Deen
"Nadia" ya kira sunanta kai tsaye
Tabbas tasan ransa abace yake sai kawai ta marairaice masa fuska kamar mai shirin kuka "don't even start " ya daga mata hannu "babe pls ka yi hkri ni ban ma fahimci duk abinda ke faruwa ba please baby" tana magana tana iso wa gabansa har ta durkusa agabansa ta kama hannayensa
"Tell me wat u want I promise xanyi baby amma pls kar kayi fushi banson bacin ranka" tana magana tare da kallon cikin kwayen idanunsa
Sai ya nima fushin gaba daya ya rasa amma hakan bai sa yaji xai fasa kafa mata sabon sharuddansa baDagata yayi ya xaunar da ita kan cinyarsa "kina ji koh" daga masa kai kawai tayi "babe kina sona " da mamaki kan fuskarta tace "babe ba dai rabuwa xakayi dani ba" "No I jst want to make tins clear ne ki ban amsa"
"U know I love and will always love u and u only" "toh pls rokon ki nake ki natsu ki dawo mata ta gari kiji magana na kuma kula dani da gidanki make me happy babe or more over let's all b happy please "
Dan Jim tayi kan tace "xan gyara babe indai baxaka daina sona ba "
"Naji amma kema sai kin nuna min kulawa da kuma jin magana na"
"I will ,,,,I love u" tafada da murmushi kan fuskar ta
Shima murmushin ya sakar mata kan ya mayar mata "I love u too"
Mikewa tayi ta soma Jan shi alamar shi ma ya mike "wait one more thing " ya fada yana dawo da ita kan mazauninta
"wat babe" "akan fareeda ne " turo baki tayi "toh ni mai na mata ynxu"
"U called her a thief,kin fa girme ta sosai ba kadan ba ki rike girman ki mana pls kuma fa in har kk yi hakan xaki ga ita ma baxata samu damar raina ki ba"
"Toh naji amma ni ban son tana shishige maka"
"Ai competition ne abin ynxu babe and u r more civilised dan her don't let her win "
Dan murmushi tayi tana harararsa "use ur beauty and dis charming skills of urs and win me over ok"
Daga masa kai tayi tana dan tunani ganin alamar yaci galaba akanta ne yasa shi dan ajiyar zuciya yasan nadia macece mai son competition bata son a wuceta game da komai
Shiyasa ya biyo ta hanyar lallabata don azauna lfy yasan in yace bai son nadia yayi karya amma ba kuma shi xai sa ya ki fadi mata gaskya ba
"Toh muje daki av miss u baby"ta fada tana Jan shi bai musa ba ya mike suka haura sama
Fareeda
In ranta yayi dubu toh ya baci yau deen ya gama nuna mata matsayinta agunshi, daman ta gama jarabawarta dama take nima ta masa maganan xuwa kadunaDon tun data xo Abuja har ana niman shekara biyu bata leka gida ba
Kayanta ta hada cikin babban trolley dinta ta aje gefe
ta yanke shawarar bata kara xama agidan nan baNan kan gadon ta fadi tasha kukan ta har bacci ya dauke ta
Bari mu leka oga deen da hajia nadia
Komai ya lafa ne bayan Wasu yan awanni shi kan shi deen ya ga canji gun nadia don yau bai ma mata wasa ba ita tai masa komai kuma bata ce ta gaji ba
Bayan sunyi wanka ne ya shinfida sallaya yayi sallah raka'a biyu don rokan allah yasa nadia ta fi hakan nikam nace ameen ya allah 🙏 😊
Kaduna
Ya ahmad sannu da xuwa" "ni baxan yarda ba wllh" ya na kallon fuskar ta
Murmushi tayi "toh big baby"Dariya abin ya bashi har ya nuna kanshi"ni ne big baby din "
Turo baki tayi "toh shikenan tunda bai maka ba" alamar tayi fushi
"Lah ke fa zolayar ki kawai nake wllh tai min dadi na amsa hannu bibbiyu "
"Naji ya gida ya kuma anty na da yara"
"Duk suna lfy har ta ce na gaisheki"
"Ba wani nan ni ban yarda ba"
"Hmmm toh koh na kirata kiji da kanki ne" ya soma latsa wayarsa
Kwace wayar tayi"aa ni bance ba"
"Matsoraciya kawai " ya karashe yana mata dariya
"Bakomai"
"Gobe xan koma Abuja hutuna ya kare"
"Tun ynxu dan allah ka dan kara mana""Bbu wani karin da xanyi ni dai ki fara shirye shirye don kinsan nace ma su baba nan da bayan sallah nakeson ayi koh" ya karashe maganar yana kallon ta
Da gyalenta ta rufe fuskar ta "bai yi wuri ba kuwa yaya"
Hararar ta yayi"ni na kosa na kasance da ke inke u r not eager"
"I am ni ma amma"
"Madam no but na dai fada maki ne don karki ji ta daga sama ne kawai ba don komai ba "
"Toh allah ya nuna mana"
"Ameen koh ke fa dear"
Basu wani jima ba ya sallameta ta shige gida shi kuma ya tada motarsa ya bar kofar gidan.
