13

59 2 0
                                    

Washe gari koh da fareeda ta farka bata yi break fast kawai shirinta tayi,makarantar ma napep ta hau ta tafi,shima deen daya fito ya ga bbu alamunta kasuwa kawai ya wuce

Suka bar nadia kawai agidan,ita ma da shirin xaman jiran fareeda 😆

Da suka gama lectures ta fito wajen garden din data mai da favourite spot din ta ynxu tayi,wayar ta ce ta fara ringing da murmushi kan fuskarta ta daga wayar "hajia fareeda an xaman yan Abuja an manta da mu" dariya fareeda tayi "ni ce hajia lallai ma khady wllh ni kam kewar ma kadunar nake infada maki"

"Bbu wani nan" "allah kuwa" "toh naji ya makarantan" "bbu dadi wllh ni sai naji dama ban xo ba" dariya khady tayi "anya fareeda ce ke magana kuwa don gskya bbu alamun kece" harara ta watsa ma wayar "ni ce mana ban fa son iskanci" "wai me ke faruwa koh dai yaya ne ke takuraki " tabe baki tayi "wani yayan ni da banda lokacin shi" dariya khady tayi "naji amma ai shi yana da naki tunda jiya har waya sukayi da mami yace gaki gefensa kin bacci" baki bude fareeda tace"haka yace " "ehmana" "uhm" kawai fareeda ta fada ta kama bakin ta " naji next week xaku fara exams"

"Eh haka ne ai na kk ji" "duk shi ya fadawa mami ya salman ma xai xo Abuja jibi" "dagske" "eh akwai abinda kk bukata ne ya taho maki dashi" "eh dan allah kice ya amso min nmbr mama wllh nayi kewar ta"

"Ke har ynxu baki waye ba ne ai koh ni xan iya turo maki" "naji bbu komai dan allah taimaka ki turo min"

Sai da suka gama hirar su kan khady ta turo mata nmbr mama bata kira ba ta bari sai ta koma gida.

"Ango ango kai fa gayan nan naga mata biyun nan ya amsheka sai wani kiba da sheki kk" ahmad ya fada yana xaman kan kujerar cikin office din

"Wani kiba kai ni wllh am rlly confused ban ma san ya xanyi ba" sounding serious

"Wats wrong akwai matsala ne"ahmad ya tambayeshi

"Ba wani big deal bane I jst dunno hw to go abt wid nadia and her business it's affecting our marriage " ya canxa abinda yake asalin damunsa don bai son ahmad ya ga gazawanshi tun ba a je ko ina ba

"Man it's simple na dade ina fada maka International's are not 4 married women aikin da zirga zirgan xai yi yawa but u said no dats wat nadia wants toh gashi nan ai"

"I know then I only thought I cud take amma ynxu wllh I can't it's jst too mch"

Fareeda yau da wuri ta dawo gida ahanyar dawo war ta ta siyo abinci a restaurant

Wanka tayi ta canxa kaya xuwa top blue sai palazzo black hular ma cillar da ita gefe ta jawo ledar take away din

Daman ta riga da tayi sallah a school sosai take jin dadin jollof din talliyar sai da taci ta kora da coke mai sanyi ta jawo pillow ta rungumeta tana latsa wayar ta

Banko kofar akayi da karfi har sai data tsorata nadia tagani tasha riga da wando na kanti ta baxa gashin nan kan kafadunta

"Listen and listen carefully" ta nuna ta da yatsa "deen ix my man and am not gonna sit here and watch u take him away so daga yau u r gonna undo dat stupid married u guys said u did kina jina koh"

Hmmmm ix lyk dis woman ix mad bata san koh a hauka ba akwai wanda suka fi wani ba koh cewar fareeda a xuciyarta

Amma a fili bata ce mata komai ba sai kallo motar deen ce ta kunno kai cikin gidan fareeda najin hakan kawai sai ta sauko daga kan gadon

"U see dis tinx u jst said now will never happen u knw y sabida ni ma he's my man so both of us" tanuna kan ta da nadia "is either we share him or we both loose him"

Galala na tsaya kallon fareeda Cox bansan wacce tayi magana ynxu ba 😆 🤣

"Are u mad ni kk fada wa haka " nadia ta fada Cox she was damn surprised at fareeda

Kugu fareeda ta kama "ke nifa ba tsoranki nake ba kawai wulakanci da cin fuska ce baxan dauka ba koh an fadi maki ke kadai kk iya turancin nan" mari nadia ta suke mata kan kuncinta duk da bai wani same ta sabida Jan bayan data yi sai ta fadi kan gado

Kara mai karfi ta buga kan ta kifen kan gadon kamar kayan wanki wai nan ita ta suma

Deen dake haurowa steps din yaji karar ya yo dakin Fareeda ganin nadia a tsaye fareeda kuma kwance kan bed kamar matacciya ya sa ya karasa gunta da sauri ya fara jijjigata "hey tashi mana" ya kalli nadia "me kk mata dan allah ynxu" baki bude take kallon shi da fareedar

Mikewa yayi ya daga fareeda sama xai bar dakin da ita tayi sauri yin tari tana dafe kirjinta "sannu sorry are u ok' ya na ta jero mata tambaya

Kuka ta fashe dashi "ni dai ka saukeni" aje ta yayi kan bed din
Sosai ya koma yana kallon ta don gaba daya ta canxa ido cikin ido take kallonsa tana mai kukan shagwaba

Nadia ce taga abin ba mai karewa bane "babe tashi muje" ta fada tana harararsa

Xai mike kenan fareeda ta kamo hannunsa "ice cream xansha " yanda tayi maganar kamar karamar yarinya

"Toh bari xan siyo maki" ya kara mikewa karan Jan shi "aa ni muje tare" har da dire diren kafa

Dariyar takaici nadia tayi "ke kin fara hauka koh don naga,,," "hayatee kaji abinda take ce min koh " shi deen fareeda kawai yake bi da ido sabida gaba daya mamaki take bashi

Ganin tana cin nasara yasa ta kamo hannun shi muje ka siyomin ice cream din bai ce komai ba ya mike kamar karamin yaro ya bi bayanta

Suna kai wa kofar nadia ta finciko fareeda da karfi ba shiri ta saki kara buge hannun nadia yayi "wai ke nadia wats d meaning of dis " "babe ni kk fada wa haka" sosai ranta ya baci

Bai kulata ba ya kama hannun fareeda suka bar dakin

Mommah ❤️

BIYAYYATA Where stories live. Discover now