6

90 2 0
                                    

6
Da mamaki fal fuskarta take kallonsa bai kara wata magana ba ya bar dakin,,,,
Abba da yan uwansa zaria sukaje har gidan dangin baban fareeda suna ganinsu suka farawashe masu baki suna nan nan dasu sakamakon sun ga manyan mutane ne,da sukaji neman auren fareeda ya kawo su sai annurin fuskar kowa ya canxa baba idi ne ya yi gyaran murya yace"alhaji da fatan dai kan san ita fatiman (waton mama)yar ina ne koh gyara xama abba yayi yace ai duk ba zancen nan ya kawo mu ba kawai ku bani auren yarta

Sunyi sunyi don suga ancanxa masu ra'ayi koh kuma su dauki wata daban daga cikin dagin amma su abba suka ki ba yanda suka iya dole suka bada auren ta don koh ba komai suma sa dangwali arziki,nan abba yace adaura aure tunda ga waliyin deen kuma suma gasu nan sai a daura aure ba musu su je masallacin unguwar aka daura aure

Abba bai bar su haka ba sai daya bisu gaba daya ya raba masu kudi sai dadi sukeji ko ba komai yau fatima ta kawo masu arziki har gida

Sai yamma likis su abba suka iso kaduna nan ya bama su mami lbrn yanda sukayi da yan uwan baban fareeda ai bbu komai suje can su karata tun da dai allah ya yarda har aka daura lfy

Washe gari mami taxo ta ba mama lbrn ynda akayi kuma har da albishirin daurin auren sosai taji dadi don bata yi tsammanin xasu yarda cikin sauki ba

"Toh sai ace wa yar mu ta fara shiri dayaxo xasu tafi insha allah,ga kayanta can gida anjima su anty amarya xasu taho dashi kamar yarda al'ada ta tanadar" mami ta fada tana  mikewa "kaya kuma mami bayan duk wannan hidimar da kk yi mana" mama tafada "lefenta ne fa ba wani abu ba ni dai mu fatan allah ya basu xaman lfy" "amin"mama ta amsa tana share kwallar farin cikin da ke sauko mata ta raka mami har kofar gida sukayi sallama

Dakin na leke don nemo fareeda kwance na hango ta kan gado tahada zufa sosai dafe da cikinta sai kwalla take

Nana ce ta shigo tace mama wllh mai chemist din nan bai fito ba "toh ni ynxu ya xanyi da  yarinyar nan"tafada cikin damuwa bara naje bayan layi na dubo na oga hamza allah yasa ya fito cewar nana tafice

Fareeda yar shekara 18 ce ba fara back kuma ba baka bace,ba xa akira ta da doguwa kuma baxa ace mata gajeriya ba she's moderate tana da dan jiki ba ce ba,but she has a beautiful shape don hips dinta da ya bude sosai sai kuma bayanta wanda tsabara gen girmansu bata iya sa riga da sket wai kunya take ji most of her clothes dogayen riguna ne kuma basu kamata koh gyale bata taba sawa ba,boobs dinta kam ba manya bane kuma ba kanana bane cif suke a chest dinta,face dinta dauke yake da round big eyes da giran ta dake cike da gashi inka ganta xaka rantse tayi fixing din eye lashes ne amma ita haka allah ya halicceta tana da kyau sosai wanda ba sai mutum ya kalleta so biyu xai gane,bata cika ciwo ba amma duk wata idan al'adarta yazo wahala take sha sosai ba kadan ba har sa tayi ta gama take dawowa dai dai

Haka yau ya kasance sauran rana daya ta gama amma ahakan tana kan shan wahalar,koh da nana ta dawo da maganin baccin wahala ya kwasheta aje maganin ta aje gefen gadon ta koma falo gun mama inda yan layi suke shigo mata allah ya sanye alheri ya kuma bada xaman lfy nan take sanar masu ma ai anjima xa a kawo lefen fareedar

Nan ma suka tayata murna wasu sukace xasu jira har sai an kawo kan su tafi wasu kuma suka ce xasuje su dawo

Mami da anty amarya sai shirye shirye suke abinsu,ynxu jira kawai suke deen yazo ya tafi da amaryarsa

*Abuja*
Ya gama hada kayan sa akan gobe xasu taso da wuri don da mota xasuje kaduna da misalin 6 na yamma yana xaune ya na charting da ahmad inda yake ce masa dan allah goben ya fito da wuri nadia ta shigo sanye take cikin riga da wando leggings baki ta saki gashin kanta wanda ta mai da ja 😄 wai ita nan gayu

