BIYAYYATA 18
Parking yayi ya shiga ciki bbu kowa afalon ya leka kitchen nan ma bbu kowa sama ya haura dakinsa yafara shiga yayi wanka ya canxa kaya xuwa sweat pants da polo shirt
ya fito dakin nadia ta shiga amma bbu kowa haka xalika dakin ahargitse bbu gyara bathroom ya leka nan ma bbu kowa "toh ina taje " ya tambayi kansa aljuhun sa ya lalabu yana niman wayarsa don kiranta amma bbu ya barta adakin sa
Fito wa yayi yaja kofar ya shiga ta fareeda amma yaji ta akulle sai yayi knocking fareeda na kwance taji ana mata knocking
Axaton ta nadia ce ta kuma dawowa "waye" ta fada jin ba a daina knocking din ba
"Babynki ne " ya bata amsa
Mikewa tayi da dan saurinta ta bude kofar sunfi minti biyar ahakan shi bai shigo ba ita ma bata rufe kofar ba
Ganin kallon nasa yayi yawa ne yasa ta ce "sannu da xuwa "
Karasa shigowa yayi ya kama waist dinta soft hands dinsa suka sauka akan bare skin dinta dalilin crop top din dake jinta
Ahaka ya ja ta har gun gado ya xauna ita kuma ya barta tsaye gaban sa dark round deep cibiyarta ya xura harshen sa ciki yana xagaye ramin
Numfashin fareeda ke barazanar daukewa tayi saurin kama gashin kansa "ka bari" ta furta murya da kyar take futowa
"Why"ya tambayeta
"Muje ka ci abinci "
"Ni bashi nakeso ba"
"Toh me kk so "
Bai yi magana ba sai dai ya kai hannunsa ya shafi daga hips dinta xuwa gaban taBata kuma cewa komai ba don she can't lie ita ma tana bukatar sa
Ni kam nace toh su fareeda farawa da iyawa 😆 🤣
Anan dakinta zuka gurzi juna don bana ce deen kadai bane don ita fareedah na lura akwai ta dan jaraba
Sai bayan sunyi wanka suka maida kayan su ya ja ta dakinsa don suci abinci
Nadia
Xaune take a boutique dinta tana jiran hafsa amma shuru kk ji ba iso ba sai data kwashi awa guda cir kan hafsa ta shigoTana ganinta ta hau magiya"wllh kawata kiyi hkri babansu ne duk ya bi ya hanani fito wllh" tafada tana Jan kujera don ta xauna
Tsaki nadia taja kan tace " ke wllh kina da rainin wayau shine kk ce min naxos tun daxu kema kinsan ba son fita nake ynxu ba koh"
"Na sani amma kiyi hkri kinji toh ya ake ciki ne"
"Hafsa akwai matsala deen ya nima yarinyar nan wllh"muryar ta cike da tashin hankali
"Are you sure don nasan shi da son abu mai kyau"
"Na gani da idanuna I saw blood on his bedsheets da safen nan"
"Lah toh ai kam ki mike tsaye tabb" hafsa ta ce tana tabe baki
"Menene " "hmmmm nifa aganina yarinyar nan xata riga ki daukan ciki kuma mazan suna son mace mai haihuwa fa"
Zaro ido waje tayi "haihuwa noo ni u knw I can't mana hafsa look at me " ta nuna kanta "all dis structure will b gone if I get pregnant aa ki sake kawo wata shawara amma ba wannan ba"
Haushi nadiar ta bata"toh gskya ni ban ga wata mafita ba sai wannan haba ni ba gan aibin haihuwa ba jininka ne fa"
"Gskya baxaki gane ba " "eh sabida ban haifa ba koh ko kuma ni ban da structure din" tafada tana hararar ta
"Ke daban ni daban hafsa beside look at u boobs dinki are not d same kamar da ga stretch marks and big belly gskya no"
Tsabaragen takaicin ta da hafsa keji shiyasa bata kuma ce mata komai ba
