3

67 2 0
                                    

3
Duk da gaba daya hankalinshi ya tashi amma bai nuna mata ba ya cigaba da aikinsa ganin bai kulata ba yasa ta kai hannunta kan gaban sweat pants din dake jikinshi tana shafawa ahankali bata fasa wasa da kunnenshi ba,ganin tana kokarin  haye kanshi ya turata gefe ta fada kan kujera " wat is wrong with you baki san da mutum acikin nan din bane" ya fada yana kallonta da brown eyes dinsa da suka koma ja,kamar mikewa tayi ta hayeshi dis time da saurin ta ta yadda bai xai iya turata ba ta zagaya wuyanshi da hannayenta tana kallon soft lips dinsa "so,,,,gidana ne ba nata ba" xai yi magana yaji footsteps din hajja yar aikinsu tana son futowa daga kitchen din da karfinsa ya turata ynxu ta fada gefensa,ya mike ya dibi kayansa ya haura sama

Murmushi ta bishi dashi don tasa tayi winning kenan " anty nagama abincin saura juice din" hajja ta fada daidai lokacin da nadia ta mike don bin bayan mijin nata xuwa daki koh kallonta bata yi ba don wutan sha'awar dake cinta tace "jst finish and go na sallame ki sai gobe" ta haura sama,hajja bata yi mamaki ba don ba yau ta saba tashinta da wuri daga aiki ba,kitchen ta koma don karasawa tayi gida itama

Akan bed ta sameshi dis time ba aikin yakeyi ba kallon saman dakin yake shoes dinta ta cire ta haye kan gado ta fada jikinshi " come on babe play with me mana" ta fada tana kissing dinsa

Duk yanda deen yaso daurewa ya kasa don shi yana bukatar kasancewa da mace tun ba ynxu ba,biye mata yayi inda nadia ta kwanta luff ta barshi yana yin dukkan aiki na wasa da ita wanda bayan nishin jin dadi bbu abin da take  har akayi 3ominutes ahaka ta yi releasing daidai shi kuma deen yake kokarin yin mai gaba daya saurin tureshi tayi gefen gadon dana daukar rigar ta wanda suka cillar kasa ta saka

Da kallo da ya bita har ta gama sa kayan xata mike "are we still on dis nadee " ta jiyo muryarshi wanda ke fita da kyar dan wutan sha'awar dake cin shi "babe pls don't start kai kullum abu daya baka gajiya Ince last 2 week na bari mukayi ynxu ka dawo ayi kuma"(wllh cikin mata akwai masuyin haka basu son s*x amma suna son ayi romancing dinsu,wasu kuma s*x din ne gaba daya basu so amma tunda kayi aure ai kasan dole xakayi don kar ka cutar da abokin xamanka,allah ya sa mu gane kuma mu gyara gaba daya ameen) tafada ahasale

wani murmushin takaici yayi yace " 2weeks fa kk ce and to u baki ga komai game da hakan ba" mikewa tayi alamar ta gaji da maganar " babe am starving pls muje mu ci abinci " " I want u not food" koh ni mai dauko muku rahoton sai da ya ban tausayi amma haka nadiya ta ce "aw b downstairs inka shirya cin abinci" tafice daga daki

Maida kallona nayi kan deen wanda ya lumshe eyes dinsa kawai har na tsawon minti 10 kan ya mike ya shige bayi ,ina nan boye bayan curtain ya fito daure da towel sai wani guntu yana goge sumar kansa wanda suka hargitse suka kara sheki sabida bakin da suyi, wardrobe ya nufa ya ciro kaya ya shirya ya fito sai kamshi yake

