21

35 1 0
                                    

Fareeda Ganin shi tare da nadia suna karyawa hankalin su kwance watakan bai ma damu da ita ba koh Indomie ta daura ta tsaya anan har yayi ta sauke ta juye a plate ta zauna anan taci ruwa kawai ta sha ta fito Kamar da xu haka ta wuce su bata ce kala ba

"Babe xan tafi inda bako a office" ya mike

Ita ma mikewa tayi"toh lemme c you off koh" kallon ta yyi "iyye my baby has cahanged"

"Kama ja wa kanka nafasa rakiyar" Juyawa tayi ta soma kwashe cups din da sukayi using Rungumeta yayi ta baya yace"am sorry wasa fa nake muje mana "

Tana gaba yana binta abaya har ta bude kofar xata yi gaba ya jawo ta baya "wat" ta tambayeshi "aa nan ma yayi banson kowa ya kalle min ke "

Murmushi tayi "naji sai ka dawo " "ok text me if u need anytin "

"I will bye" nan ta tsaya har ya shiga motar sa ya bar gidan

Falon ta soma gyarawa har da shara da mopping kicin kuma ta wanke kayan da ta bata

Dakinta ta fara gyarawa kan ta shiga nashi ma tayi dan gyare gyaren da ba arasa ba

Lafiyar gadon ta tabi don agajiye take abunka da ba a saba ba 😆 🤣

Riging din wayar ce ta tashe ta tana ganin mai kiran tayi saurin daga wa " hello" "Bacci kk ne " "aa am jst lying down ne ya akayi " "babe pls salman is on his way kuma ni ban gama xaman nan ba har ynxu can u pls order something for him da xai ci kafin na dawo"

"Oh ba damuwa allah ya kawo shi lfy "
"Amèen babe tnk u" "nvr mind" yana katse kiran ta soma niman layin hafsat bugu biyu ta daga "hello kawata" "hafsa kina ina ne ynxu " "Kin ganni nan xan koma gida ynxu na aje yaran nan gidan kakan su " "Thank god hafsa dan allah kixo ynxu ki taimakeni" "taimako kuma menene meyafaru" "hafsa inkinxo xakiji pls jst come " "Toh shikenan gani nan xuwa " "Dan allah kar ki dadde "toh gani nan xuwa "

Bathroom ta shiga ta wanke fuskar ta ta sauko kasa guest room din dake kasa ta shiga nan ma yan gyare gyare tayi ta fito da broom da mopper xata mai da kicin hafsa ta shigo Tana ganinta soma dariya "me xan gani haka nadia da broom"

Kamo hannunta tayi xuwa kicin din "hafsa pls kanin babe xai xo kuma ban iya komai ba" "ke din? nadia? girki? ke anya lafiyar ki lau kuwa?" "Xaki yi ne koh aa " Gyale hafsa ta cire ta daura saman door din kicin din "ni na isa ne me xaki dafa"

"Anytin simple kafin dai ya karaso mun gama " "toh muyi fried spaghetti and fish sauce " "toh" ta soma ciro pots a cabinet "tsaya" cewar hafsa "yana cin kifi ne " tunani nadia ta dan yi "ban sani ba amma tunda babe yana ci myb shi ma yana ci " " toh mu hada da roasted chicken just incase koh "

daga mata kai kawai tayi tace"toh dame xamu fara" Ciro mana  fish and chicken sai mu fara da su nan nadia ta soma dube dube cikin freezer har ta ciro su

robar kayan miyar hafsa ta sa a ruwan xafi don ta dan sake ta soma wanke kifin da lemun tsami ta dan hada ingredients dinsa awani bowl daban kan ta samo shafa masa har ko ina yaji tayi rapping a fowlpaper ta sa a oven

Ta koma kan kazar ita ma hadin ta masa amma yafi kifin yaji da kuma kayan miya shima tayi rapping dinsa ta sa akasan oven din kan ta kunna Ita dai nadia aikin ta miko wancan kawo wancan aje 😆 🤣

Har suka kammala girkin suka jera abinci kan dinning ta tayi hafsa taci kafin ta tafi tace aa wllh ai tayi girki agida da taje xata ci ahaka sukayi sallam nadia nata godiya

Wall clock din falon ta kalla karfe daya da minti arba"in da hudu Wanka taje tayi sannan tayi sallah ta shirya cikin atamfa mai tsada dinkin Abuja bubu yasha aikin stone da pattern work ta fito a manyan matan Abuja abinta

nikuma na shige kicin na side tukunya da tray din kaza don ni muna daya da fareeda ba mu cin kifi 😆 🤣

