'⋎´✫¸.•°*”˜˜”
..✫¸.•°*”˜˜”*°•.✫
☻/ღ˚•。*♥♥˚˚✰˚˛★*ღ˛°。*°♥。
/▌*˛˚˚.✰ •
/ ˚.★ *˛˚♥*✰。˚˚ღ。*˛˚♥。✰˚
❣ *ALK'AWARI*❣
_Bayan Rai_
~August 2017~
© *Hafsat Rano*
*Dedicated to* '''♡Anty Sis♡☆'''
_Follow mie on wattpad @HafsatRano, My facebook page @Rano Online Novels_
☆☆☆☆☆♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡☆☆☆☆☆
*48*
Direct Daddy gida ya koma, a durkushe a kasa yaga Nana tana kuka, dauke kansa yayi kamar be ganta ba ya haura sama, har ya kai last step na stairs d'in ya juyo fuskar sa ba fara'a."Before na k'irga uku kin bar wajen nan." Da sauri ta mik'e tayi d'akin Affan tana toshe baki a tsorace, sosae taa tsorata da yadda taga Daddyn na acting.
Key ya saka ya bud'e kofar d'akin Mummy, a durkushe ya ganta hannayenta sunyi jaa saboda dauri, har gaban in da take ya taka yana mata wani banzan kallo;
"Ke baki isa ki kawo min matsala ba, duk yadda nake sonki zan iya komae a kanki tun ranar dana gano irin zaman da kike dani. Bansan dalilin ki na saka Affan a cikin wannan war d'in ba, amma ki sani kin saka shi a ckin tsaka mai wuya, Na'aliya bashi da imani ko kad'an.."
Mutsu mutsu ta fara alamar tanason yin magana, hawaye masu zafi suna saukowa daka itanun ta, cikin zafin nama Daddy yasa hannu ya bige bakinta ta mimmik'e kafa alamar azaba,
"Dole na boye ki har zuwa ranar da burina zae cika, daka nan sae na sadaukar dake ga dodon tsafi." Yana kaiwa nan ya juya ya fice tare da saka key a kofar.
☆☆
A bakin gate mai gadi yake sanar dasu zuwan Daddy da sakon sa, fita Aman tayi daka motar, Affan ya juya zuwa main house d'insu.Tun daka waje yake sallama har ya dangana da cikin falon, Daddy na zaune abin duniya ya dameshi, yana ganin sa ya mik'e da sauri yana nuna shi;
"Ni zaka wulakanta ko Affan? Ni zaka ruguzawa rayuwar da dan ku nake nemanta, kayi kad'an wlhi.." saroro Affan yayi gaban sa na faduwa, kar dae Daddy ya.....
"Ina takardun shaidar da clips d'in?" Tambayar ta katse masa tunanin daya tafi, da sauri ya kalli Daddy be furta komae ba, a hankali ya zame ya d'ora kafafuwan sa a kasa yayi kneel down wani abu na masa yawo a zucia,"Dakai nake magana, bana son wani dogon karin bayani, naji komae a wajen ita uwar taka me dora ka akan wannan hanyar, saboda haka na baka nan da mintuna talatin ka kawo min su, shashashan yaro..!" Shi dai Affan gaba d'aya ya kasa magana, gani yake kamar wasa, ga koshi ga kwanan yunwa, mik'ewa yayi kafafun sa na rawa ya nufi hanyar stairs,
"Ina kake tunanin zakaje?" Daddy ya fad'a da karfi, a hankali kansa kasa ya furta;
"Inason ganin Mummy ne."
"No baka bukatar hakan, just do as i said kuma wlhi in ka kuskura kace zaka bani matsala wlhi sae nayi mugun saba maka." Hanyar waje ya nufa yana had'a hanya, yafi minti goma cikin mota ya kasa tayar da ita, kansa ke mugun sara masa yana neman mafita, da kyar ya tada motar ya fice yana dafe da kansa.Lokacin daya shigo Aman har tayi wanka ta sanja kaya cikin Fushcia pink material da Baby pink head, tana jin dirar motar ta taso da sauri duk da ita knta gabanta faduwa yake amma she wants to be strong, a balcony suka yi clash tana kokarin fita shi kuma yana kokarin shigowa, ganin yanayin sa kadae ya sake tsorata ta, da sauri ta tare shi ganin yadda yake rik'e da kansa, sae da suka zauna sannan ta mik'e ta kawo mishi ruwa me sanyi yasha, sae daya shanye tatas sannan ya sauke ajiyar zuciya yana fitar da numfashi a hankali, hannu tasa tana danna masa chest d'insa a nutse har ta samu numfashin sa ya tsaya. Kallon cikin ido yake mata wanda ya rini zuwa jaa,
"Calm down habeeby, komae yayi zafi maganin sa Allah." Nodding kansa yayi yana kokarin d'ora kansa akan cinyar ta, zamewa tayi ya kwanta tana shafa masa kansa a hankali. Sae daya tattaro nutsuwar sa sannan yace;
"Bby bansan ya zanyi ba, ina cikin tashin hankali." Kwantar da muryarta tayi cikin son gamsar dashi tace;
"Karka damu koma menene, Allah yana tare damu, in ma Daddy cewa yayi na tafi ba komae bane, zanje na jiraka har ya sauko." Yake yayi wanda yafi komae cio,
"Ba wannan ba Bby, Daddy ya gano...." sanar da ita yadda sukayi da Daddy yayi,
"Tashin hankali na d'aya kar yayi harming Mummy nah, i wanted to see her yak'i, she's my only hope" shiru Aman tayi tana mamakin hali irin na Daddy, tunanin yadda zata taimaka wa Affan take, mik'ewa yayi da sauri kamar an mintsine shi, da sauri ta d'ago tana kallon sa, bedroom ya shige ya fito da duk envelope, wani empty store a kusa da kitchen ya shiga ya jawo wata karamar wardrob a wajen, wata yar coffer (safe box made of metal) ce tayi appearing, password ya saka ya bud'e ya zuba duk evidence d'in tare da locking d'inta. Yana maida wardrob d'in exact positin nata Aman ta shigo, pretending yayi kamar ba komae ya kama hannun ta suka koma falo, number friend d'insa yayi dialing,"Kana ina friend?" Ya fad'a yana tsaye rik'e da key d'in mota,
"Owk i ll meet u there." Yayi hanging yana kakalo smiling a face d'in shi,
"Bby bari naje naga friend d'ina, keep calm komae zae wuce, make sure u lock every entrance na gidan nan, zan aiki gate man wajen masu fruits d'in baya yanda ko Daddy ya dawo bazae same shi ba." Shiru tayi tana tunanin me yake shirin yi, pecking nata yayi a cheeks nata ya juya ya fice da sauri.Dafe kanta tayi ta zauna a kujera tana jin wasu tears masu zafi suna bin kuncin ta, so take ta kira ko Fav. Uncle ne amma tana tsoron yadda zasu d'auki maganar.
