22

41 1 0
                                    

Sai datasha kukan ta mai isan ta kan ta hakura tai shuru,,

Sai bayan sun dawo daga sallar isha'i yace ya shirya awaje xasu ci abincin dare

Nadia ta ji dadin hakan don bata san ya xatayi ba 😆

Deen da kansa ya je ma fareeda knocking tana ji tayi banxa dashi ,,,,,shi kuma ya bude kofar ya shigo

Kwance take kan gadon sanye da kayan bacci ta lullube iya kafarta da bargon tana kallon sama

Karasawa yayi ya xauna daidai kafarta ya ka yana murza su

Kiciniyar kwace kafar ta somayi amma ta kasa don yarike ta gam

"Muje waje cin abinci " yafada yana kallon fuskar ta

"Ku je ni bazani ba"
"Why"
"Haka kawai"
"Toh me xan siyo maki"
"Ni bani son komai"
"Toh ni ina so"
Sai alokacin ta dago ta kalleshi daga mata kai yayi "eh ni ina son ki"

Turo baki tayi bata ce masa komai ba "muje mu dawo toh sai muyi magana " tare da yaye bargon

"Ni fa nace maka bbu,,," "koh kin fasa xuwa kadunan ne" ya katse ta

"Toh tashi ki sa kaya muje " ya sauke kafarta kasa ba musu ta mike ta isa wardrobe ta dauko abaya ta xura kan ta sa hijabinta da flat shoe

Shine agaba tana biye dashi har suka sauka kasa ,,,,,,nadia da salman na ganin su suma suka mike aka nufi motar sa

Nadia ce a gefensa sai fareeda da salman a baya ni kuma mommah mai dauko maku rahoto na shige boot 😆 🤣

Special grills suka je nan sukayi order abinda suka so salman shawarma da smoothie ya ci

Nadia kuma ice cream da pizza,,,,,,ita koh fareeda rasa me ma xata ci tayi don ita duk bata san abubuwan nan ba

Deen da ya lura da hakan sai yace a kawo masu shawarma suma

Fareeda na kai bakin ta taji ya mata dadi nan da nan ta cinye shi tas

Tana niman kari amma ta kasa fada duk abinda take deen na lura da ita sai da suka gama ne ya biya sannan yace akara mata take away na shawarman jumbo size

Ya hada mata da habib yoghurt su kam su salman da nadia sukace sun koshi

Ahanya ma sai daya tsaya agun kilish joint ya siyan ma kowa suka nufi gida

Suna xuwa ya mikawa kowa nashi banda fareeda wacce ya rike mata shi ya kai mata daki

"Koh na wuce dashi dakina ne in mun gama magana sai kici"

Daga masa kai kawai tayi ya fice ita kuma ta shiga bayi ta kara kimtsawa

Sai daya yi wanka ya sa pyjamas dinsa kan ya je dakin nadia don dubata

Har ta yi wanka ta kwanta kiss ya mata a goshi yace "gud night babe" "gud night

Ya kuma gyara mata bargon ya fito kasa ya sauka ya tabbatar koina arufe sannan ya duba salman ya koma dakinsa

Fareeda ta na ciki har ta soma cin shawarman "ke da akace ki bari sai mun gama magana " ya fada yana dariya

Turo maki tayi dake cike fam da shawarman ga mayonnaise agefen bakinta har kan hanci

Shima saman gadon ya hau ya zauna bakin ta ya kalla kan ya kai harshen sa ya lashe mayonnaise din yana murmushi

Sai ta ji kunya "yunwa nake ji shiyasa" ido ya zaro "yunwa kuma reedah ba ynxu kk ci shawarman ba "

"Eh amma kuma yunwar nakeji " ta fada tana gyara xamanta da kyau

Jawota yayi jikinsa Ya cire hular kanta yana shafa gashinta

"Ka yarda in bi yaya salman din" ta jefo masa tambaya

"Uhmm ?" Ta kara fada jin bai ce komai ba

"Xakije amma ba da salman ba kuma ba ynxu ba"

Dagowa tayi ta kalleshi"toh sai yaushe kenan kuma ni baxan iya tafiya ni ka dai ba "

Kara kwantar da ita yayi "ki bari sai bayan sallah sai muje tare "