Xama tayi gefensa ta Dan kwanto jikinsa "babe wai har ynxu kana fushi ne dani " banxa ya mata murmushi tayi kan ta ce" wat do you want?anything jst say it" tafada tana shafa sajen fuskar shi da yake kara sa taji kaunar sa don ita abu muddin tana da kyau to tana son taga ya xama mallakin ta kuma nata ita kadai

Kallonta yayi ta daga masa kai am serious babe anything tafada "anything" ya tambayeta kai ta daga masa yes anything "toh abu biyu nakeso " "har biyu babe anya bai yi yawa ba kuwa in na kasa fa" "insha allahu ma baxaki kasa ba" "toh inajinka" gyara xama yayi kan yace "first give me real sex tonight gobe kuma ki bini muje kaduna" dan canxa fuska tayi kan tace "xanyi first one din amma second din ne,,," " pls mana nadee nah kefa kk ce anything I want xaki min"yana kamo hanunta "toh shikenan naji amma jst dis once" " eh na yarda yafada yana rungumeta ya fara shinshina wuyar ta don kamshin dake tashi ajikinta yana kashe masa jiki sai daya ji Kiran sallah kan ya sake ta ya ce lemme to mosque saina dawo "OK babe bye" kawai tace itama ta mike sama ta haura don jiranshi.
Ba shi ya dawo gidan ba sai bayan sallar isha'i ya shigo masu da abinci daya siya a restaurant don suci sai daya je dakinsa yayi wanka ya fito sanye da singlet sai 3quater trousers kai tsaye dakinta ya nufa kan bed ya hangota tana danna wayarta tana ganinshi ta mike zaune don dama akwance take
Mika mata hannu yayi alamar taxo ta mike ta isa gareshi janta yayi sukaje kan dinning yace tayi serving dinsu ba musu ta dauko plate a kicin da spoon ta xuba masu fries 🍟 ne da wainar kwai sai kamshi yake suka fara ci sai da suka Kammala ka ya jata suka haura sama,

To his surprise yau nadia ce tayi romancing dinsa sosai wanda bata taba hakan ba wajen s*x ma yau sai data bari yayi 4 rounds kan ya gyaleta bacci ne mai nauyi ya dauke ta bayan sunyi wanka.
Asuba ta gari deen
Da asuba bayan ya dawo daga mosque bai koma bacci ba azkar ya xauna yi har gari ya waye bai saka kasa ba sai dayaji alamun ana knocking kasa ya sauka ya bude kofar hajjo ce yar aikin nadia "ina kwana alhaji" ta fada ta kallon shi ido cikin ido dauke kanshi yayi yace"kije tafiya xamuyi yau sai mun dawo xamu nemeki" kawai yace ta ita ya rufe kofar baki bude hajjo ke bin kofar da kallon "ai duk wulakancinka nima sai na shiga gidanka insha allahu" daga haka ta juya ta bar gidan

Kicin ya koma ya hada tea and fried egg wid bread ya shirya komai kan tray yyi sama,still tana kwance nan inda ya barta kan side drawer ya aje tray din kan ya shiga shafa gefen fuskarta ahankali ta bude eyes dinta "babe tashi mana baccin ya isa haka kin manta zamuyi tafiya ne" lumshe eyes dinta tayi ahankali kan tace "toh lemme sleep for jst 5mins babe pls" " aa nidai ki tashi I even made u breakfast fa" murmushi tayi ta mike zaune "really kamar kasan inajin yunwa babe mikomin" tafada tana mika hannu alamar ya mika mata tray din
No sai kinyi wanka kinyi brush xaki ce xatayi magana yace kama hannayenta up up har ta mike ya kai ta bathroom ya fito shi dakinsa ya koma don shiryawa sai after 30mins ya fito cikin white shadda mai tsada wanda aka masa simple design akai da golden threads he looked simple and classy

Dakinta ya koma har ta fito tana  gaban mirror tana shafe shafenta guri yasamu ya xo sai dayaga xata fara kwalliya kan yace babe pls not today ki bar face dinki haka juyowa tayi ta kalleshi u want me to go out like dis tafada tana nuna face dinta ina I can't aswear bai kara ce mata komai ba ya zuba shayin a mug yafara sha ahankali har ya gama bata gama kwalliya ba da yaga xata cinye masu lokaci ya sa yaje ya jata ahaka ya ce ta sa kaya kawai nan ma sai data bata lokaci wajen xaben kaya kafin finally ta samu wata bbu din les ta saka

Abinci ma sharp sharp yasa taci suka fito ya kulle gidan bayan mai gadi ya sa masu trolley a boot dinsa suka bar gidan,gidan ahmad suka nufa wanda koh sati biyu da kammalashi ba suka daukeshi.

Pls like comment and share
Thank you
Mommah ❣️

BIYAYYATA Where stories live. Discover now