonshi tayi toh ai daman kai abincin yake jira son Direct kan dinning ya nufa ya samu wuri ya xauna bilkisu ce ta fito daga kitchen tana rike da abinci a tray "saukar yaushe ango" "lallai ma matanan me kk xoyi gida"yace da ita yana dariya "me ko xai hanani xuwa mu da gidan mu" khady ce ta shigo falon tana ganinsa ta sha jinin jikinsa "yaya sannu da xuwa" "yauwa kawai yace ya nuna mata kular abinci dauka ki kai dakina nadia na can ba musu ta dauka duk da bata so ba
Sallama tayi ta shiga don ba'a amsa mata ba gefen kujera ta aje abinci ta juya xata tafi "ke" taji an daka mata tsawa juyowa tayi sannu da xuwa anty" hararanta take da kallon banxa "uban wa ya baki damar shigowa nan" uban wa ubanki ne khady ta fadi axuciyarta "yaya ne yace na kawo maki abinci" tana nuna mata kular din ba ta kara magana ba ta juya ta tafi ita kuma nadia ta xauna don daman yunwar takeji .

Xaune take a dakin anty amarya tana cin abinci kan cafet khady ta shigo tana kunkunai kallonta tayi "khady menene" xama tayi kan stool din dressing mirror tace"wllh haushi matar yaya take bani" "wani yayan" tafada batare da wani tashin hankali ba harararta khady tayi " yaya mijinki" dammmmm ta ji xuciyarta ta buga tsame hanunta tayi a kwanun abincin "ya naga ki cire hannu" tafada tana dariya mikewa fareeda tayi ke nifa gidan mu xan tafi

Allah ya kiyaye hanya ba tarada ta kalleta ba harara ta watsa wa khady ta fice daga dakin

Fareeda ina kuma xaki cewar anty bilkisu da ta fito daga kicin uhm uhm daman ta fara kame kame anty wai guduwa gidansu xatayi khady ta leko

Bangane guduwa sabi da me cewar anty bilkisu ohon mata daga cewa yaya ya xo shine ta rude

Kama hannun fareeda tayi xuwa falo haba fareeda kar fa ki manta u are now his wife bbu wani jin kunya kinji
Daga mata kai kawai tayi

Wai meke damunka ne usman so kk sai ka hallaka kan ka ne cewar inna

Wllh inna ina mutukar son fareeda baxan iya rabuwa da ita ba yafada yana kuka wiwiwi da hawaye baki bude inna ta koma kallonshi lallai na yarda ynxu baka da hankali akan mace macen ma fareeda kk wannar kuka ba shakka

Mikewa kawai yayi ya shige dakinsa ya rufo kofar kan katifar sa ya kwanta kansa na sarawa,,,,tun sanda yaji an daura auren fareeda ya kasa sukuni ace shekara da shekarun yana ta fama da dawainiyar kaunar ta ace dare daya andaura mata aure kai inaaa sabida kawai bashi da kudin daukar nauyin karatunta "ke je ka tuntubeta kaji in har tana sonka kai mai iya nemo kudi aduk inda suke ka aureta" cak ya mike ya fito waje inna na xaune ta bishi da kallo bokiti mai ruwa aciki ya dauka yayi bayi koh daya fito ma kallonsa kawai take har ya shige dakinsa nan ma bai jima ba ya fito cikin shirinsa ta Jersey da bakin wando ya taje kansa ya fice baki bude inna ta bishi har ya bace mata.

Bayan ya dawo daga sallar isha'i ne ya tadda abba ya dawo abinci mami ta jera masu afalon ta daga shi sai abban sukaci abincin sauran kuma duk suna bangaren anty amarya har da mami shi deen har ga ranshi ya xata duk dokin ganin shi ne yasa ake ta nan nan dashi don ya dan kwan biyu bai xo gida ba.

Bai farga ba sai dayaji abba na magana awaya kuxo mun kammala cin abincin,bai ce masa komai ba har su mami da anty amarya suka shigo har da anty bilkisu xama sukayi kan abba ya fara magana "toh alhamdulillah hayatuddeen allah ya sa maganar nan da kuma kyautar nan da muka xaba maka ka zamto mai mana BIYAYYA kuma ka amsa hannu bibbiyu "duk suka amsa da ameen gabansa ne ka duka uku uku don bai san me xasu fada masa abba ne ya sake gyaran murya abba ya yi ya cigaba" mun daura maka aure da fareeda " zufa ce ta soma keto masa mami ce ta kalli abba alamar bai ce komai ba "baka ce komai ba hayatuddeen " abba ya sake magana sai daya yi ajiyar zuciya kan yace "toh abba nagode allah saka da alkhairi " ban yi maka auren nan hayatu sai dana tabbatar xaka iya rike su kuma rikesu amana da fatan baxa ka zuba mana kasa a ido ba " cewar abba "insha alahu abba ni ai mai BIYAYYA ne agareku " "toh mun gode da karamci allah yayi maka albarka ya kuma baku xaman lfy" ahankali yace "ameen abba" sai kuma karatun fareedar cewar mami "eh yauwa hakane ta samu admission a nan Abuja in kun koma sai ka cike mata duk abubuwan da ya rage sai ta fara zuwa daukar nauyin karatun ta ba dole bane akan ka ni xan dauka" aa abba shi ma xan iya abar min farin ciki fal kan fuskar abba yace toh nagode allah yayi maku albarka gaba daya shikenan na sallame ka sai daya amsa da ameen kan ya musu sai da safe ya fice.

Anty amarya ce ta mike ta bi bayansa son son juyowa yayi ya kalleta jiki a mace,ita ma cikin sanyin murya tace are you okay" shuru ya mata Jan hanunshi tayi xuwa falon ta ta xaunar dashi "say something mana" "wai fareeda,ita din yarinya ce fa yar karama hajia " nikam nace she's 18 fa 😉 harara ya watsa min na koma bayan labulai na labe
Murmushin manya tayi kan tace"ai xata girma jst be wid her har ta kammala karatun ta by then insha allahu xata girma" kallon ta yakeyi alamar kin ma maidani autanki kenan "ba xancen wasa ba ai she still hv 4years to go ka zuba mata ido ka gani if by then still bata maka sai ka rabu da ita" ta kara fadi ajiyar xuciya yayi yace "toh naji " yauwa son dina ahaka taita lallabashi har yaji sanyi aransa ya mata sai da safe ya fice.

Mommah ❤️

BIYAYYATA Where stories live. Discover now