Kwance ya tadda nadia daga ita sai bra da pant red ♥️ ta saki gashin ta sai kamshi take,kallo daya ya mata ya shige bayi wanka yayi ya kwanta gefen ta daga shi sai gajeren wando
Babe ta matso jikinsa tana shafa shi "stop please" yafada kai tsaye bata kulashi ba ta cigaba da shafa shi wani irin haushi yaji ya kamashi tureta yayi har sai da ta kusa fadi daga kan gadon"Babe" tafada tana xaro ido waje "wats wrong wid u" Jan bargon yayi yarufe jikinsa tare da juya mata baya tsaki taja ita ma taja bargon ta rufe jikinta ta bashi baya kamar yanda shima yayi
Deen bai rintsa ba adaren har 2 na dare daga karshe alwala yayi ya tada sallah kan ya samu bacci ya dauke shi.
Fareeda tama akan sallaya ta kwana,washe gari bayan ya dawo daga sallar asuba ya hadu da abba afalon mami bayan sun gaisa abba ke sanar masa shi anjima xai je Ghana suna da meeting daga nan ya masa nasiha da kuma zaman hakuri da matayensa.
Anty bilkisu ce ta shigo da kuloli manya guda biyu ta kalleshi"ango ansha kamshi ina ahmad ne wai ni ban ganshi ba" sai daya Harare ta kan yace "xai xo anjima tunda kina neman sa" dariya tayi "toh ai dole in nemasa don amanar kanwata xan baku gobe" tana fadin haka ta shige kitchen da kallo ya bita xai yi hanyar waje kenan mami ta kirashi " dawo ka xauna magana xamuyi" bai ce komai ba ya dawo ya xauna "mami gud morning " fuska daure tace "morning" kallon ta yayi da fuskar tausayi "mami fushi kk dani ne" "ka saurareni da kyau kaji kaga wllh hayatu in naji koh kallon banza kayi koh ka bari akayi wa fareeda ni da kai ne "
"Mami ni me nayi kuma" "bance kayi komai ba kawai gaya maka nake tunda na san irin matar da ka aje agida ace taxo gidan nan gari ya waye amma jira take mu muxo mu gaishe ta" "mami ba,,,," da katar da shi tayi da hannunta "ban son ji wani excuse don kullum kareta kk kokarin yi baka son laifinta toh ni wannan bai dameni ba,u alrdy knw tun i nvr liked her since from d beginning kuma na bari kawai ka aureta sabida ka ce ita kk so amma ynxu nina na xabo maka fareeda kuma baxan no for an answer ba " tana maganan bbu wasa fuskarta jikinsa ne yayi sanyi sosai " mami kiyi hkri dan allah kuma ai ban ce ban son zabin da kk min ba kawai dai" ido ta xuba masa jiran mai xai ce "kawai dai ni ina ganin d girl is too small mami sa'ar khady ce fa" cikin fada tace "toh sai mai ai sun ma fi manyan matan da kk so rike aure ai gara ita so dubu akan wannan babbar banxan da ka aje amatsayin mata" "toh naji kiyi hkri " ya fada yana kamo hanunta "naji mana mami na yanda kk ce haka xa'ayi" harararshi tayi yayi dariya " am serious mami jst tell me ynxu me kk son ayi"
"Yau walima xa'ayi ni da anty amarya mun shirya komai har akwati ankai kaje gidan ka gaida mama sai ka gana da ita fareedah gobe tare xaku wuce"
Xaro ido waje yayi " mami gobe kuma ni ai ban shirya tafiya ba" ya fada cikin xolaya "ina wasa da kai ne wai hayatu toh nace gobe xaku tafi koh ka manta xata fara makaranta ne kuma koh registration bata Ida ba" "toh naji amma fa bbu batun wani gida don akwai extra room a can din" sai data Harare shi kan tace "ni ai ban ce ka raba masu gida ba dakin dai a gyara ta sai a xuba kayan daki sababbi"
"Mami duka agoben xanyi ai baxai yuwu ba" " toh koh ahankali ne sai kayi amma afara da makarantar " toh naji xa ayi haka insha allahu mami ya fada yana fadada murmushinsa "kuma ka fada wa matar ka don kar aje a maida min ya'a yar aiki" ta fada tana mikewa dariya yyi yace " kai mami yar aiki kuma" " eh ai hali na sani " ta shige kitchen shi kuma ya fice yana niman layin ahmad."Yane " ahmad ya fada "kana ina " "ina gida ya akayi" "ka fito mu hadu akwai inda xamu je" "toh gani nan xuwa"
*fareeda*
Banda kyalli da kamshi bbu abinda fatar ta keyi sanye take ciki red and black race riga da skit fuskar ta dauke da nude make up tayi kyau sosai aka daura mata red veil akanta tayi kyau sosai ga kayan sun xauna daram ajikin ta hips da bum bum dinta ya fito da kyau 😆
"Wllh fareeda allah ya baki,jst look at u full option" cewar khady "shine kk ta boye mana beauty dinki" wata yar makwabtarsu ta fadi murmushi kawai da kallo fareeda ke binsu dashi
Suna nan xaune nana ta shigo da kular abinci "anty khady gashi inji mama wai na ku da kawayenku" bude kular tayi shinkafa ce jollof aciki sai kamshi yake mai dawa tayi ta rufe "ki ce mun gode kuma ki musu sannu da aiki " "toh sai in taho da plates koh" "eh yauwa nanar mu"