Fareeda
Ganin miss calls dinsa ne yasa ta kashe wayar ma gaba daya ta shiga wanka Yunwa ce ta addabeta ta kasa don nima wa cikinta abinci Mutum ta gani a xaune yana latsa wayar sa ga trolley agefen sa da kuma jakar baya

Daman can da hijabin ta ajikinta don haka ta xo xatawuce ta shiga kici taji an kira sunanta

"hajia fareeda an xaman yan Abuja an manta da mu " dariya fareeda tayi tace "yaya salman wai kai ne dama" ta karaso falon ta xauna a one sitter dake kusa da ita "wllh ban lura da kai bane shiyasa sannu da xuwa"

"Yauwa na sa meku lfy" "lfy lau yaya shigowar ka kenan abuja " "aa ai nan nayi service dina na gama ne ynxu sai kd " washe baki tayi "lah kd yaushe xaka tafi nima ai na gama jar,,rrb"shuru tayi jin saukowar mutun Bata juyo amma ta kama bakin ta tayi shuru

Salman ne ya mike "anty ina wuni na sameku lfy " "Lfy lau salman ya service hope u enjoyed ur stay in abuja " "I did anty nagode "

"Muje mu ci abinci don ni am starving already " deen ya fada yana wucewa dinning din

"Bismillah koh "ya ce da fareeda don yaga bata da niyar tashi

bata son ya fahimci abunda ke faru a gidan ne yasa ta mike ta yi gaba shi kuma salman ya bi bayanta

kujera ya ja ya zauna ita ma ta ja na kusa dashi ta xauna

Nadia ce ta mike tayi serving din su har fareeda tana kallon sanda ta sa mata kifi agefen taliyar amma bata ce kala ba har suka soma ci

Ba laifi abincin yayi dadi tun balle kifin deen ya ci sosai har da salman wanda ya hada gaba daya da kifin da kazar 😆 🤣

"Abincin nan yayi dadi sosai allah ya kara xakin hannu anty" cewar salman yana kallon nadia

"Salman kenan toh ai ba ni nayi ba fareeda tayi "

Das gaban fareeda ya buga "wait mai matan nan take nufi " kallon nadia tayi ta kuma kallon salman ta tabe baki "ni ban iya irin wannan ba kuma da ni nayi da sai ya fi hakan dadi

Deen ya ji haushin abinda ta fada sosai amma sai da daure ya mike " inka gama  muje na nuna maka dakin ka"

"Ai na ma gama " ya mike ya bi bayansa

Fareeda ma ta mike "ki yi hkri I jst thought,,,,," "u jst thought wat eh nace wat ? Dole sai kin sa ni cikin harkar ku ne xaki ji dadi " cewar fareeda cikin fushi

"Hmmmm toh kiyi hkri baxan kara ba" nadia ta fada tana mai boye fushinta ta soma kwashe kayan da suka bata

Fuuuu fareeda ta wuce wanda agaban deen hakan ta faru don har ya taya salman kai kayansa dakin ya fito

Sama ya haura afusace yayi dakin Fareeda Tana shiga ta turo kofa shi ma ya shigo "Kin san allah wllh ke baki isa ki tayar min da hankali acikin gida ba nafada maki" ya nuna ta da yatsa

Ita ma fareeda rai abace don bata iya ganin tsabaragen fushi gani take so suke su raina mata wayau daga nadia har shi

Ita kuma baxata dauka ba wllh " ai babu dole sai in fice maka daga gida" ta fada a hasale

"Ni kk fadawa haka ok" ya girgixa kanshi "toh bismillah tafi in gani " ya nuna kofa

Share kwallar da ya xo mata tayi "eh daman tafiyar xanyi sai gashi allah ya kawo min yaya salman sai mu tafi tare "

"Salman din direben ki ne koh me bbu inda xaki je dashi " ya fada cikin tsawa

"Ni kuma wllh dashi xani sai dai in baxai je kaduna ba " tafada wannan karan kukan yaci karfin ta

Jin kukan ta ya gane fitina da rigima ke cin don haka yace "ni kuma nace baxaki je ba"

"Sai naje ,,,,,sai na je bbu mai hanani" tanayi tana bubbuga kafa akasa kamar karamar yarinya

Dariya yaso yi amma ya gimtse juyawa kawai yayi ya bar mata dakin

Pls like comment and share
Don't 4get to tag the little star down der
Thank you
Mommah ❤️

BIYAYYATA Where stories live. Discover now