7

50 3 0
                                    

*kaduna*
Yau Friday mami ce da anty amarya suke ta shirye shiryen tarban deen ga kuma walimar da xa ai yi na bikin gobe,mami aika anty bilkisu wacce tun da ta samu lbrn auren ta taho kaduna gidan mama ta dauko mata amarya fareeda don gyara da sauran abubawa sosai,tare suka tafi da salman wanda shima ya dawo daga service dinsa aiki xai fara a Abuja next week, anty bikisu ce ta yi sallama ta shiga shi kuma salman ya jira awaje mama ce ke faman hura murhu don daura abincin rana sannu da aiki mama cewar anty bilkisu yauwa bilki ce yau gidan namu eh mama ai jiya na xo garin toh sannu da xuwa ya yaran da mai gida

Duk suna lfy mama" "toh madallah ga wuri xauna" tanuna mata kan tabarmar da nana ke assignment din huruf dinta kan ta aike ta ta siyo mata kayan miya

Toh mama ta samu gefen littafen ta xauna "daman na xo tafiya da fareeda ne " "ai tana can cikin daki da khady bara na masu magana" mama tafada tana mikewa "aa mama yi xaman ki bari ni inshiga in kirata" " toh " mama ta koma ta xauna ita kuma anty bilkisu ta shige dakin tare da sallama kwance take idanunta arufe ita kuma khady na charting awayarta "daman nan kk taho khady" cewar anty bilkisu bayan tayi sallama "lah wllh anty nan na taho shigo " tana tada fareeda gefen gadon ta xauna tace "amaryar tamu hutawa take ne" "ina wuni anty bilkisu " lfy lau amarya daman mami ce tace ta taho dake" bata jira amsarta ba ta ce da khady "had mata kayanta da xata sa na kwana biyu" ba shiri khady ta mike "aa bari xan hada" cewar fareeda tana saurin sauka daga kan gadon basu ce mata kala ba har ta gama hada kayanta a yar Jakarta ta baya toh muje koh cewar anty bilkisu tana mikewa ai koh nima mu tafi tare cewar khady

Anty bilkisu ce gaba sukuma suna biye da ita har tsakar gidan mama na ganin sun fito ta mike toh agaida mamin sai na shigo suka mata sallama suka tafi

Ahanya salman ne keta tsokanar fareeda "wai duk sabida an xama amarya shine baki ya mutu lallai kin bada mata fareeda duk surutun ki" ya fashe da dariya kai ban son shashanci fa ka rufe mana baki anty bilki tafada tana kallonshi fareeda ita kadai tasan me takeji a xuciyar ta she's can't jst say takaici ne koh bakin ciki ko kuma akasin haka ynxu tana ji tana gani xa amata auren dole sabida kawai tana son karatu
Haka take ta tunani tunani har ta suka kai gidansu mami afalon anty amarya suka yada xango anty amarya take bangaren mami ta biyo bayansu da wata mata

Yauwa mairo ga amaryar tamu nan amata mai kyau cewar anty amarya ai hajiya mai kyau xan mata ai fareeda jikinta mai kyau ce tafada tana xama kan cafet din dakin tafara hada kayan lallenta fareeda ji take kamar ta kurma ihu wat is all dis an san amare da farin cikin in xasuyi aure amma y ita takejin haka karar fa BIYAYYATAR ta ga mama ya sa tayi dana sani.
Toh cire hijabin fareeda taji muryar mairo daga sama kowa kallo ya koma kan ta anty amarya ce ta fito daga kitchen rike da plates xata kai kan dinning aa yabaku fara ba mairo" kan mairo tayi magana khady ta cirewa fareeda hijabi aa anty ynxu xa afara cewar khady kunya kunya kamar kasa ta bude fareeda ta shiga yau bbu hijabi gata a gaban mutane ba mama koh nana ba ahaka tayi ta sina kanta kasa har aka kammala lallen tayi kyua sosai bakin lalle ne ahannu sai ja akafa,da ya bushe  anty bilkisu ta shiga bayi ta hada mata ruwa "ki wanke sai ki sake wanka fita xamuyi" taja mata kofa ta rufe da sauri fareeda ta sa key ta jingina da kofar ta fashe da kuka amma ta toshe bakin ta don kar ajiyo ta
Sai da khady ta yi knocking kan ta mike tafara cire kaya don yin wankar tada gama takara jin knocking dis tym anty bilkisu ce "fareeda karki maida kayan nan fa ga wasu nan bude ki karba boyewa tayi bayan kofar ta mika hannu murmushi kawai tayi ta mika mata kayan batayi minti biyar ba ta shirya ta fito dogon riga ce amma mai kuntun hannu rigar fle ne amma duk da hakan kallo daya xaka mata ka gano hips dinta da bombom ga boobs dinta da sukayi cif a gaban rigar kare kirjinta take har ta hango hijabinta kan kujera ta dauka tasa dai dai nan khady ta fito ita ma ta yi wanka don ta sauya kayan jikinta amma dis tym gyale ta saka medium muje koh anty na can tana jiran mu bayanta ta bi suka fice amotar abba sukaje don baya gari kuma key din na gun mami salman ne ya tuka su xuwa wani babban saloon

Inda aka wanke masu kansu gaba daya aka gyara sai sheki yake da kamshin shampoo 😆
Sai kuma suka koma bangaren gyaran jiki da kyar fareeda ta yarda aka canxa kaya xuwa towel din su don amurje mata skin dinta duk ta bi ta bi ta gaji gashi ranta sai kara baci yake

Sai to 3 suka isa kaduna ahmad ya fara saukewa agidan shi kan ya wuce gidan su,tun daga kan layi ake masa allah sanya alheri shi kam amsawa kawai yake don bai ma san wainar da ake soyawa ba har suka iya kofar gidan yayi parking a gefen gate din don daman gidan baxai iya daukar mota biyu ba sai daya,,,umar ya hango ya leko kofar gidan da waina hannunsa yana ganinsa yace "ya yah  oyoyo" ya shige gida aguje  dan murmushi deen yayi ya fito masu da trolley ya shige gidan nadia na biye dashi,,,,,da kallo yake bin gidan don duk da ba dukkan yan uwan nasu ya gani ba amma yawancinsu suna gidan sai kwasar gaisuwa suke dakin khady ya bude yace ma nadia ta shiga bari ya dubo su mami don basu falon

Direct dakin ta yaje nan ma bata nan sai ya yi hanyar kitchen din ta anan yagan su sai aiki suke "mami" ya furta ahankali ganin hankalinta na kan aikin gabanta juyowa tayi da murmushi kan fuskarta sannu da xuwa son ka karaso ta iso gabanshi rungumeta yayi mami av missed u so much ka sakeni kaji karka kada ni kasa,,,Jan shi tayi bangaren anty amarya nan babu mutane da yawa anty amarya ce ta fito daga daki "oyoyo dan gidana sannu da xuwa" hajia sannunku da gida na sameku lfy
Lfy lau deen ya hanya "hanya alhamdulillah ya fada yana xama kan kujera "ga dakinka can an gyara maka ka shiga ka dan watsa ruwa kan nan na jera abinci koh " cewar anty amarya mikewa yayi "toh bari in kira nadia " "wace nadia daman tare kk xo" cewar mami "eh tana dakinsu  khady" "toh kawai suka ce masa ya fice kallon juna sukayi ita da anty amarya "bari in hada mai abincin ta fada bayan ta daga mata kafada alamar koh lfy ya xo da ita mami ma tabe baki tayi tace allah ya shige mana gaba ameen mami tafice.

Mommah ❣️

BIYAYYATA Where stories live. Discover now