Abuja
Washe gari da gyar fareeda ta samu tayi sallar asuba don nauyin da idanunta da kanta sukayi sakamakon kukan da ta sha jiyanBata wani bata lokaci ba ta kuma bin lafiyar katifarta,,,,koh daya dawo masallaci ya murda kofar ta amma yaji ta akulle murmushi yayi don yasan fushi take
Dakin nadia ya shiga don tabbatar da ta tashi tayi sallar amma to his surprise ya ganta kan sallayar tana lazimi sosai abin ya masa dadi aransa
Rungume ta yayi ta baya ya kuma xagayo gabanta ya manna mata kiss a goshinta yana mata murmushin sai mai daukar hankali
Hararar sa tayi ta nuna masa charbin hannunta alamar yaje ita fa lazimi take
Kai kawai ya daga mata ya mike ya fice xuwa dakin sa
Basu suka farka ba sai wajen 9 koh da yayi wanka ya shirya ya fito nadia kawai ya samu kan dinning alamun karyawa take
Har ya karaso ya manna mata kiss a goshinta ya ja kujera ya xauna agefenta da murmushi kan fuskarta tace"good morning babe"
Daga mata gira yayi "morning baby how was ur night " "fine babe"
Kale kale ya somayi alamar yana niman abu "looking for something?"ta tambayeshi"Hajjo nake nima" ya fada yana kallonta
"Toh tai maka me" ta dan daure fuska
"No nothing fa" ya wayence mataMikewa tayi ta zuba masa ruwan tea a cup sannan ta shiga hada masa ta bude toast bread and eggs ta tura gabansa shi kam deen da ido kawai yake binta she looked simple and beautiful yau sanye take da lace blue dinkin bubu bbu kwalliya fuskarta koh hoda bata shafa ba bbu nails bbu wig akanta sai ma daurin zarah buhari datayi
Shi sai yake ganin asalin kyanta ya fito gata daman cikakkiyar mace ce kamar wata hajia "kallon ya isa haka eat ur breakfast " ta fada tana dariya
"My love I love dis new u so much " ya fada yana shafa kafarta ta kasan table din
"Uhmmm naji" tana kai tea bakinta
Ahankali suke karyawa wanda zuciyar deen fari kal don jinsa yake kamar awata sabuwar rayuwaSaukowar fareeda ne ya dawo dashi duniyar tunanin da yake ya kalleta koh inda suke bata kalla ba ta xo xata wuce ta shige kicin
"Fareeda ga breakfast nan in xaki ci nayi da ke" cewar nadia
"Bazanci ba " kawai ta fada ta wuce
Mikewa yayi xai bi bayanta don Sam bai ji dadin abin da tayi wa nadia ba riko hannunsa tayi "no babe ka gyaleta ai we r jst getting to know each other she will come around ""Amma still ai bai" "please mana 4 my sake bani son ranka na baci "
Murmushi yayi ya koma ya zauna suka ci abincin su
Aslm
Da fatan kowa na lfy,am so sorry kwana biyu ban yi posting anyi min rasuwa ne kanina allah yayi masa rasuwa shiyasa kk jini shuruPls pray for him allah yasa ya huta,allah ya jikanshi da rahma ameen 🙏
Like,Comment and share Thank you
Mommah ❤️