11

55 2 0
                                    

Kafeta yayi da ido har ta karaso ta bude motar ta shiga tada motar yayi "ahaka xaki tafi" ba tare da ya kalleta ba kallon kanta tayi tace "inje in canxa ne" bai kulata ba har suka bar gidan suka han kan titi bai tsaya a ko ina ba sai nile University Abuja yana tafe tana biye dashi har wani office knocking yayi aka basu izinin shiga tare suka shiga "lallai deen ganinka sai an cika form"cewar wanda ke xaune a office mika masa hannu deen yayi suka gaisa kan ya nuna masa kujera"please sit"
"Thank you" yafada tare da zama,fareeda ta gaishe shi "lfy lau karaso mana kema xauna" cewar mutumin sai data kalli deen ya daga mata kai kan taja kujerar ta xauna
"Deen how can I help u" gyara xama deen yayi"registration muka xo yi hope we r not late' " no u r not actually it's still going on ,let me hv her papers" kallonta yayi ta ciro cikin bag dinta ta mika masa shima ya mikawa masa dubawa yayi "fareeda Ibrahim" she's not ur sister?" Ya tambayeshi shuru din ya dan yi kan yace "no she's my wife" kallon sa yayi yace "wow congrats allah ya bada xaman lfy " bai amsa ba sai cewa yayi" me da me kuma ake bukata na registration din" "noting much kawai sa hannunta ne sai wasu yan cike ciken da xatayi sai fees" "toh shikenan ni xanje kasuwa in ta gama xan dawo in dauke ta " duk suka mike sallama deen ya masa ya fita tabi bayansa abakin kofar ya mika mata bundle din kudi wanda bata san adadinsu ba "ki biya duk abinda ya bukata ni xanje in dawo ki kirani in kun gama" godiya ta masa ta koma office din shi kuma ya tafi

Zirga zirga suka sha amakarantan basu su ka kammala ba sai waje 2 ahaka ma wai don ta san wani ne da dakanta ne wllh sai tayi sati bata gama registration din ba,kan kujerar wani garden ta samu wuri ta xauna jiran deen don ita bata da waya sai la'asar da deen yaji shuru bata kirashi ba ya kira abokin nashi sai yace ai tun 2 suka gama bata kiraka bane " bai ce komai ba ya kashe wayar da ya tuna tafa taba ce masa bata da waya da sauri ya fito daga office dinsa ya shiga motarsa bai bata lokaci ba ya isa makarantar dube dube ya soma don bai san inda xai ganta ,,,hankalinsa ya so ma tashi daya ga ya dudduba wajaje da dama amma bbu ita haushin kansa ya soma ji "I didn't I wait 4 her " ya fada yana shafa sumar kansa student ya hango suna fitowa daga masallacin school hanyar ya bi yana duddubawa can ya hango ta xaune abarandar masallacin tana hira da wasu matan su biyu sallama suka mata ita ma ta mike xata bar wurin sai ganinsa tayi a tsaye ya kafe ta da ido "sannu da dawowa" ta fada tana karasowa gunsa "meyasa baki tunamin baki da waya ba" " yi hakuri" tafada ahankali "wuce mu je " yanuna mata hanya gaba tayi yabi bayanta

Abayar bata kamata ba amma kana iya hango shape dinta kadan sai yaji haushin kansa da ya ce ta canxa hijabi kilama xuwa ynxu an gama kalleta tsaf  motar ta bude ta shiga ta xauna shima ya xagayo ya shiga ya tada mota a wani plaza ya tsaya ya shiga can ya fito da leda ahannunsa ita dai tana nan xaune wani restaurant ya tsaya yayi masu take away sannan suka nufi gida,sai da yayi parking ya dube ta "kar ki kara fita bbu hijabi" yana fadin haka ya aje mata ledar abinci da na waya ya fice daga motar ya barta .

Toh wai me wannan mutum yake so da ita ne tabe baki tayi ta fito ita ma.

An kammala komai yau sati daya kenan da fara lectures sosai ta maida hankali kan karatun ta,tsakaninta da nadia gaisuwa ce kawai wacce ita ke wahalar da kanta tana yi don nadia ba amsawa take ba harkarta kawai takeyi

Ynxu ma gidan gaba daya ba xama take ba ita kam ma abin mamaki yake bata toh da bata nan aina deen din ke cin abinci kullum siya yake kenan tab wannan ai sai kudinshi ya kare a abinci  

Yau watan ta daya kenan cif da xuwa Abuja ta murje tayi haske ta kara kyau har da wata yar kiban data yi,xaune take a kan gado tana buga game awayarta wanda daga game din sai hotunan handouts da assignment awayar sai number khady wacce ta dade da haddace ta,cikin ta ne taji ya murde dafe cikin tayi ta aje wayar gefe

Daman tun kwanaki take jin alamar period din amma bai xo ba sai yau boobs din ta sun kunburo sosai sai zafin jiki da kuma mood swings

Kwanciya tayi ta dafe cikin ahankali ta mike tayi bayi ta sa pad ta fito kayan jikin ta ma cirewa tayi har bra din don bata iya sawa muddin tana period din rufe tayi da bargo ta dunkule waje guda jikinta ya kara daukan zafi

Sai bayan isha'i deen ya dawo gidan amma shuru bai ga kowa a falon ba dinning din ma bbu komai da mamaki ya haura sama dakinsa wanka yayi ya fito bai ta kan dakin nadia ba don kwanaki biyu da suka wuce ta je lagos dubo shagonta direct dakin Fareeda yayi ya bude kofar dakin duhu bbu haske bai kunna fitilar dakin ba sai ya haske na wayarsa har kan gadon sai daya xauna kan ya yaye bargo ya kai hannunsa jikinta zafi yaji kamar wuta ba shiri ya yaye bargo gaba daya runtsa idonsa yayi ganin ta bbu kaya

Ya kamota jikinsa ita kuma jinta ajikin mutum yasa ta kankameshi sosai ta shiga shinshina wuyarsa wani yanayi yake ji ajikinsa amma ya daure yana tambayar ta ahankali "meke damunki" bata bashi amsa ba sai kara shigewa jikinsa take tana shafashi ta ko ina

Kara rungumota yayi da kyau bai Ankara ba sai da yaji ta daura hannunta kan joystick dinsa ido ya xaro waje ya kama hannunta "fareeda wat is wrong wid,,,," bai Ida ba yaji ta furta ahankali" pls play wid me hayat" yanada tayi maganar cikin magagi

Xaiyi magana kenan ta hade bakinsu gu daya he couldn't resist 😆 kwantar da ita yayi ya ja bargo ya rufe iya waist dinta xuwa kasa ya haye kanta wasa ya soma mata daga kanta xuwa waist dinta sai da suka dau awa guda yana mata wasa kan ahankali yaji tana ajiyar xuciya alamar bacci ya dauketa gyara mata kwanciya yayi ya rufeta da kyau ya dau wayarsa ya bar dakin.

Mommah ❤️

BIYAYYATA Where stories live. Discover now