17

46 0 0
                                    

17
Fareeda
Ba iya jikinta ce tayi tsami ba hatta kasan ta koh motsi bata iya yi ba bandaki deen ya shiga ya hada mata ruwan wanka mai zafi dakin ya dawo ya dauke ta cak

Tana son rufe jikinta amma hakan ya gagara cikin ruwan ya sauke ta kakkameshi tayi don sosai ruwan ya ratsa ta

Kuka ta fashe masa dashi bai sake ba shima ya shige cikin ruwan lafewa tayi jikinsa tana sauke ajiyar zuciya

Sai da yayi hakan sau uku kan ya mata wanka ya fito da ita kayan bacci ya xura mata kan ya ja mata bargo

Bacci mai nauyi ya dauketa komawa bayin yayi shima yayi wanka gajerar wando kawai ya sa ya dawo gefenta ya rungumeta shima bacci mai dadi ya daukeshi
Asuba ta gari my ppl ❤️ 😍

Kaduna
"Wai sai yaushe su fareeda xasu gama jarabawar ne" khady dake cikin abinci kan dinning ta juyo"mami ai tare xamu gama dasu sabida hutun Azumi "

"Toh allah ya kaimu ni so nake ma na samu na kirashi yabata mu gaisa " mami ta kara fada

"Lah mami na manta ai ya dade da siya mata waya" "toh sai ki ban lambarta " sai da ta kammala cin abinci kan ta bawa mami lambar

Miss calls 2 ta mata amma bata daga ba ganin hakan ya sa ta aje wayar ta cigaba da aikin ta

Abuja
Sai karfe tara suka farka daga bacci,shi ya fara mikewa ya shiga bayi ya hada masu ruwa ya dawo ya dauke ta xuwa bayin wanka suka yi tare nan ma da kyar don gaba daya ynxu wani irin kunyarsa ta ke ji

Suna fitowa ya bata jallabiyar tajiyan nan ta sa shima yasanya wata sukayi sallah

Wayarsa ya dauka yayi masu ordering abinci ya dawo ya tattara kayan ka gadon ya kuma shimfida xabon xanin gado

Duk tana xaune kan sallayar tana kallonshi har ya gama,,,,, sai daya ji doorbell dinsu ne ya suka kasa don karban abincin

Nan ya tarar da nadia kan dinning da hajjo gefenta tana xuba amata soyayyan dankalin turawa da soyayyar kwai a plate

Kallo daya ya mata ya dauke kai ya karasa bakin kofar sai da ya amshi abincin kan ya biya ya dai dai ya xo hayewa kan step din

Nadia ta tareshi "babe good morning ka tashi lfy" kallon jikinta yake da ke dauke da kayan bacci ja sharashara har ana iya hango pant dinta da bra

"Ynxu ke ahaka kk fito ba kyau jin kunya"ya nuna jikinta

Shagwabe fuska tayi"dan allah wats wrong wid my cloth ynxu "

"Nothing " kawai ya bata amsa ya haura sama ya barta nan tsaye

Bin bayansa tayi da kallo ta koma kan cin abincinta

Fareeda
Bayan fitansa ne ta mike ta koma dakin ta bayan ta ninke masa jallabiyar sa da sallaya ta maida wardrobe

Mai ta shafa kan ta fesa turare ta canxa kaya zuwa Arabian gown maroon ta tufke gashin ta ta daura dankwalin
Crocs dinta white and Ash ta saka

Kan drawer ta dau wayarta ta kunna miss calls ta gani har hudu daya na yar ajinsu ne sauran kuma bbu nmbr

Yar ajinsu ta fara kira bugu daya ta daga "fareeda allah yasa lfy bakixo ba ni dai na riga da na maki attendance "

"Toh nagode ban dan jin dadi ne shiyasa amma xuwa jibi ai muna da paper xan shigo"