Deen
Tare suka sauko da kayan abincin da suka yi amfani dashi hajjo su ka gani a kitchen din tana ganinsu ta tsorata"Ke mekk yi a nan"
"Uhm uhm dama dama" tayi ta kame kameKallon buhun bacon dake bayan kafarta yace"me ye acikin nan din" yana nuna bacon
Sai data kalli bacon kan tace "uhm kayan wanki na ne aciki"
Fareeda
Yanayin hajjo take kallo don gaba daya bata yadda da ita ba "fito dasu mu gani" cewar fareeda da tunda ya fara tambayar hajjon bata ce komai baHajjo bata motsa ba sai rawar jiki shi kansa deen sai ya soma zarginta
Hannu ya mika mata alamar ta miko masa sai data kalli kofar kicin din kan ta saita aguje har da bangaje fareeda
Sauran kiris ta bige da bango yayi saurin taro ta
Hajjo
Ashe in har nadia bata nan inta je gyara dakin sai ta sata na sata ta bar na bariTunda ga kan sutura kayan kwalliya takalma har da kayan abincin kai karshe ma har su plate da cup xata take 😆 🤣
Sai yau aka kamata,deen ne ya so bin bayanta amma fareeda ta hanashi"ai ta riga da ta gudu " ta fada tana buda bacon
Kaya kala kala ta rika cirowa har dasu pant da bra
Mai dasu fareeda tayi cikin bacon ta aje gefe "lallai yarinyar nan duk laifin nadia ce wllh "ya fada ransa abace
Wayar sa ya ciro ya soma niman layin nadia kiran farko ta daga "hello babe"
Cikin fushi da bacin rai yace " duk inda kk ynxu ki dawo gidan nan" bai jira cewar ta ba ya katse wayar
Ko kallon fareeda bai ba ya juya ya bar kitchen din
Afalon ya xauna yana xaman jiran nadia
Hankalinta a tashe ta mike ta dau Jakarta "ah ina kuma xaki" "ke muyi waya kawai gida xanje " bata jira cewar ta ba ta bar boutique din
Fareeda
Ba da ita yake ba amma sai data tsorata tana ganin ya fice tayi ajiyar xuciya
Batayi minti 30 ba ta shigo falon
"Ina kk je" ya tambayeta
"Babe boutique fa naje meyafaru "
"U must be stupid wllh ni na baki izinin fita kin san allah wllh in kk kara barin gidan nan ba da izinina ba toh kar ma ki dawo stupid kawai"Fada yake ta inda yake shiga ba tanan yake fita ba, "fareeda " ya kwala mata kira daga kitchen din
Simi simi ta fito "dauko min kayan nan"
Jiki a sanyaye ta koma ta dauko masa bacon"Ga ta nan" ta fada tana aje masa kusa da kafar sa ta juya xata tafi
"Ni kk jira na zazzage maki kenan" ya fada afusace
Juyowa tayi ta soma zazzage bacon nadia na tsaye sai hararar fareeda take gani take ita taje ta hada ta shi
Sai da ci karo kayayyakin ta kan tayi magana"ke me kk yi da kayana ashe daman da gske sata kk mana wllh babe barauniya ka kawo mana gida " ta karashe tana duban sa
"Ni ba barauniya bace kar ki kara ce min haka" fareeda tace da ita
"Toh in ba barauniya ba wacce suna ya dace da ke din"
Fareeda zatayi magana kenan yace "ke wuce dakin ki " ya nuna mata sama
In ranta yayi dubu ya baci laifin me tayi toh ace tana can kicin din bata shigo cikin lamuransu ba
amma ya kira ta xo kuma ace agabansa matar shi ta kira ta barauniya amma bai ce komai ba
Kuma don yafi son ta ita sai iya mata fada agaban matar sa kuma ya goya mata baya
Amma ita baxai iya koh da tsawatar wa nadia akan abinda take mata ba
Mommah ❤️