☆☆
A railway suka hadu da friend d'in nasa, abinda ake ciki ya sanar dashi, shawarar kiran Mummy suka fara yankewa sae dae har wayar ta gama ringing baa d'aga ba, hankalin Affan ya kara tashi sosae, tabbas akwae abinda yake faruwa da Mummy, shawarar reporting Daddy, friend d'insa ya bashi, cikin tashin hankali ya kalle shi yana girgiza kai,"This is our secret Friend, i cant expose it, inason Daddy ya sauko da kansa muyi solving problem dinmu a gida, pls ka bani wata shawarar. Shiru sukayi duk su biyun, lokaci d'aya wayar Affan d'in ta shiga kara, ganin sunan Nana yasa ya d'an sami relief don duk tunanin sa Daddy ne,
"Hello Sis." Ya fad'a muryarsa sounding stressd, jin shashshekar kukan ta ne ya kara rikita shi,
"Calm down ki fad'a mun abinda yake faruwa." Ya fad'a da sauri yana jagaye a wajen."Wasu mutane sunzo yanzu gida wajen Daddy, ina sama na hango su, maganganu sukayi akan wasu evidence da suke wajen ka wai, mutumin yace ma Daddy yayi gaggawar yin abinda yace kafin nan da gobe, in ba haka ba life naka, Mummy, Aman dana Daddy are all in danger, pleasee ya Affan me yake faruwa..?" Cikin tashin hankali yake kokarin calming nata down, tambayar ta yayi whereabout d'in Mummy ta sanar dashi bata sani ba ita ma.
"Kin gane, take kia of ur self yanzu, zansan yadda zanyi."
Kashe wayar yayi yana kallon abkinsa,"Muna cikin matsala friend, mutumin nan yaje gida yanzu, i think ko munyi handing over komae a wajen sa he wont spare our life, best solution shine muyi saurin reporting case d'in as u said earlier." Motar Affan d'in suka shiga, kokarin tada motar abkin yake kawae yaji gun a saitin kunnensa, a tare suka juyo baya, Barde zaune cikin motar sanye da bakin glass yana murmushin yak'e,
"Get down all of U." Ya furta yana nuna musu gun
Fitowa sukayi daka motar ya hankad'a abokin gefe ya tura Affan ciki yaja motar da karfi yabar wajen. Cikin tashin hankali abokin yabi motar yana ihu amma babu kowa.☆☆
Bayan gate man ya siyo fruits d'in ne ya juyo gida, a kofar gidan ya had'u da wta black car fake , har ya wuce na ciki ya fito cikin farar shadda da hula, rik'e da same leda irin ta fruits d'in hannun gateman,"Malam ji mana." Yace yana karasa wa gaban sa, gate man tsaywa yayi ba tare da yace komae ba
"Kamar kaine kaje siyan fruit a baya yanzu ko?" Ya tambaya yana kallon sa,
"Eh nine." Ya bashi amsa,
"Yawwa ashe na gane ka, dama Affan yace zan ganka a wajen, ina zuwa kuma ka riga ka siya,ga wannan ka had'a dukka ka kaiwa madam d'in kace inji abokin mijinta Mujahid." Karba gateman yayi ba tare da wata magana ba ya juya ya shige gidan.Sae daya jima yana knocking sannan Aman ta bud'e idonta ya kumbura da kuka, ledojin ya mik'a mata yana kokarin juyawa,
"Karbi wannan ka ajiye wajen ka, ta fad'a tana mik'a masa d'aya daka cikin ledojin, karba yayi yayi godia ita kuma ta juya ciki.. A fridge ta fara jera su, ganin Apple guda d'aya a ledar yasa ta fasa sashi cikin fridge ta doro akan plate tare da knife ta nufi falo..Thanks for ur wndrful prayrs, ido na ya fara samun sauki, nagode Allah yabar zumunci
Rano❣
YOU ARE READING
ALK'AWARI BAYAN RAI (Completed✅)
General FictionA story of a young girl who sees the bad side of the world from both angle.. Suddenly an angel came to her rescue.. Destiny will take it place.. Will he be able to rescue her? find out in this astonishing story