page 11

2.9K 254 1
                                    

'⋎´✫¸.•°*”˜˜”
..✫¸.•°*”˜˜”*°•.✫
☻/ღ˚•。*♥♥˚˚✰˚˛★*ღ˛°。*°♥。
/▌*˛˚˚.✰ •
/ ˚.★ *˛˚♥*✰。˚˚ღ。*˛˚♥。✰˚
        

                  ❣ *ALK'AWARI*❣
  _Bayan Rai_
     

~August 2017~

© *Hafsat Rano*

*Dedicated to* '''♡Anty Sis♡☆'''

☆☆☆☆☆♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡☆☆☆☆☆
   
           *11*
Knockin yayi in a stylish way yaja ya tsaya yana jiran ta bud'e. Shiru kamar 1min ya sake knocking, jin shiru yasa shi kama handle d'in, to his suprise sae yaji a bud'e. Da sauri yasa kansa, wayam ba kowa d'akin.. Knocking ya shiga yi a kofar toilet d'in, nan ma ba response.. Karkashin Gado, kasan mirrow wardrobe ko ina sae daya lek'a..  A take yayi figuring something is wrong, Either Mummy ta canza mata gida ko kuma Nana is behind All dis. Kamar wani mahaukaci ya fito ya nufi upstairs. Buga k'ofar d'akin Mummy ya shiga yi, a tsorace ta farka ta nufi k'ofar. Ganin Affan tsaye yasa ta kara tsorata.

"Lafia dae Affan??"

Ta tambaye sa tana k'are masa kallo up and down ko zata ga wani fault ajikin sa.

"K'alau Mummy Amma we need to talk please." Yayi requesting politely

Matsa mishi tayi ya shiga ya zauna kan sofa.

Bayani yayi mata right from fara bin ba'asi akan Aman har ya gano komi. Last statement d'inshi ne ya sa ta d'ago da sauri

"Ban gane Aman bata d'aki ba, ka duba ko ina kuwa?"

Gaban sa ne ya fad'i jin ashe Mummy bata san ma bata nan ba..

"Na duba Mummy, and she is no where to be found"

Shiru Mummy tayi kafin ta mik'e da sauri,

"Muje wajen Nana i think tasan wani abu akae. Da sauri  yabi bayan ta suka rankaya d'akin Nana Boss"

Kamar me magagin barci haka ta amsa kiran Mummy.. Bud'e k'ofar tayi tana murza idon ta.

"Ina son sanin ina kika kai yar mutane?" Mummy ta tambaya in a serious tune

"Yar mutane kuma Mummy? Ban gane ba"

'"Dalla malama stop the dramer, nasan ki sarai da naci akan abun da kika sa gaba. Simple question, "Ina kika kai yar mutane??"A cewar Affan yana muzurai

Cikin ko in kula tace "Nifa ban gane mene kuke magana akae ba, by the way ma barci nakeji wlhi...."

A zucia Mummy ta jawo ta ganin tana shirin koma wa dak'i.

"Na gaji da halinki Nana, am fed up, yarinya kamar shed'an, wlhi ko kaffara bazan ba nasan kinsan me muke nufi, amma kina nuna baki masan me muke nufi ba. This time around zakiga fushi na wlhi sosae. Na gaji da ky'ale ki, na baki gobe ki fito da yarinyar Mutane"
Tana kaiwa nan ta
Ture ta, ta wuce da sauri zuciyar ta na tafasa. Halin Nana ya fara isarta.

Wani banzan kallo Affan ya bata..
"So heartless mtsw,am suspecting wannan motar na d'azu ma. Ki fito da Aman wlhi don itace Rayuwa tah."

"Lalle ma Ya Affan u r insane, yarinyar da baka ma san daga ina take ba? Let mie cut it kawae nice nan na sa aka fitar min da ita,cox responsiblity nace, banda prob da ita kuma by now"

Kama wuyar rigarta yayi kamar mahaukaci ya shiga jijjigata.

"Why? Why?? Mesa zaki haka? Baki da tausayi Nana?? Wacce irin zuciya ce dake haka??"

"Malam let mie go"ta fada tana k'ok'arin k'wace colar rigarta..

Sakinta yayi kamar wawa fuska fal hawaye, juyawa tayi ta shige d'akin tare da banging k'ofa da k'arfi..

Tattaro nutsuwar sa yai ya mik'e a sab'ule ya nufi parking space ya d'au motar sa ya fice daga gidan.. Ina ma zae fara neman ta awannan daren??

☆☆☆
Gudu Farhan yake yana duba wayar hannun sa, kamar daga sama yaji ya bugi wata mota, a d'an razane ya taka birki, Allah ya kiyaye ma nothing serious happend. Parking yayi suma sukayi parking sae dae duk cikin su ba wanda ya fito.. Tsaki yaja ya fito daga motar sa ya nufi wajen su.

Ganin Su wasu iri haka yasa ya d'an yi tsak'i, da yama san sune a motar bazae wani b'ata ma kansa tym ba.. Daurewa yayi ya basu hak'uri..

Ta side view nasa yaga kamar alamun mace a bayan motar fuskar ta d'aure da black veil, ganin kallon da yake ma bayan motar yasa na bayan yace

"Baba muje kawae wannan gayen yana neman mana Eh yane."

Da sauri ya take motar saura kad'an ya take masa k'afa. Da sauri shima ya fad'a motar sa ya bi bayansu a guje...

Race suka shiga yi kamar a fast and furious, Lol. Sae da suka ga bashi da niyyar dena binsu yasa suka sauka gefen titi. Parking sukayi shima yayi saurin shan gaban su yayi parking.

A tare suka fito suka had'u a tsakiya.

"Lafia malam kake binmu? Goga wanda shine babban cikinsu ya tambaya.

"Lafia lou kawae dama naga kamar wadda na sani a bayan motar kune shisa"

"Ba ita bace gaskia, wannan yarinyar muce saboda haka muna baka shawara ka daena binmu kafin muyi maka illa.."

Ja in ja suka shiga yi, goga ganin naci irin na Farhan yasa su zaro wuk'ak'e.

Ganin wuk'a yasa zuciar Farhan ta buga, shikenan tsautsaayi ya kawo shi ga halaka.

Ja da baya ya shiga yi yana neman hanyar guduwa..
Kafin yayi wani step Goga ya cimmasa. Beyi wata wata ba ya shiga yayyankar sa kota ina..

A take ya fad'i cikin jini ba alamun numfashi a tare dashi..

Da gudu suka koma mota, mamaki sosae sukayi ganin ba Aman ba dalilin ta..

"Ta gudu" Goga ya furta yana tura wuk'ar a cikin banten sa..

Basuyi wata wata ba suka fad'a mota suka bata wuta jin siren d'in yan sanda yana nufo su.

Rano❣

ALK'AWARI BAYAN RAI (Completed✅)Where stories live. Discover now