"Har bayan sallah nan fa da wata uku kenan ni dai gskya aa"

"Ba na son musu reedah pls ki bari" ya fada yana sha fa wuyarta xuwa kirjinta

"Toh kace inje ni gida nakeson xuwa "

"Xakije amma ba ynxu ba " xata kara magana ne ya kwantar da ita ya soma romancing dinta tun tana kaucewa har ta koma tana taimaka masa

Kaduna
Ansa bikin khady da ahmad bayan sallah da sati biyu,,,,farin cikin gun khady baya faduwa layin fareeda take ta nima don ta fada mata lbrn amma wayarta bai shi

Daman tunda suka fara soyayya da ya ahmad ta fada mata toh gashi ynxu har ansa masu rana

Deen ma ba a barshi abaya ba don duk abin da faru wa dashi ake sakamakon kullum suna tare da ahmad a kasuwa sai dai inyaje kaduna duban iyalin sa

Haka xalika anty amarya ce ta soma masa maganar ya bar fareeda ta xo hutu gida yace ba ynxu ba sai da bikin khady wannan kenan

Abuja
Salman nata shirye shirye don gobe insha allahu xai wuce kaduna ,,,haka xalika fareeda wacce tun ana sauran kwana biyar salman din ya wuce

Take ta ma deen maganar tafiyarta amma yana zille mata,koh ya tana cikin maganar sai ya fara wasa har ta biye masa koh in ya siyo shawarma shikenan ta ci ta mance xancen tafiya 😆 🤣

Da misalin karfe tara na dare nadia na jera masa kayan sa cikin wardrobe shi kuma yana kan cafet ya na cin fruit salad din data hada masa yana latsa laptop din sa

Akayi knocking yasan fareeda ce sai sa kai tsaye ya bata izinin shigowa

Da sallama ta shigo suka amsa mata jin muryar nadia ne yasa ta tsaya daga kofar bata karasa ciki ba

"Magana nake son muyi"ta fada tana wasa da zoben hannunta

"Ina jinki " dago wa tayi ta kalli nadia wacce ita ma kallonta take kan ta maida kallon ta gashi

"Kinyi shuru" ya ce da ita turo baki tayi ta cigaba da wasa da zoben ganin ba ta da niyar magana ne yace "toh wuce sai da safe "

"Aa babe bari in baku wuri in kun gama sai na dawo" cewar nadia ta aje kayan ta fice

Bai kuma ce mata komai ba ita ma tayi shuru data gaji don kanta sai tace" daman kan maganar tafiya ta ne kuma gashi ya salman gobe xai tafi kuma baka ce komai ba"

Bai kalleta ba yace "in ce mun gama maganar nan reedah"

"Aa bamu gama ba tunda,,,,," "so nawa xan ce maki baxakije ynxu ba koh bakiji ne"

yafada cikin fushi don ya fara gajiya da nacin ta da taurin kanta sam ya nima BIYAYYATAR agareshi ya rasa banda musu da taurin kai bbu abinda take

"Ni kuma sai naje " ta fada tana kuka

Shuru yayi na wasu yan mintuna kan ya dago ya kalleta "xaki bi salman koh haka kk zaba koh xaki bari muje tare sanda na shirya"

Kai tsaye ta bashi amsa "ni ya salman xanbi"

"Toh shikenan " yana fadin haka ya cigaba da aikin sa

Simi simi ta juya ta koma dakin ta ,,fareeda
Bata san me takeji ba dadi koh rashin sa gashi yace taje abinda kuma takeso kenan amma kuma bata farin ciki jikin ta gaba daya tayi sanyi

"Ke kaduna fa xaki ba koh ina ba " wata xuciya tace da ita ba shiri tayi burus da yanayin da take ji ta sauka kasa don sanar da salman goben tare xasu kaduna

Duk da bata da kosisi sai trolly mai cike fam da kaya 😆 🤣 😂

Me kk ganin xai faru?
Shin xata bi salman din ne koh aa?
Me deen yake shiryawa?
Duk ku biyo ni xaku samu amsar ku

Pls like comment and share
Thank you
Mommah ❤️

BIYAYYATA Where stories live. Discover now