Sallama sukayi ta kira dayan nmbr katsewa akayi aka sake kiranta

Da sallama ta daga "fareeda ya gida" ta jiyo muryar mami

Kunya ce ta kamata "mami ina kwana " "lfy lau ya gida ya karatun" "Alhamdulillah mami ki yi hkri ban kira ba banda nmbrki ne siya"

"Bakomai wllh dafatan komai lfy anan din"mami ta tabayeta

"Eh mami lfy lau" ta fada sai kuma tayi shuru so take ta tambaya ya su mama da nana amma ta kasa

"Kar ki damu ki mai da hankali kan karatunki su mama da nana suna lfy kuma insha allahu abban nake jira in ya shigo gari xa asiya mama wayar"

Wani dadi fareeda taji sosai take son yanda mami ke kula dasu don tai masu abubuwa sosai arayuwa bayan rasuwar mahaifinsu

"Mami na gode sosai allah ya saka Da alkhairi " "kar ki sake min godiya kinji koh allah ne abin godiya" mami ta mata fada nan ta bata hakuri daga nan ta tambayi su anty amarya mami tace duk suna lfy kan sukayi sallama

Rungume wayar tayi akirjinta tana dan murmushin farin ciki

Deen
Tun daya koma dakin ya tadda bata nan ya san dakinta ta koma agefen sofa din dake dinksa ya aje ledar abincin kan ya shiga bayi ya kara wanka ya fito ya shirya cikin yadi blue mai laushi

Bai sa hula ba ya bari sai yazo fita zai saka ta fito don kiranta

Bude kofar yayi da sallama bakinsa nan ya tsaya kallonta ganin tana waya duk da bai san da wanda take wayar ba har ta gama

"Toh muje muci abinci" ta juyo muryarsa abayanta

Juyowa tayi amma ta kafesa da idanunta damn yayi kyau sosai daman can tasan duk yaran mami kyawawa ne hatta khady da anty bilkisu ba dai kyau ba

Har ya karaso gaban ta bata ankara ba sai jin bakinsa adai dai kunnenta "are you checking me out"

Cije lower lips dinta tayi ta rufe idanunsa kissing din cheeks dinta yai yaja hannunta suka bar dakin

Fareeda
Bin sa kawai take amma gaba daya wani mugun sonsa ke yawo ajikinta har suka isa dakin ya xauna kan ya xaunar da ita kan cinyarsa

A takeaway suka ci abincin wanda shi ke feeding dinta ita kuma aikinta bude baki ne sai kuma kallonsa 😆 🤣

Mamaki yake bata who would ever thought that he wud b dis sweet,handsome and romantic

Hularsa ya saka ya dau fone dinsa sai car keys ya kalleta "xan je kasuwa me kk son da kawo maki"

Tattara takeaway din take a ledar ta kallesa"ynxu dole ne sai ka fita"cikin shagwaba

Killer smile dinsa ya sakar mata " baki son in tafi ne"

Turo karamin bakin tayi kan tace "toh nima xanje school "

Kusa da ita yaje ya kama waist dinta "toh ai ke baki da lfy" rolling eyes dinta tayi"toh ai kai ma,,," sai tayi shuru kuma

"Reedah xaki sa na makara fa,baxan dade xan dawo ba kinji take care" ya fada yana kissing dinta dis tym a saman lips dinta

Fareeda
Ai duhu kawai take gani tun lokacin daya furta "reedah" ita dai zata ce tasan haka so ke da dadi ba don bata taba yi ba sai ynxu ynxun ma bata ida tabbatar wa ba 😆 😄

Butterfly ke flying belly dinta wani shauki ke dibanta oho ni fareeda ashe haka soyayyar take

Ni kam nace abinka da sabon shiga koh marinka akayi shima cewa xakayi salon soyayyar ce 😆 🤣

Ita dai karar ficewar motarsa daga gidan kawai taji

Masu karatu akwai fa kura sosai agaba,ga fareeda ta kamu da soyayyar deen

#like
#share
#post

Mommah ❤️

BIYAYYATA Where stories live. Discover now