Washe gari daurin aure don haka yace da ita ta shirya wurin 8 sai suje asibitin hakan kuwa akayi sai data karya tayi wanka ta shirya ta fito ta sameshi a mota "good morning " tace dashi tana kallonsa "morning my love" ya fada yana mata wani irin kallon
"Muje mana" tafada tana wayen cewa kamar bata san abinda yake nufi ba
Murmushi kawai yayi ya ja motar su ka nufi garkuwa hospital sai da akayi mata test sannan likitar ya ce su biyoshi office dinsa
"Congratulations oga matar ka na dauke da ciki wata uku da sati biyu"
Farin ciki fal fuskar deen ya ce "nagode sosai doctor sai kuma rashin lfy da ta kai akai akai fa"
"Ba wata matsala bace akan samu hakan a early trimester din pregnancy ahankali xai bari"
"Toh mungode sosai doctor" nan suka masa sallama suka wuce
Amota yana lura kin hada ido dashi da bata son yi "wai kunya ta kk ji reedah"
Bata ce masa komai ba ta maida kallonta kan titi Murmushi yayi ya kamo hanunta dasha Jan lalle ya sanyesu cikin nasa "thank you fareeda "
"For wat" ta tambayeshi "for making me a father nagode sosai it's like a dream come true allah am so greatful"
Murmushi kawai tai masa don itama dadi takeji ace ynxu ita ma xata ga dan cikin ta
"Say anytin u want and u will hv it baby" "ni ban son komai" ta bashi amsa
"Nayi fushi har ni baki so koh" dariya tayi dimples dinta suka kara shigewa ciki "ai i alrdy hv u wat else wud I want"
Sosai kalamanta sukai masa dadi smart kids ya nufa ya barta amota yaje ya siya mata shawarma da ice cream caramel flavor 😋 👌
Yaja suka kamo hanyar gida akofar gida yayi parking ta bude kofar amma taji ta gam juyowa tayi ta kalle sa da murmushi kan fuskarta "what" ta tambayeshi
"Xaki xo room dina yau" "No abin sai yayi yawa ai" "kamar ya kefa matata ce"
"I know amma idon mutane pls" cire lock din motar yayi bai kuma ce mata komai ba ganin kamar ransa ya baci ne ya sa ta kamo hannayensa "fine xanxo pls kar kayi fushi "
"Da gske xaki xo" ya na dariya "eh amma baxan kwana ba "
"Haba dai" ya ce da ita "deal or no deal""Toh deal naji aw c u leta kenan" "toh bye" ta bude kofar ta fita
Shima gidan ya shiga ya je ya shirya don tun daxu ahmad ke ta damunsa da kira
Misalin karfe sha daya ya gama shirin sa cikin light brown shadda sai kamshi yake ya je bangaren anty amarya dan daukar peper meat din da snacks da tayi masu su abokanan ango
Wasu tasa suka kai masa kayan mota suka aje ya fito kenan suka ci karo da mutum a kofar shiga
Tun daga sama ya kare mata kallo har kasa "my fareeda"ya furta da wani husky voice
Sanye take da lace white and brown color dinkin ya xauna sosai jikinta sai babbar shantali veil data yafa brown
Fuskarta ba wata kwalliya bace hoda ce sai hot red lipstick din data shafa kan small cute lips dinta
Sai dan comfy heels shima brown dauke take da kaya ahannunta
"Baka tafi ba daman" "uhm ynxu xan tafi daman wannan kyau haka fa koh so kk na kasa fita?uhm?" Ya fada yana mata sexy looks
"Hmmmm ai kai ka fini kyau" "haka dai kk ce pls ki bari na sha lipstick din nan lips dinki sumai kyau" ya fada yana matsowa dab da ita
"Pls ka bari mutane fa suna wuce wa wani xai iya ganin mu ka bari in xanxo anjima I promise to put on d lipstick kaji" yanda tayi maganar kamar xatai masa kuka