Afalo ya same ta tana charting awayarta tana dariya bai kalli inda take ba yawuce ta "ah babe going out" bai kalleta ba yace" yes" " OK bye " kawai tace ta cigaba da abinda take da takaici ya fice ya ja motarsa ya bar gidan "me na dauko wa kaina ne ni hayatuddeen ace ina da mata amma bbu kulawa bbu komai biyan bukatar sa ma bai samu ace ynxu su na neman 3yrs da aure amma xai iya kirga so nawa sukayi having s*x da nadiya tun yana tunanin xata zo ta saba amma har yau ita kawai da tayi releasing shikenan bata da shi koh oho ba gashi koh wankan janaba bata son yi sai tace duk kauyenci ne,don wanka xatayi wanka tasha ado amma jiki bbu tsarki(koh ni ba tonan asiri ba but nasan su da dama basu son wankan janaba,koh na tsarki kawai su normal wanka xasuyi kuma su cigaba da rayuwar su muna rokan allah ya ganar dasu gaba daya)

Bbu girki,hatta boxes dinsa da singlet da xata jefa a washing machine sai ta ba yar aiki,toh mai bada nata pants and bra amata ma ina ga naka

Ahaka har ya kai kasuwa wajen shagunansu sai daya duba yaran shagon bbu matsala sannan ya shige shagon abokinsa kuma amininsa wanda tare suke almost everything hatta sana'ar su na yan kasuwa,duk tare suka taso akaduna har suka gama karatu suka fara business ba iya kaduna ba har kano da Abuja suna da shaguna manya manya ba daya ba biyu ba,duk da shi deen har plazas gareshi

Ahmad nada mata har da yara biyu don ya riga deen aure,don tun suna jami'a yayi aure wai shi yana da yawan sha'awa baxai iya jurewa har su gama ba duk da shi ma deen haka ne don har ya dara ahmad din a jarabar amma yafi sa kasuwanci agaba sai daya yi arzikinsa kan ya auro nadia wacce ita ke ta binshi tun bata shiga ranshi ba har ta shiga sukayi aure

Bai ma xancen haihuwa don tun amarcinsu tace mashi ba ynxu xata haihu ba sai nan gaba toh har ynxu nan gaba din bai mata ba lol 😆

"Abokiya na yau ma madam bata gidan ne" ahmad ya fada lokacin da deen ya shigo office dinsa ya xauna " yaushe xamuje kd" ni kam banda abin yi acan ynxu koh ka manta naje last week shekaran jiya na dawo sai dai kai

Ahmad ya bashi amsa deen xai yi magana kenan wayar shi tayi kara murmushi yayi ya amsa kira "hajiata" bbu wani nan bayan an manta dani fadada murmushinsa yayi yace ni na isa toh amma ayi hkri aiki ne suka min yawa

Naji kullum ai maganar kenan kai baka son hutawa ya kk ya nadia

Lfy lau hajia ya kk

Muna lfy duk da ka guje mu

Ba haka bane ynxu nake cewa ahmad xamu shigo dis week insha allahu

Da gske toh allah ya kawo mana kai lfy me kk son na dafa ma

Komai ma hajia I really miss ur food

Toh shikenan sai ka xo

Toh hajia agaida su mami

Xasuji duk da baka kirata ba

Ai baxata xan mata" nan sukayi sallama

Da kai dawa xaku kd kenan
Kallon banxa ya watsa mai yace ni da fatalwarka tunda dashi nake magana

Dariya ahmad yayi yace toh sai kun dawo allah ya kiyayye hanya.

*Kaduna*
"Yace xai shigo cikin satin nan"anty amarya tafada tana kallon mami da abba

Kallon mami abba yayi yace toh kinji sai ki fada mana ya kk son ayi ynxu

Murmushi mami tayi don tana son yanda abba da abokiyar xamanta ke bata girmanta da kuma bata dama na yin wasu hukunci game da yara koh na abu da ya taso agidan

Aure nakeson anima masa kuma bana kowa bane sai na fareeda yar gun mama" mami ta fada tana kallonsu don ganin yanda xasu dauki maganar

Ur comments means alot to me,
Comment and like

Mommah ❤️

BIYAYYATA Where stories live. Discover now